BABAN ISLAM herbal medicine

BABAN ISLAM herbal medicine Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BABAN ISLAM herbal medicine, Medical and health, LIBIYA QUARTERS OPP COMMISIONER OF POLICE HOUSE GOMBE, Gombe.

06/10/2024

Cancer
Ulcer
Low s***m

02/10/2024

MAGANIN SANYI SADIDAN
Wannan Hadin Maganin Yana kawar da Magance kowace Irin cuta ko Lalura da Sanyi Ke Haifarwa Ajikin Dan Adam,
Kamar Sanyin kashi
Sanyin jijiya
Sanyin Mara
Sanyi Maisa Warin Gaba
Sanyi Maisa kaikayin Gaba
Sanyi Maisa tsagewar Gaba
Sanyi Maisa kankancewr Gaba
Sanyi Maisa buahewar Gaba
Sanyi Maisa kuraje Agaba
Sanyi Maitar farin Ruwa Agaba
Sanyi Maisa karancin Ni'ima
Sanyi Maisa karancin sha'awa
Sanyi Maisa kumburin jiki
Sanyi Maisa Bushewar Fata
Sanyi Maisa zafin jiki
Sanyi Maisa jinzafi Yayin saduwa
Sanyi Maitsinka Ruwan Maniyyi
Sanyi Maisa Hana daukar ciki
Sanyi Maisa zubewar ciki
Sanyi Maisa daukewar sha'awa
Sanyi Maisa daukewar Ni'ima
Sanyi Mairike jijiya da Gabbai
Sanyi Maisa Nauyin jiki
Sanyi Maisa Feshin kuraje Ajiki
Sanyi Maisa kaikayin jiki

Dadai Sauran Cututtuka da sukashafi Sanyi,

DOMIN MASU IYALIMAGIDANTA MASU AURE KO WANDA YAKE DA NIYYAN AURE KU KARANTA WANNAN RUBUTUN HAR KARSHE DON ALLAH SANNAN K...
26/08/2024

DOMIN MASU IYALI

MAGIDANTA MASU AURE KO WANDA YAKE DA NIYYAN AURE KU KARANTA WANNAN RUBUTUN HAR KARSHE DON ALLAH SANNAN KUYI SHARING.

RASHIN KARFIN GABA, GIRMANSA, SAURIN KAWOWA, RASHIN SHA'AWA KO KANKANCEWAR GABAN NAMIJI KO RASHIN HAIHUWA.
Yawancin maza suna fama da matsalar saurin inzali ko rashin karfi ko karancin alkalami "zakari " yayin jima'i da matansu, Hakan kuma yana samo asali ne dalilin cutar sanyi na infection,
Wasu kuma suna samun wannan matsalar ne dalilin wasa da gaban su suna biyawa kansu bukata Kafin aure, Hakan yana hana haihuwa ya kashe karfin gaba, matukar Kasan kana aikata Istimna'i Wasa da gaba kuma kana son kayi aure ka haihu dole ka bari kuma ka nemi magani Don kana yin aure zaka samu matsala sosai.
INKA SHA MAGANIN
Yana hana saurin kawowa.
Yana Kara kaurin azzakari.
Yana wanke dattin mara.
Yana Kara ruwan maniyyi.
Yana kashe sanyi mara.
Yana farfado da karfin jijiyoyin Azzakari na din.din.din
Yana maganin basir.
Yana maganin sanyin mara.
Yana wanke mara.

Maganinmu guarantee ne yanayin aiki sosai duk Wanda ya karba insha allahu sai ya Yaba da aikin maganin Yana Kona sanyi Yana Kona matsalar basir,Yana hana kawowa da wuri, Yana Kara kaurin gaba da girman sa Yana Kara ruwan maniyyi.

GA ABUBUWA DA SUKE KAWO RASHIN KARFIN GABA:
"ciwon sugar" "Wasa da zakari" "shan taba sigari" "yawan kiba" "yawan Tunani"

Shiyasa muka hada magani na musamman domin magance dukkan matsalar da ta shafi mazakuta

GA nomban waya Dan Karin bayani
PHONE : 07039481418
ADDRESS:
BAYAN GIDAN KOMISHINA KAFIN A ISA GIDAN MAN, SHAKKATU

22/08/2024

AMAFANIN GEMUN MASARA WAJAN MAGANIN CIWON KODA Masu wannan lalura dan Allah kudauki
wannan faidar da muhimmamchi sosai
saboda anjaraba kuma andace.
A busar da gemun masara a dinga yin
shayi da shi ana sha sau daya a rana.
Karda a sa suga a shayin, a sa zuma kuma
dan Allah duk wanda yasamu wannan post
ya watsama duniya yanuwa sugani.

21/08/2024

Assalamun Alaikum

Address

LIBIYA QUARTERS OPP COMMISIONER OF POLICE HOUSE GOMBE
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BABAN ISLAM herbal medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share