14/06/2017
ONLINE TRAINING
Zamu koya maku yadda ake hada:
* Humra, Fara, baka, Kala Kala.
* Turaran wuta, Daki , Jiki, tsuguno, Tufafi.
* Kullacca
* Sabulai
* Gyaran jiki, Amare, Yan Mata, Matar aure.
* Kwalliyar Fuska
* Daurin Dan - kwali
* Maganin Kara Nono
* Maganin Karin Hips
* Maganin nankarwa da kuraje da sauransu.......
Duk a Kwana goma zaku zama kwararru a fannin , Bayan kun Gama ko wanne Zamu aika mai da certificate shaida kammalawa.
*****×*****×**************× Yadda zaki shiga zaki biya naira 2500 kacal ta banki 0021691268 GT Bank Samira Hamisu. Zakiyi mana posting shaidar biya Wato taller...
√ DAY 1
- Humra Baka
- Maganin cire Nankarwa
- Carving din gira
√ DAY 2
- Sa Eyeshadow, Eyeliner, Mascara, Eyelashes
- Humra Fara
- Amfani da brushes
√ DAY 3
- Amfani da foundation, face primer, concealer da sauransu
- Turaran wuta
- Sabulu Salwa
√ DAY 4
- Amfani da contour, ki kara Fuska ki rage Fuska da hanci
- Sabulun Salwa
-Turaran Tsuguno
√DAY 5
-Amfani da dilka, kurkur, jaja Amare
-Sabulun tsarki
- Kullacca
√DAY 6
- powder
- jambaki
- Sarrafa Lalle
√DAY 7
-Hada maganin Nono
- Hada maganin hips
- Turaran Daki
√DAY 8
- Sabulun gyaran jiki
- Amfani da settings spray
- Daurin Dan - Kwali
√DAY 9
- Turaran Tufafi
- Turaran jiki
- Humra ja, Kore da sauransu
√DAY 10
- Sabulun Amare
- Sarrafa zuma
- Sarrafa Tumatur da cucumber
# 'A FARA : 10/07/2017 ZUWA 20/07/2017
WAJE: WHATSAPP
LOKACI: 8PM ZUWA 10PM
KUDI: 2500
KU AJE LAMBOBIN KU INSAKU A WHATSAPP KO KU TUNYUBEMU TA WANNAN LAMBAR WAYA 07038354355
KO TA WANNAN LINKING KU BIYOMU MUN GODE 👏😁😁😁