21/08/2026
Nayi Zina da Aurena Sabida da Abinci Na Kasance yar Gidan Talaka wa Mai burin Zama likita, Anyi mini Aure inada shekara 22
Nice ta hudu a gurin mijin mu , muna zaune cikin rufin Asirin Allah, yasani makaranta koyon lafiya awani gari daban ba Inda yake Cox Inda yake kauyene sosai ina makaranta nasamu
ciki a lokacin inada shekara ukku da Aure mijina yayi Farin ciki fiyeda tunanin Mai karatu , cikina na 3 months yayi rashin brother dinshi Daya dayaragemai nashirya daga Inda nake taratu naje kauyen
Gaisuwa dama anan kayan Aurena suke masu Neman Data mai Saukin kudi da kuma inganci waca zaka dade kana sha’aninka toh ka sauke App din STRONMB Dan cin gajiyar wannan Garabasar yaya Nasir
makaranta, da cewa after nakoma zai aikomin da kayan abinci da kudin school fees dun transport kawai
yabani, mijina yanasona Cox yanada shekaru zaikai kaman 57 zuwa 60 duk abunda nakeso shiyakemin, matsala tafarane tundaga lokacin da nadawo daga gaisuwa , mijina
yadaina kirana yadaina daukan wayana basakon abinci Bana school fees ga ciki karami Gaya ina zuwa makaranta, daga gidan dayakamamin
zuwa makaranta 600 zuwa da dawowa Amma haka nake zuwa dakafa indawo dakafa wlhy wani lokaci har inje indawo koruwa
bazanshaba saboda Banda kudi Kona Kira gida Bai wuce a turomin da 2k 3k innasamu dayawa 5k shima bakoda wani lokaci ba inacikin wanan Hali ,
akaturamu posting asibiti ahaka daqyar nakesamun transport 1k zuwa da dawowa batare da naci komai ba damuwa Yamin yawa
bawanda yake taimakona ga lokacin azumine, anakai sadakan abinci Buda Baki asibiti idan ina aikin yamma can nakesamun na Bude Baki da na sahur, ina cikin haka watarana kawai
jini yabarmin cikin dare nata bleeding nafito nasamu wai mai motor yataimakamun yakaini asibiti Banda KO Naira da zansai card, bawan Allah nan yasaimin card da magunguna da
akanema wanan lokaci saboda dakatar dajinin , gajinina ya hau sosai bayan nadawo hayaccina wlhy bawan
Allah nan nan akaina yanemi inbashi number mijina saboda kafadamai Halinda Ake ciki, nabashi cikin ikon Allah ana Kira yadauka zanci gaba
Mai son cigaba wannan labarin ya Danna text wannan labari ne na Gaskiya babu wasa acikin sa