Adamsy Herbal Remedies

Adamsy Herbal Remedies Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Adamsy Herbal Remedies, Medical and health, Kaduna.

🌿 ADAMSY HERBAL REMEDIES – Natural herbal solutions for your health & vitality!
πŸ’š Effective, safe, and 100% traditional
πŸ“¦ Delivery across Nigeria
πŸ“² WhatsApp: 08036066553 / 08051115383

JINNUL ASHIQ  Aljani mai hana aure ko mai kwanciya da matan mutane.  ﺟﻦ οΊο»Ÿο»ŒοΊŽοΊ·ο»–Idan aka ce Jinnul Ashiq, ana nufin aljani...
25/05/2026

JINNUL ASHIQ
Aljani mai hana aure ko mai kwanciya da matan mutane.
ﺟﻦ οΊο»Ÿο»ŒοΊŽοΊ·ο»–

Idan aka ce Jinnul Ashiq, ana nufin aljanin da ke zuwa da daddare yana saduwa da matan mutane. Ana kuma samun Aljana mai zuwa da daddare tana saduwa da namiji.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

Su irin waΙ—annan Aljanu suna aurar mace ne ta yadda za su dinga kwanciya da ita a duk lokacin da s**a ga dama. Suna kuma Ζ™oΖ™arin hana ta aure, idan kuma tana da aure sai su dinga Ζ™oΖ™arin kashe mata shi. Haka kuma suna Ζ™oΖ™arin hana mace samun ciki, ko kuma idan ta samu cikin sai su zubar mata da shi. Wasu lokuta ma s**an biyo yaron da matar ta haifa, har a ga alamun jinnu tare da shi tun daga haihuwarsa. Irin wannan nau’in Aljani shi ake kira:
JINNUL ASHIQ ﺟﻦ οΊο»Ÿο»ŒοΊŽοΊ·ο»–

Wani lokaci irin waΙ—annan Aljanu suna shiga jikin mace ko namiji idan an saka su, wato ta hanyar sihiri kenan. Wani lokaci kuma gamo ne mutum yake yi da su.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

YADDA MUTUM ZAI GANE YANA DA ALJANIN DARE

_Ta Ι“angaren namiji:_

1. Rashin sha’awar aure ko jima'i sam-sam.
2. Ƙin mikewar gaba sanda ake nufin yin jima'i, alhali kuma haka kawai yana tashi.
3. Ƙin fitowar ruwa yayin jima'i, domin Aljanin yana iya zama a cikin marainan mutum.
4. Saurin gajiya yayin jima'i da rashin iya komawa.
5. Jin motsi kamar tafiyar wani abu a gabobin haihuwa yayin jima'i.
6. Rashin cimma buΖ™atar jima'i.
7. Idan ka yi nufin yin jima'i sai bacci ya Ι—auke ka.
8. Da zarar ka yi niyyar yin jima'i sai ka ji ka kawo tun kafin ka fara.
9. Komawar gaba da maraina su shige ciki.
10. Yawan ciwon kai, baΖ™in rai mara dalili, faΙ—uwar gaba, da dai sauransu.
11. Haka kawai sai ka ji ka tsani matarka.
12. Yawan mafarki kana saduwa da wata mata.
13. Yawan samun matsaloli a duk inda ka je neman aure, sai maganar ta lalace.
14. Za ka dinga mafarkin wata tana wasa da kai.
15. Matsananciyar sha'awa tare da tsoron mata.
Da dai sauransu.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

YADDA MACE ZA TA GANE ALJANI YA AURETA

1. Yawan ciwon ciki mai tsanani da jin motsi a ciki.
2. A duk lokacin da s**a yi nufin saduwa, sai ta ga jini ya zo mata alhali ba lokacin al’adarta ba ne.
3. Jin zafi yayin jima'i da rashin samun wata fa'ida.
4. Suna gama jima'i sai maniyyin da mijinta ya zuba mata ya dinga dawowa, ba zai shiga mahaifarta ba.
5. Matsanancin ciwon baya ko kwankwaso.
6. Ƙin yarda da jima'i.
7. Za ki dinga yawan mafarkin wani na saduwa da ke, da siffar mijinki ko wata siffa daban.
8. Yawan yin mafarkin kin haihu, wani lokacin ma har da taron suna.
9. Ganin wani a mafarki ko a fili ya nutsa hannunsa a cikinki ya fizgo wani abu, musamman idan kina da ciki.
10. Yawan yin Ι“arin ciki ba tare da wani sanannen dalili ba.
11. Yawan mafarkin ana bin ki a guje ko ana kokawa da ke.
12. Jin motsi a cikinki, wani lokaci ma har yana Ζ™ara girma, amma idan likitoci s**a auna za su ce ba su ga komai ba.
13. Rashin son yin magana da kowa da jin haushin mutane haka kawai.
14. Tsanar mai gida haka kawai, alhali za ki ji kina sha’awar wasu mazan.
15. Jin wari mara daΙ—i yana fitowa miki, ko kaikayin gaba da kurajen gaba.
16. Idan budurwa ce, duk wanda ya zo neman aurenta, idan ya tafi ba zai dawo ba.
17. Idan mutum ya dage yana son ya aure ta, ita kuma sai ta ji ta tsane shi.
18. Idan ta fita unguwa za ta dinga ganin alamun maza suna son su yi mata magana amma sai su kasa. Wasu za su dinga cewa wai tana da kwarjini.
19. Za ta dinga yawan zama a duhu, zama ita kaΙ—ai, da rashin son magana da mutane.
20. Idan yarinya tana zuwa makaranta, za a ga Ζ™oΖ™arinta yana raguwa kuma tana ramewa.
21. Yawan ciwon kai da yin jiri.
22. FaΙ—uwar gaba, musamman idan Magriba ta kusa.
23. Idan mace ta fara barci sai ta ji an zungure ta ta farka.

Da dai alamomi masu yawa.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

21/05/2026

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adamsy Herbal Remedies posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share