IMASH Beauty and Art Gallery

IMASH Beauty and Art Gallery Is all about beauty products and fashion

03/05/2026
13/04/2026

Yan'uwa Kar a manta da azkar din yammaci

11/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muhammad Buhari Uregi, Maimuna Garba, Maryerhm Mouh'md Nerhseer, Sani Binta, Yahaya Dagari, Zainab Haruna Barakallah fikum πŸ™πŸ’–

05/04/2026

Gskyr magana ya zama dole mu gyara wasu dabi'un mu dayawa Kafin mu samu sassaucin da muke nema wajen ubangiji, akwai abubuwa da yawa da mukeyin ko in kula dasu kuma zasu iya samu cikin fishin ubangiji, yanzu ace yarinya budurwa ta rika dagawa uwarta hannu tareda yi mata tsawa a t**i kamar kawarta, harda harara Babu kunya babu tsoron Allah, kaii Allah ya kauta ya shirya mana zuri'a, ga Mata yanzu ba karama ba babba sai suyi wani balance a gefen Keke napep( a daidaita sahu), yanzu wannan shine dai daita sahun da akace kuyi? Shi Mai machine din baiji tsoron Allah ba kema haka, babu Wanda zai yiwa wani fada, kuma kunsan Sarai ba muharraman juna bane ku πŸ€” to Allah ya Kara shiryar damu Kan hanya madai daiciya.

01/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ummar Halliru Abdullahi, Rahama Ibrahim, Fatima Abubakar Yunusa, Aisha Abdullah, Shuaibu Isah Barakallah fikum πŸ™πŸ’–

01/04/2026

Ya Allah Kai Mana maganin duk abunda yake nema yafi karfinmu, Allahumma Dammir a'ada addeen🀲

01/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ummar Halliru Abdullahi, Rahama Ibrahim, Fatima Abubakar Yunusa, Aisha Abdullah, Shuaibu Isah barakallah fikum πŸ™

29/03/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abba Rabiu, Hafsat Usman Umar Barakallah fikumπŸ™

Address

Dsk/Ali Haruna Street
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IMASH Beauty and Art Gallery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IMASH Beauty and Art Gallery:

Share