Imamul Fanni Islamic And Herbal Medicine

Imamul Fanni Islamic And Herbal Medicine Sunana Muhammad Annafaraniyyu Alkusfawiyyu ina zaune a garin zaria anguwan kusfa.

26/12/2025
14/10/2025

Jama'a mu koyi ladabi ga Manzon Allah.

Mauludin Gidan Rigi Rigi
14/10/2025

Mauludin Gidan Rigi Rigi

10/08/2025
02/08/2025

Annabi Suleiman Yana daga cikin wadanda s**a fara yin Mauludin Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam.

MASTUBATION FLUSHER.INGANTACCEN MAGANIN ISTIMNA'I WANDA YAKE WARWARE DUK WATA MATSALA DA ISTIMNA'I YA HAIFAR.Kadan Daga ...
22/07/2025

MASTUBATION FLUSHER.

INGANTACCEN MAGANIN ISTIMNA'I WANDA YAKE WARWARE DUK WATA MATSALA DA ISTIMNA'I YA HAIFAR.

Kadan Daga Cikin Matsalolin da Istimna'i Yake Haifarwa.

1, Yana Janyo Fushin Ubangiji.

2, Yana Haifarda Kankancewan Mazakuta.

3, Yana Sa Raunin Mazakuta.

4, Yana Haifar da Saurin Inzali Yayin Jima'i

5, Yana Sa Bushewan Gaba Ga Mata.

6, Yana Sa Yawan Mantuwa.

7, Nauyin Kwakwalwa.

8, Da Nauyin Barci.

9,Tsinkewar Maniyyi.

10, karancin Maniyyi.

11, Yana sa Fitan Farin Ruwa A Gaba.

12, Yana Hana Haihuwa Idan An Dade Anayi.

13,Yana Haddasa Matsanancin Ciwon Sanyi.

14, Ya Janyo Shafan Aljannu.

IMAMUL FANNI ISLAMIC AND HERBAL MEDICINE.

08182681626

01/06/2025

Mata Masu Haila A Lura Sosai

Musty Mb Everlasting

MAGANIN MUGAYEN MAFARKAI.Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Yace Duk Wanda yake yawan yin mugayen Mafarki To Yakara...
31/05/2025

MAGANIN MUGAYEN MAFARKAI.

Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Yace Duk Wanda yake yawan yin mugayen Mafarki To Yakaranta Wannan Addu'an Idan ze kwanta bacci Alfarman Annabi Indai yana haka se ya daina wannan mugayen mafarkan.

Wannan Shine Addu'an.

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM LAHAULA WALAKUWWATA ILLA BILLAHIL ALIYUL AZEEM.

Kafa goma 10

Haka Mutun ze rinka karantawa idan ze kwanta bacci kullum. La shakka fihi Sabida Annabi Muhammadu S A W Shine ya fada ba ni na fadaba Allah ya datar damu gaba daya, Allah Ka dauke mana dukkan damuwa Alfarman Sayyidil Wujudi Wa Alamusshuhudi Sallallahu Alaihi Wasallam.

@ Sharif Dan Kusfa.

☎+2348108485020☎.

Address

45, Kusfa Zaria City
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imamul Fanni Islamic And Herbal Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share