Ausad Islamic Chemist

Ausad Islamic Chemist Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ausad Islamic Chemist, Medical and health, Farm center gsm market, Kano.

Garlic 🧄🧄 Oil Man tafarnuwa Yana magance matsalolin sanyin jiki kamar 👇Yawan muraShekewar makogoro Majinar Kirji Yawan c...
22/07/2026

Garlic 🧄🧄 Oil
Man tafarnuwa

Yana magance matsalolin sanyin jiki kamar 👇

Yawan mura
Shekewar makogoro
Majinar Kirji
Yawan ciwon kai
Ciwon ido mara dalili
Kaikayin jiki
Fesowar kananun kuraje ajiki da sauran su

Akano muke muna aikewa da shi 🚚 Ko'ina a fadin Nijeriya 🇳🇬 Lambarmu ☎️ 07063173434✅

MAGANIN BASIR ME TSIRO DA ME FUTAR BAYA 🔥WANNAN CREAM OIL NE DA YAKE KONE  BASIR ME TSIRO DA ME FUTAR BAYA KO ME DIGAR J...
20/07/2026

MAGANIN BASIR ME TSIRO DA ME FUTAR BAYA 🔥

WANNAN CREAM OIL NE DA YAKE KONE BASIR ME TSIRO DA ME FUTAR BAYA KO ME DIGAR JINI,

MAGANINE NA GARGAJIYAR ƘASAR CHAINA YANA DA KYAU SOSAI

AKANO MUKE MUNA AIKEWA DA SHI KO'INA A FAƊIN NIJERIYA 🇳🇬

LAMBAR MU ☎️ 07063173434

KING OF JELLYMaganin Maza naruwa° Hana Saurin Kawowa° Farfado da jijiyoyin Mazakuta ° Jindadin saduwa° Kauri da Tsayin m...
18/07/2026

KING OF JELLY
Maganin Maza naruwa

° Hana Saurin Kawowa
° Farfado da jijiyoyin Mazakuta
° Jindadin saduwa
° Kauri da Tsayin mazakuta.

Sachet 7 ne acikin wannan kwali Minti 40 ake shansa kafun saduwa yafara Aiki

Akano muke muna aikawa dashi ko ina afadin Nigeria

Lambamu ☎️ 07063173434

DOMIN MAGANCE MATSALOLIN CIWON IDO KAMAR RASHIN GANIN KANANUN RUBUTU DA RASHIN HANGO NESA MATSALAR IDO YAYI JAJAYE KO YA...
18/07/2026

DOMIN MAGANCE MATSALOLIN CIWON IDO KAMAR

RASHIN GANIN KANANUN RUBUTU DA RASHIN HANGO NESA

MATSALAR IDO YAYI JAJAYE KO YAKE ZUBAR RUWA, DA KAIKAYI

MATSALAR YANAR IDO, KO HAKIYA, DA IRIN WANI NAMA DA YAKE FITOWA A GEFEN IDO, DAMA SAURAN LARURORIN IDO

AKANO MUKE MUNA AIKEWA DA SHI KO'INA A FAƊIN NIJERIYA 🇳🇬

LAMBAR MU ☎️ 07063173434 KIRA DA WATSAPP

METABARYA (KLG) Supplement ne da yake binjiki  Aikin sa shine Yana Hana kankancewar mazakuta Yana kara girma, tsayi da k...
17/07/2026

METABARYA (KLG)

Supplement ne da yake binjiki Aikin sa shine

Yana Hana kankancewar mazakuta

Yana kara girma, tsayi da kaurin mazakuta

Yana bude jijiyoyin maza kuta da s**a toshe ta yadda mutun zai kara samun kuzari yayin Gabatar da Ibada,

Kuma bashi da SIDE EFFECTS Akano muke Muna aikewadashi ko'ina afadin Nijeriya 🇳🇬 lambarmu ☎️ 07063173434

NEW LIFE TEA CIWO 50SABUWAR RAYUWA ✅Wannan Ingantaccen ganyen shayi ne daga China yana maganin sama da ciwo 50 ajikin ba...
08/07/2026

NEW LIFE TEA CIWO 50
SABUWAR RAYUWA ✅

Wannan Ingantaccen ganyen shayi ne daga China yana maganin sama da ciwo 50 ajikin bawa kamar 👇

Maleriya
Typord
Hawan jini
Ciwon suger
Kasala
Ciwon jiki
Wankin Hanta
Wankin Order
Yawan mantuwa
Dama sauran ciwuka harda wanda ba kasan kana dasu ba wannan ganyen shayi na new life yana kawar dasu

Akano muke muna aikewa da shi 🚒 ko ina a fadin Nijeriya 🇳🇬

Lambarmu ☎️ Kira da Watsapp 07063173434

DOMIN RAGE ƘIBA KO TUMBI AYI AMFANI DA WANNAN GANYANA YAKIN SHAYI SUNA DA KYAU SOSAI AKWAISU AƘASA BASU DA SIDE EFFECTS ...
08/07/2026

DOMIN RAGE ƘIBA KO TUMBI AYI AMFANI DA WANNAN GANYANA YAKIN SHAYI SUNA DA KYAU SOSAI

AKWAISU AƘASA BASU DA SIDE EFFECTS

MUNA AIKEWA DASU 🚚 KO' INA A FAƊIN NIJERIYA 🇳🇬

LAMBAR WAYAR MU KIRA DA WATSAPP 07063173434

SADAKA NA BAKU SABODA ALLAH 👏LADA KUYI MUN SALATIN ANNABI S.A.W ƘAFA 10HAYAQIN HABBA,TAFARNUWA DA BARKONO.Ka nemi Habbat...
08/07/2026

SADAKA NA BAKU SABODA ALLAH 👏

LADA KUYI MUN SALATIN ANNABI S.A.W ƘAFA 10

HAYAQIN HABBA,TAFARNUWA DA BARKONO.

Ka nemi Habbatus sauda Kadan ta wadatar da barkono guda daya da tafarnuwa qwara uku duka busashe,sai ka hadesu waje daya ka zuba a garwashin wuta ka dora tafukan hannayenka a saman hayakin kana shafawa a gabobin jikinka a hankali har ka kammale.

Zaka Kuma iya turara dakinka da shi ko wajen kasuwanci ko gurin zama.

Yana maganin iskan da baka ma san yana maka Illa a jiki ba.

Yana karya sammu da jifa.

Yana hana mayu iya Maka wata illa.

Yana korar macizzai a gida.

Yana hana iska zama a guri.

Idan zaka shiga jeji kayi wannan hayakin Allah zai kareka daga sharrin qwari masu cutarwa a jeji.

Sai dai fa a kula yawan yin hayakin na janyo kwarjini.

Idan kana da asma ko ciwon tari ka kiyayi wannan hayakin.

Muna da Magunna garanti na cutuka daban daban masu kyau da inganci ku neme mu a WhatsApp zaku ji dadin haduwarmu daku.

KIRA DA WATSAPP 08161392179

Address

Farm Center Gsm Market
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ausad Islamic Chemist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share