Abu Linah Bakhour And Herbal Medicine

Abu Linah Bakhour And Herbal Medicine Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abu Linah Bakhour And Herbal Medicine, Medical and health, San-Hussain Opposite SPY Yola, Jimeta.

29/03/2026

إن هذه الحبة شفاء من كل داء إلا السام

24/03/2026
24/03/2026

Shagon ABU LINAH BAKHOUR AND HERBAL MEDICINE.

Muna kawo dukkan nau’ukan turare Na Oil, da turaren wuta Na daki Na gida Dana kasar waje, bugu da kari muna da Humra haɗaɗɗe da dukkan kayan ƙamshi

A ɗayan bangaren kuwa muna da Herbal medicine muna kawo magunguna na matsaloli daban daban k**a ga:
Matsalar Sanyi ko wace iri, Basir, Ulcer, Maleria/Typoid, da kuma magungunan gyaran gida

Muna cikin SAN-HUSSAIN dake daura da Adamawa State Polytechnic (SPY) ko kuma ku tumtube a number waya k**ar haka

08036649040

0906 645 4427

Sai kunzo

Ga MUD na Munjool fa, kayi sauri kazo ka sayi naka don ba yawaa. Wallahi turaren nan na dabanne.
06/03/2026

Ga MUD na Munjool fa, kayi sauri kazo ka sayi naka don ba yawaa.

Wallahi turaren nan na dabanne.

06/03/2026

Amfanin Habbatus Saudaa ga lafiyar mu

05/03/2026

Amfanin Habbatus saudaa da Zuma ga lafiyar jikin mu, a gwada za'a dace da yardan Allah.

04/03/2026

ALHAMDULILLAH! 🌿🎉

Mun bude sabon shafin kasuwancinmu a hukumance:

Abu Linah Bakhour and Herbal Medicine

Shafi ne da zaku dinga samun:

✨ Bakhour masu ƙamshi na musamman

✨ Magungunan gargajiya na asali

✨ Kayan ƙarfafa jiki da inganta lafiya

✨ Shawarwari masu amfani

Muna tabbatar muku da:
✔ Inganci
✔ Amana
✔ Farashi mai sauƙi

Ku danna FOLLOW 👍
Ku gayyato ‘yan uwa da abokai
Ku kasance cikin na farko da zasu ci moriyar rangwamenmu na bude shafi!
Allah ya sanya albarka a wannan sana’a 🤲

08036649040

Address

San-Hussain Opposite SPY Yola
Jimeta

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Linah Bakhour And Herbal Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share