HDU collection

HDU collection We offer the best quality of home,body and clothes fragrance.skin care products.. call 08064044191

Sister duk kyan zannuwan da haduwarsu  #6,200 ne haka ma idan sari zakiyi akwai ragi💃‎Business dinmu yanada register, sb...
25/04/2026

Sister duk kyan zannuwan da haduwarsu #6,200 ne haka ma idan sari zakiyi akwai ragi💃
‎Business dinmu yanada register, sbd haka kadda kiji tsoron komai ki saki ranki kiyi sayayyarki ba yadda za,ayi kudinki su bace. Location hammadu kafi / kasuwa babban layi  gombe state. Muna turawa kowanne gari cikin aminci, takenmu (farin cikin costumer shine burinmu)
‎💯 Whatsapp number 08091265812, call 08064044191

500ml 3,900... 250ml 2,400Inde gyaran skin k**e nema idan kikayi amfani da wannan *glowing black soap* sede kiyita kyall...
13/04/2026

500ml 3,900... 250ml 2,400
Inde gyaran skin k**e nema idan kikayi amfani da wannan *glowing black soap* sede kiyita kyalli kamar glass😇
Masu sari akwai discount💃

Sister ya kika ga *tumeric shower gel* din nan 😊da gani kinsan anyi abun kwarai a wajen 😇 kamar yadda na Miki alkawarin ...
10/04/2026

Sister ya kika ga *tumeric shower gel* din nan 😊da gani kinsan anyi abun kwarai a wajen 😇 kamar yadda na Miki alkawarin in Sha Allah duk production da zanyi se nayi iya kokarina wajen Kara inganta Kaya to hakance ta kasance wannan *improved formulae* ne.. gyaran skin kam se kin gwada ki shaida da kanki🤗 350ml #1,800 wannan karon ban samu 250ml containers ba
‎Business dinmu yanada register, sbd haka kadda kiji tsoron komai ki saki ranki kiyi sayayyarki ba yadda za,ayi kudinki su bace. Location hammadu kafi / kasuwa babban layi  gombe state. Muna turawa kowanne gari cikin aminci, takenmu (farin cikin costumer shine burinmu)
‎💯 Whatsapp number 08091265812, call 08064044191

Ya kukaga zannuwan nan idan nace Miki rubber ce Zaki yarda🤔to itace design dinne da colors din sukayi kyau sosai  #3,200...
08/04/2026

Ya kukaga zannuwan nan idan nace Miki rubber ce Zaki yarda🤔to itace design dinne da colors din sukayi kyau sosai #3,200 each
Masu anko da sari akwai ragi💃
‎Business dinmu yanada register, sbd haka kadda kiji tsoron komai ki saki ranki kiyi sayayyarki ba yadda za,ayi kudinki su bace. Location hammadu kafi / kasuwa babban layi  gombe state. Muna turawa kowanne gari cikin aminci, takenmu (farin cikin costumer shine burinmu)
‎💯 Whatsapp number 08091265812, call 08064044191

Yan uwa ga glitter mixcotton ga kyau ga araha🥰  #5,700👌 masu anko da masu sari duk akwai discount💃‎Business dinmu yanada...
08/04/2026

Yan uwa ga glitter mixcotton ga kyau ga araha🥰 #5,700👌 masu anko da masu sari duk akwai discount💃
‎Business dinmu yanada register, sbd haka kadda kiji tsoron komai ki saki ranki kiyi sayayyarki ba yadda za,ayi kudinki su bace. Location hammadu kafi / kasuwa babban layi  gombe state. Muna turawa kowanne gari cikin aminci, takenmu (farin cikin costumer shine burinmu)
‎💯 Whatsapp number 08091265812, call 08064044191

Yar uwa kina son kamshin turaren wuta a dakinki Amma bakya son hayaki to ga wannan ki fesa shi yanada da kamshi me dadin...
07/04/2026

Yar uwa kina son kamshin turaren wuta a dakinki Amma bakya son hayaki to ga wannan ki fesa shi yanada da kamshi me dadin gaske ga rike waje 250ml #1400👌
‎Business dinmu yanada register, sbd haka kadda kiji tsoron komai ki saki ranki kiyi sayayyarki ba yadda za,ayi kudinki su bace. Location hammadu kafi / kasuwa babban layi  gombe state. Muna turawa kowanne gari cikin aminci, takenmu (farin cikin costumer shine burinmu)
‎💯 Whatsapp number 08091265812, call 08064044191

*Glowing set*Glowing black soap 250mlGlow sugar scrub 300mlFace and body glowing oil 50ml Dukansu  #6,900👌‎Business dinm...
06/04/2026

*Glowing set*
Glowing black soap 250ml
Glow sugar scrub 300ml
Face and body glowing oil 50ml
Dukansu #6,900👌
‎Business dinmu yanada register, sbd haka kadda kiji tsoron komai ki saki ranki kiyi sayayyarki ba yadda za,ayi kudinki su bace. Location hammadu kafi / kasuwa babban layi  gombe state. Muna turawa kowanne gari cikin aminci, takenmu (farin cikin costumer shine burinmu)
‎💯 Whatsapp number 08091265812, call 08064044191

Aslm alkmYan uwa barka da rana Ina gaida ku tare da muku fatan alkhairi.. alhmdllh yanzu kam komai ya kammala.. na taho ...
06/04/2026

Aslm alkm
Yan uwa barka da rana Ina gaida ku tare da muku fatan alkhairi.. alhmdllh yanzu kam komai ya kammala.. na taho muku da turaruka, sabulai, mayukan skin dana gashi kala² masu kyau da araha🥰
Sandal flakes 1ltr #6,500....250ml 2,600👌💃masu sari akwai su
‎Business dinmu yanada register, sbd haka kadda kiji tsoron komai ki saki ranki kiyi sayayyarki ba yadda za,ayi kudinki su bace. Location hammadu kafi / kasuwa babban layi gombe state. Muna turawa kowanne gari cikin aminci, takenmu (farin cikin costumer shine burinmu)
‎💯 Whatsapp number 08091265812, call 08064044191

13/03/2026

Wannan magani na yara hukumar kula da magunguna da abinci wato (NAFDAC) tayi Banning anfani dashi ma’ana a daina anfani da wannan magunguna a yanzu jama’a sai a kiyaye kuyi sharing domin jama’a sugani su san halinda ake ciki

Allah ya sauwaka🙏

Senegalese kajiji[1/24, 7:58 AM] Ummu Khairunnisaa(HDU)🥰: Senegalese kajiji 1ltr  #17,000500ml  #9,000250ml  #5,000150ml...
07/03/2026

Senegalese kajiji
[1/24, 7:58 AM] Ummu Khairunnisaa(HDU)🥰: Senegalese kajiji 1ltr #17,000
500ml #9,000
250ml #5,000
150ml #3,000
100ml #2,000
50ml 1,200
Turare ne me karfi da dauke damshin daki musamman a damuna, ana kona shi a daki sannan ana turara kaya dashi

Gabgab 1ltr  #17,000500ml  #9,000300ml  #5,400150ml  #3,000100ml  #2,00050ml 1,200Ana turara daki dashi sannan ana iya t...
07/03/2026

Gabgab 1ltr #17,000
500ml #9,000
300ml #5,400
150ml #3,000
100ml #2,000
50ml 1,200
Ana turara daki dashi sannan ana iya turara kaya da Kuma jiki dashi, kamshin shi yanada Dadi ga Kuma rike waje

Royal oud 250ml  #8,000150ml  #5,000100ml  #3,50050ml  #2,000Mix ne na halut, hawiy da farce kadan. Ana Kona shi a daki ...
07/03/2026

Royal oud 250ml #8,000
150ml #5,000
100ml #3,500
50ml #2,000
Mix ne na halut, hawiy da farce kadan. Ana Kona shi a daki ana turara kaya dashi, kamshinsa na wuni harya kwana a daki be fita ba

Address

Gombe

Telephone

+2348091265812

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HDU collection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to HDU collection:

Share