Kabala Altanative Medicine

Kabala Altanative Medicine Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kabala Altanative Medicine, Medical and health, No 4 minna Road kabala Costain kaduna. Kaduna States, Kabala.

Dr Kabala infection killer Is now available
26/12/2025

Dr Kabala infection killer Is now available

ALAMOMIN CIWON SANYIN MARA GA MAZA DA MATA 👇1- ƙanƙancewar al'aura2- rashin ƙarfin mazaƙuta 3- saurin inzali4- tsinkewar...
19/06/2025

ALAMOMIN CIWON SANYIN MARA GA MAZA DA MATA 👇

1- ƙanƙancewar al'aura
2- rashin ƙarfin mazaƙuta
3- saurin inzali
4- tsinkewar ruwan maniyyi
5- fitan farin ruwa bayan fitsari
6- Jin zafi yayin fitsari
7- Ƙaiƙayin gaba
8- Rashin sha'awa
9- Rikicewar jinin al'ada
10- Fitan ruwa mai wari da ƙarni
11- Ciwon mara

👉 KAYAN HAƊI 👇
Citta, Kurkur, Namijin gworo, Kananfari, Albasa, Tafarnuwa, Lemon Tsami.

Anemi wadannan abubuwan dasuke a hotonnan kamar yanda ake gani sai anemi mazubi (4L) ajajjagasu azuba asa ruwa yacika abarshi ya kwana sai a dinga shan rabin kofi safe da rana da dare, za'a iya sanya zuma idan za'a sha.
Idan ruwan yayi ƙasa sai aƙara ruwa har ya salamce.

📝Kabala Traditional Herbal.
Location: Minna Niger state
08137199943

18/06/2025

MAGANIN SANYI KOWANNE IRI INFECTION DA COLD MAZA DA MATA.

Address

No 4 Minna Road Kabala Costain Kaduna. Kaduna States
Kabala

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kabala Altanative Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share