Al Afwah Herbal Medicine Ltd

Al Afwah Herbal Medicine Ltd Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al Afwah Herbal Medicine Ltd, Medical and health, Shop. no. 6b Dan sumaila Plaza Hadejia road, Kano.

14/09/2026

🌿 Hepa-FREE HERBAL TONIC🌿
Ingantaccen maganine Na Ciwon Hanta (Hepatitis) ko wanne iri
Ana anfani dashi Na kwana 30 ana warkewa DA izinin Allah.
Munada branch a
1. Kano
2. Damaturu Yobe
Muna aika saƙon maganinmu ko Ina a fadin Duniya.
Zaku Iya mana Magana ta WhatsApp KO Ku kiramu kai tsaye ta
📞08080439954
09063694377
Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
+227 86 02 29 61

✍️C.E.O AL-AFWAH HERBAL MEDICINE LTD

Doctor zanyi aure bayan sallah, don Allah akwai wani magani da ake sha domin dawo da budurcin mace?Tambayar da wata budu...
07/09/2026

Doctor zanyi aure bayan sallah, don Allah akwai wani magani da ake sha domin dawo da budurcin mace?

Tambayar da wata budurwa tayimin kenan a messenger
---------------------------

Amsa:

Kamar yadda wannan biredin yake a hoto

- biredi na farko an cinyesa sosai
- biredi na biyu an taɓa cinsa kaɗan
- biredi na ukun lafiyarsa lau

To haka farjin mace yake

Gwargwadon yadda ake amfani dake, gwargwadon yadda tsokokin farji ke buɗewa su ƙara faɗaɗawa (O)

Dawowar budurci zancen iska ne.

Amma akwai ingantaccen maganin matsi Duk mai bukata zata iya tuntubanmu

⚠️ Kar kuce nayi magana babu kunya, ilimi ne ake bajewa domin ku amfana.

23/08/2026

🌿 MASTUR-FREE HERBAL TONIC 🌿
Kana fama da matsalar istimna'i ko sanyi na maza ko mata?
Ga ingantaccen maganin gargajiya da ake amfani da shi domin taimakawa wajen lafiyar maza har dama mata.
✅ Ana amfani da shi na kwanaki 30. ✅ Sauƙin amfani. ✅ Muna da rassa a Kano da Damaturu (Yobe).
🚚 Muna aika magani zuwa ko'ina a Najeriya da ma ƙasashen waje.
📲 Don ƙarin bayani ko yin oda: 📞 08080439954
✍️ AL-AFWAH HERBAL MEDICINE LTD
"Lafiyarka ita ce fifikonmu." 🌿

23/08/2026

MAGANIN BASIR KOWANNE IRI

MATSALAR BASIR MAI TSIRO DA FITAR BAYA

Basir wanda ake kira da (Pile) ko Hemorrhoids a turance su ne kumburin jijiyoyin da ke kusa da dubura ko a duburar.

Basur na iya zama na ciki ko na waje (internal and external Hemorrhoids)Ciwon basur na ciki yana fitowa a cikin dubura, shi kuma Basur na waje yana fitowa a waje da dubura wanda ake ciwa basir mai fitar baya.

Akwai Alamomi da mutum zai gane yana dauke da basur sune kamar haka:-

1. Jin zafi a cik ko wajen dubura
2. Ganin jini haka kawai,ko wajen yin bayan gari
3. Kaikayin dubura
4. Yawan jin zafi a cikin hanji
5. Zama da kyar
Dadai sauran su.

Naira 10k ne kachal sati biyu ake sha

08080439954

23/08/2026

🌿 MASTUR-FREE HERBAL TONIC 🌿
Kana fama da matsalar istimna'i ko sanyi na maza ko mata?
Ga ingantaccen maganin gargajiya da ake amfani da shi domin taimakawa wajen lafiyar maza har dama mata.
✅ Ana amfani da shi na kwanaki 30. ✅ Sauƙin amfani. ✅ Muna da rassa a Kano da Damaturu (Yobe).
🚚 Muna aika magani zuwa ko'ina a Najeriya da ma ƙasashen waje.
📲 Don ƙarin bayani ko yin oda: 📞 09035515958 📞 07078407681
✍️ AL-AFWAH HERBAL MEDICINE LTD
"Lafiyarka ita ce fifikonmu." 🌿

Address

Shop. No. 6b Dan Sumaila Plaza Hadejia Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al Afwah Herbal Medicine Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share