Likita24

Call Website Contact the business

Likita24 For health education, not emergency. Visit hospital for emergency

04/10/2026

Dalilin dayasa matasa ke kamuwa da hawan jini yanzu

04/10/2026

Idan kana yawan mantuwa, ka daina yin wadannan abubuwa 2👇

28/09/2026

SHIN YARONKA YA KARBI WANNAN ALLURAR?

Idan a’a - Yana Cikin Hatsari👇

BA MURA BACE!WANNAN CIWO NE MAI KASHE YARA CIKIN KANKANIN LOKACIIdan Kaga wannan alamomin Kakaishi asibiti nan take👇
21/09/2026

BA MURA BACE!
WANNAN CIWO NE MAI KASHE YARA CIKIN KANKANIN LOKACI
Idan Kaga wannan alamomin
Kakaishi asibiti nan take👇

21/09/2026

WANNAN SAKO NE MAI MUHIMMANCI DA KOWANNE DAN AREWACIN NIGERIA YAKAMATA YA KALLA

Diphtheria (Mashako) cuta ce mai matuƙar hatsari ga rayuwa, kuma tana haddasa mace-mace tsakanin yara a Katsina da wasu jihohin Najeriya.

Yayin da makarantu ke komawa, muna kira ga iyaye da masu kula da yara da su É—auki matakan kariya tare da tabbatar da cewa an yi wa yaransu rigakafin Diphtheria (Mashako) da sauran cututtukan da rigakafi ke karewa.

Rigakafi kyauta ne, amintacce kuma yana da tasiri. Kare É—anka yau.

Wannan Saƙo ne daga Hukumar Kiwon Lafiya Matakin Farko ta Ƙasa , da abokan hulɗarta.

Wannan shi ne rubutun da kowace mace ya kamata ta karanta shi da matukar natsuwa a daren nan.Ba kazaanta ko rashin tsaft...
19/09/2026

Wannan shi ne rubutun da kowace mace ya kamata ta karanta shi da matukar natsuwa a daren nan.
Ba kazaanta ko rashin tsafta bane kawai ke kawo matsalar zafin fitsari ko cutar sanyin mafitsara ba(Urinary Tract Infection - UTI).

Wani lokaci rashin shan isasshen ruwa, riƙe fitsari na sa'o'i masu tsawon gaske, ko sauyin sinadaran jiki ne yake ba wa ƙwayoyin cuta damar yaɗuwa a mafitsara.

ABUBUWAN DA YAKAMATA KI RUNKAYI DAZAI KAREKI DAGA SANYI:

1. Sha kofi 1-2 zuwa 3 na tsaftataccen ruwa maras sanyi da zaran ka tashi daga barci kowace safiya domin wanke hanyar fitsari.

2. Kada ki kuskura ki riƙe fitsari muddin kika ji yana buƙatar fitowa.

3. Guji amfani da sabulu mai ƙarfi wajen tsarki; ruwa mai tsabta kawai ya wadatar.Banda cushe cushe.

Ke mace ce mai girma, kima, da mutunci. Kada ki damu kanki ko ki ji kunya.

Allah bamu kina cikakkiyar lafiya.A yadawa yan uwa su amfana!

Mafi yawancin ma’aikatan lafiya basa bacci da dare sabida kula da Mara lafiya. Idan kana alfahari da daya rubuta sunansa...
15/09/2026

Mafi yawancin ma’aikatan lafiya basa bacci da dare sabida kula da Mara lafiya. Idan kana alfahari da daya rubuta sunansa👇

ME YA SA BAKINKA KE WARI DA SAFE. Ga dalilai 3👇
12/09/2026

ME YA SA BAKINKA KE WARI DA SAFE.
Ga dalilai 3👇

Kafin ki ce EHH, ki tambaye shi wannan gwajin - In ba haka ba za ki yi kuka!
11/09/2026

Kafin ki ce EHH, ki tambaye shi wannan gwajin - In ba haka ba za ki yi kuka!

Yadda zaka kare kanka daga tsutsar ciki👇
10/09/2026

Yadda zaka kare kanka daga tsutsar ciki👇

Address

Kano
7004103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Likita24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Likita24:

Shortcuts

Share