Hausa Health Hub

Hausa Health Hub Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Health Hub, Health & Wellness Website, Kaduna.

πŸ’š Hausa Health Hub
Sharing simple tips to eat well, stay energized, and live better every day. πŸ₯—πŸ’§
Cin abinci mai lafiya, kula da jiki, da rayuwa mai kyau a sauΖ™aΖ™e

🚭 World No To***co Dayis on 31 May.⚠️ More than 7 million people die from to***co use every year and it kills up to half...
29/05/2026

🚭 World No To***co Dayis on 31 May.

⚠️ More than 7 million people die from to***co use every year and it kills up to half of users who do not quit.

The ugly truth:

πŸͺTo***co and ni****ne companies deliberately design their products to hook you.

🚨 Appealing flavours and cooling agents mask the harshness of ni****ne, so you inhale more and get addicted faster.

But the grip of addiction can be broken.And the benefits are felt almost immediately:

⏱️ In 20 minutes, your heart rate drops
🫁 2–12 weeks, your lung function improves
❀️ In 1 year, heart disease risk is cut in half

Take the next step, break the addiction.

πŸ“ŒπŸ‘Œ
06/05/2026

πŸ“ŒπŸ‘Œ

🍽️ MENENE CIWON SUGA (DIABETES)?Idan ka ci abinci, jikinka yana mayar da shi zuwa sukari (glucose).Sai wani sinadari mai...
12/04/2026

🍽️ MENENE CIWON SUGA (DIABETES)?

Idan ka ci abinci, jikinka yana mayar da shi zuwa sukari (glucose).
Sai wani sinadari mai suna insulin ya taimaka wajen shigar da wannan sukari cikin kwayoyin jiki.

πŸ‘‰ Type 1: Jiki baya samar da insulin kwata-kwata.
πŸ‘‰ Type 2: Jiki baya amfani da insulin yadda ya kamata ko kuma baya isasshe.

❗ Idan sukari ya yi yawa a jini, zai iya lalata lafiyar jiki a hankali.

πŸ₯— YADDA ZA KA KULA DA ABINCI

βœ”οΈ Raba faranti naka:

- Rabin faranti – kayan lambu πŸ₯¦
- 1/4 – nama/kifi/kwai πŸ—
- 1/4 – carbohydrates (shinkafa, dankali) 🍚

βœ”οΈ Guji abinci mai sa sukari ya tashi da sauri:
Cake, lemun kwalba, farar biredi 🚫

βœ”οΈ Zabi abinci mai lafiya:
Wake, hatsi, da abinci mai fiber πŸ‘

βœ”οΈ Hada carbs da furotin:
Wannan yana taimaka rage tashin sukari da sauri.

πŸ’‘ Manufa ba wai ka daina cin abinci ba ne, sai dai ka samu daidaito!

Happy Dietitians Day πŸ’šCelebrating those who guide us to eat right and live healthy.
11/03/2026

Happy Dietitians Day πŸ’š
Celebrating those who guide us to eat right and live healthy.

01/03/2026


Vitamins da Minerals suna taka muhimmiyar rawa wajen karfafa garkuwar jiki, samar da kuzari, da kare jiki daga cututtuka...
12/02/2026

Vitamins da Minerals suna taka muhimmiyar rawa wajen karfafa garkuwar jiki, samar da kuzari, da kare jiki daga cututtuka.
Ku zabi abinci mai gina jiki a kullum domin rayuwa mai koshin lafiya.
Like, comment, and share

Yi tafiya na minti 10–15 bayan cin abinciLike, comment, and share
03/02/2026

Yi tafiya na minti 10–15 bayan cin abinci
Like, comment, and share

Ka gwada shan shayin ginger da cinnamon  da safe ko da dare domin samun sauki da kariya ga jiki.Kada kumanta da yimana c...
19/01/2026

Ka gwada shan shayin ginger da cinnamon da safe ko da dare domin samun sauki da kariya ga jiki.

Kada kumanta da yimana comment
❀️ Ka yi Like & Share domin wasu su ma su amfana

Shin kana fama da: 🦷 Dasashi mai zubar jini? Yawan kasala da gajiya? Rauni da baya warkewa da wuri? Zubar jini ko bakin ...
12/01/2026

Shin kana fama da: 🦷 Dasashi mai zubar jini?
Yawan kasala da gajiya?
Rauni da baya warkewa da wuri?
Zubar jini ko bakin gado?

πŸ‘‰ Wadannan alamomi ne na rashin Vitamin C a jiki

🍊 Vitamin C yana da matukar muhimmanci wajen:
βœ”οΈ Karfafa garkuwar jiki
βœ”οΈ Warkar da rauni da sauri
βœ”οΈ Kare jini da hakora
βœ”οΈ Kara kuzari da lafiya gaba daya

Ka tabbata kana cin kayan marmari da ganye masu Vitamin C kamar: Lemu, gwanda, abarba, da ganyayyaki masu kyau

πŸ’¬ Ka rubuta β€œLAFIYA” a comment idan wannan bayanin ya amfane ka
❀️ Ka yi Like & Share domin wasu su ma su amfana
Hausa Health Hub

06/01/2026

Healthy Salad πŸ₯—




Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Health Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share