Ashfat

Ashfat We teach people about Health education, wealth, and things that are very essential in life.

11/07/2026

Da Ɗumi-Ɗumi | Gwanin Alƙur'ani kuma Dr. a Fannin Boko Ya Samu Shaidar Zama Lauya a Najeriya

An ƙara wani babban tarihi a rayuwar fitaccen masani kuma Gwanin Alƙur'ani, Dr. Gwani Abdallah Gwani Yahuza Ɗan Zarga, bayan samun shaidar zama lauya a Tarayyar Najeriya.

Dr. Abdallah Gwani Yahuza ya shahara wajen hidima ga Alƙur'ani Mai Girma, inda ya yi fice a fagen karatu, haddar Alƙur'ani da kuma koyarwa. Haka kuma ya samu digirin digirgir (PhD) a fannin ilimin boko, abin da ya nuna haɗuwar ilimin addini da na zamani a tare da shi.

Al'umma da dama sun taya Dr. Abdallah Gwani Yahuza Ɗan Zarga murnar wannan gagarumar nasara, tare da yi masa addu'ar Allah Ya sanya wannan sabon matsayi ya zama alheri ga addini, ƙasa da kuma bil'adama baki ɗaya.

Ahlul Qur'an TV

04/05/2026

Address

No. 409 Dahiru Abdullahi Street
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashfat posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ashfat:

Shortcuts

Share