Islamic Prophetic Medicine Association of Nigeria IPMAN

Islamic Prophetic Medicine Association of Nigeria IPMAN SHIFA'U MINALLAH

02/02/2026

IDAN KANA DA MATSALAR KARANCIN S***M KO TSINKEWAR SHI KO RASHIN ZILLON SHI N5000 ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Domin Ka sancewa da khairul Ummah foundation shiga Link din comment na farko
24/10/2025

Domin Ka sancewa da khairul Ummah foundation shiga Link din comment na farko

23/10/2025
๐ŸŽ‰ Just completed level 3 and am so excited to continue growing as a creator on Facebook!
18/01/2025

๐ŸŽ‰ Just completed level 3 and am so excited to continue growing as a creator on Facebook!

08/01/2025

Watch, follow, and discover more trending content.

20/08/2024

Ina Masu Kasuwanci ku shiga WhatsApp group domin tallata hajarku ko siyayya

AMFANIN GANYAN MANGWARO 10 A JIKI DA YADDA ZA A IYA SARRAFA SHI DON MAGANIAyi share saboda amfanin Al-umma.Mangwaro na d...
23/06/2024

AMFANIN GANYAN MANGWARO 10 A JIKI DA YADDA ZA A IYA SARRAFA SHI DON MAGANI

Ayi share saboda amfanin Al-umma.

Mangwaro na daga cikin โ€˜yaโ€™yan itatuwan da ake ciki wanda ke dauke da sinadarorin inganta kiwon lafiyar mutum.

A cikin mangwaro akwai โ€˜Vitamin C wanda ke warkar da mura, rauni da sauran su sannan akwai copper wanda ke kare mutum daga kamuwa da cututtuka, potassium wanda ke inganta motsa jiki da magnesium wanda ke kaifafa kwakwalwa.

Bayan haka likitoci sun bayyana cewa ganyen mangwaro ma na dauke da sinadarorin dake inganta kiwon lafiyar mutum.

Bayanai sun nuna cewa nahiyar Asia sun fi yin amfani da ganyan mangwaro wajen warkar da cututtuka saboda ingancin da yake da shi.

1. Ganyen mangwaro na kawar da cutar siga wato โ€˜Dibetesโ€™

Ganyan mangwaro na warkar da cutar siga ne idan aka shanya shi ya bushe sannan aka jika garin a ruwa sai a rika sha.

2. Yana kawar da hawan jini.

Ana yin amfani da garin busashen ganyen mangwaro, sai a rika diba ana dafa shi an sha kamar shayi. Haka zai taimaka wajen kawar da hawan jini.

3. Yana warkar da cutar koda

Shan ruwan ganyen magwaro da aka jika na warkar da cutar Koda.

4. Yana warkar da matsalolin da ke han numfashi.

Idan aka hada ruwan ganyen mangwaro da zuma, ana samun lafiya ga mura da cutar Asma.

5. Yana kawar da atini.

Shima idan aka sha ruwan zai taimaka wajen dakatar da Atini.

6. Yana dakatar da shakuwa.

Mai fama da shakuwa zai warke idan ya shaki hayakin ganyen mangwaro.

7. Mai fama da rashin natsuwa wato โ€˜Anxietyโ€™ zai samu sauki idan yana shan ruwan ganyan mangwaro.

8. Mai fama da ciwon ciki zai sami sauki idan yana shan ruwan dafaffen ganyen kullum safe kafin a ci abinci.

9. Yana warkar da ciwon kunne.

Ruwan dake cikin ganyen mangoro na dauke da sinadarin warkar da ciwon kunne wanda idan aka diga a kunnen dake ciwo zai warke.

10. Ganyen mangwaro na warkar da kuna

Ana amfani da tokan ganyen mangwaro a shafa a kan rauni don a warke.

Wannan karatun Littafin ASSARIMU BATTAR ne  don haka kowa yayi kokari ya saurara
25/04/2024

Wannan karatun Littafin ASSARIMU BATTAR ne don haka kowa yayi kokari ya saurara

wannan littafin Yana da muhimmancin sosai kowa ya saurare shi zaka iya samun waraka sanadiyyar sauraran shi.

YAU NE ZA'A RUFE DAUKAN SABBIN DALIBAN SANIN ILMIN MAGUNGUNAN MUSULUNCI KARKASHIN KUNGIYAR MAGUNGUNAN MUSULUNCI TA NIGER...
12/12/2023

YAU NE ZA'A RUFE DAUKAN SABBIN DALIBAN SANIN ILMIN MAGUNGUNAN MUSULUNCI KARKASHIN KUNGIYAR MAGUNGUNAN MUSULUNCI TA NIGERIA (IPMPAN) KARATUN ONLINE NE

ILMI ! ILMI !! ILMI !!!

Dalbul Ilmu Faridatun Ala kulli Muslim

Ina Masu Sana'ar Magungunan musulunci ko Masu Sha'awar Koyon Ilmin Magungunan musulunci?

Kungiyar Hadin Kan Masu Magungunan musulunci ta kasa Baki Daya wato Islamic Prophetic Medicine Practional Association of Nigeria (IPMPAN) Ta shirya Wani gawurtaccen Bayar da Ilmin Sanin Gangan Jikin Dan'adam Da Yanda Za'a Magance Wasu Daga Cikin Jinyoyin Da Yake K**a wasu sassa na Jikin Dan'adam din Cikin Sauki.

Tabbas Wannan karatun zaikara zaburar da masu Sana'ar Magungunan musulunci da masu Sha'awar Koyon Sana'ar.

Kuma anshirya karatun ne ta hanyar manhajar Whatsapp domin saukaka ma masu karancin lokaci samun karatun.

Karatun zai dinga gudana ne a kullum daga 13/12/2023, da Karfe 9:00 na dare zuwa Karfe 10:30 na dare Kullum har tsawon sati daya.

Daga Cikin Manyan Malaman Da Zasu Karantar Akwai=

Dr. MUHAMMAD WALI GOMBE DA DR. UTHMAN IBRAHIM.

KUDIN REGISTRATION N5000 NE KACHAL

BANK NAME: U.B.A BANK

ACCOUNT NUMBER: 1023614524

ACCOUNT NAME: Islamic Prophetic Medicine Practional Association of Nigeria

Duk Wanda Ya Biya Kudin Registration din shi Zai tura Receipt din shi da number wayanshi zuwa Wannan number kamar haka: 08103710782

Kusani Ilmi Haske ne Yan'uwa

Address

No, AH7 Gamagira Road By Polytechnic Round About T/wada Kaduna
Kaduna

Telephone

+2348038943725

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Islamic Prophetic Medicine Association of Nigeria IPMAN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share