Malam Lawan Triumph

Malam Lawan Triumph Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam Lawan Triumph, Kano.

Rundinar 'Yan sandan Jihar Kano sunyi babban kamu na gawurtaccen Dan Daba mai suna Audu wanda shine Ubangidan Gundura (D...
14/11/2024

Rundinar 'Yan sandan Jihar Kano sunyi babban kamu na gawurtaccen Dan Daba mai suna Audu wanda shine Ubangidan Gundura (Dan Daban da aka k**a a kwanakin baya) a unguwar Dorayi.

14/11/2024

Mai talla shi ke da riba; Kuyi Comment da kayan sana'ar ku.

Wannan Dattijon da kuke gani mazaunin unguwar Chiranci dake karamar hukumar Kumbotso ne, ya kasance yana fama da lalura ...
14/11/2024

Wannan Dattijon da kuke gani mazaunin unguwar Chiranci dake karamar hukumar Kumbotso ne, ya kasance yana fama da lalura ta mafitsara. Wasu matasa bayin Allah sunyi ta kokari wajen daukar nauyin kai shi Asibiti, inda s**a dauki nauyin hakan tun daga kudin transport, kudin ganin likita,kudin chanja roba da dai sauran su. To yanzu suma wadannan bayin Allah karfin su ya kare.kuma gashi anzo gabar da za ayi masa aiki.
Yanzu haka an gama duk wasu gwaje gwaje a asibitin gwamanati na ABUBAKAR IMAM UROLOGY CENTER domin gudanar da wannan aiki, inda likitoci s**a rubuta musu kudin Aiki har kimanin #172,000. Kuma wannan bawan Allah bashi da halin wannan kudin kuma bai san inda zai same su ba,suma masu taimaka masa din basu dashi.
Muna kira ga yan uwa Dan Allah duk wanda yake da hali ko ya san wanda zai iya taimakawa to ya tuntubi wadannan lambobin k**ar haka. 08086985052, 08060342871, 09017165028.

Ubangiji Allah ya yasa a dace.

Abdulrahman Sageer Abbas

14/11/2024

Tsaya da Kafarka:
Hukumar tace finai finai ta maka Rarara kotu kan sakin waƙar da ba a tantance ba.

Wani Supermarket sunyi batan Hanya inda s**a turawa wani bawan Allah zunzurutun kudi har Naira miliyan guda.Kuna ganin b...
14/11/2024

Wani Supermarket sunyi batan Hanya inda s**a turawa wani bawan Allah zunzurutun kudi har Naira miliyan guda.

Kuna ganin ba so suke ya tsaya da kafar sa ba kuwa?

Highlight Your Thoughts

AlbishirinShirin Gidan Badamasi Zango na 6 yananan dawowa zuwa gareku, Ku kasance da tashar Arewa24 ko ku sauke manhajar...
14/11/2024

Albishirin

Shirin Gidan Badamasi Zango na 6 yananan dawowa zuwa gareku, Ku kasance da tashar Arewa24 ko ku sauke manhajar do kallo kayattaccen shirin Gidan Badamasi Season 6



Alhamdulillah.Muna Godiya da bibiyar 24Hausa News.
13/11/2024

Alhamdulillah.
Muna Godiya da bibiyar 24Hausa News.

13/11/2024

Ku Ajiye number wayar ku zamu zabi wasu mu tura musu katin kiran waya.

24Hausa News.

13/11/2024

Donald Trump ya gana da Shugaban Kasar America Joe Biden, a fadar mulki ta White House.

24Hausa News.

Siyasar Kano:"Ko dai shugaban NNPP Dungurawa, ya janye zargin da ya yi wa dan majalisar tarayya Engr Abubakar Kabir, ko ...
13/11/2024

Siyasar Kano:

"Ko dai shugaban NNPP Dungurawa, ya janye zargin da ya yi wa dan majalisar tarayya Engr Abubakar Kabir, ko ya raina Kansa a Kotu"_Kakakin Abba Bichi.

24Hausa News.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Lawan Triumph posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share