16/05/2026
Infection infection infection
Ganyen Lalle da gishiri kadan domin magan ce matsalar infection
Anemi ganyan lallai adaka ahada da gishiri azuba ruwa adafa mace tarinqa k**a ruwa zata samu mafita a bangaren infection zata warke gaba daya
Like And Share saboda wasu su amfana