12/08/2026
Tender care...small but mighty
A must have in every home...
🌸 TENDER CARE — ƘARAMI NE, AMMA BABBAR AIKI! 🌸
Kin san wannan ƙaramin kwalban da mutane da yawa suke ɗauka a jaka? 😍
Karami ne sosai… amma amfaninsa ya yi yawa! 💗💋 Busassun leɓɓa?
🦶 Busassun diddige?
🤲 Busassun hannu?
💅 Gefen farce ya bushe?
🌸 Duk inda fata take buƙatar ƙarin laushi da danshi?
Da ma sauran abubuwa ,su ringworm, Eczema, burn, rashes etc..
TENDER CARE na Oriflame yana nan domin ba fata kulawa da ta dace. ✨
N9,490 only