Alfa'ida Islamic And Herbal Center Page 14

Alfa'ida Islamic And Herbal Center Page 14 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alfa'ida Islamic And Herbal Center Page 14, Medical and health, Kano.

03/04/2026

⚠️ Shin kana fama da…?

❌ Rashin kuzari
❌ Daukewar sha’awa
❌ Rashin jimawa
❌ Ciwon baya
❌ Yawan mantuwa

😔 Ba kai kadai bane… mutane da yawa suna fama amma suna jin kunya su fada!

👉 Ba istimna’i kadai ke jawo hakan ba…
Sanyi, ciwon suga da hawan jini duk na iya haddasawa!

---

🔥 GA MAFITA
👉 MA********ON FLUSHER

✔️ Yana kara kuzari
✔️ Yana dawo da sha’awa
✔️ Yana inganta lafiyar jiki

💥 Fara amfani ka ga canji!

---

📍 ALFA’IDA ISLAMIC MEDICINE CENTER – Kano
📦 Muna aikawa ko ina

👉 DANNA WHATSAPP YANZU KA SAMU NAKA!

30/03/2026

🚨 KADA KA YI WATSI DA WANNAN…
Wasu mutane suna rayuwa kullum kamar komai yana daidai…
amma a zuciya suna jin:
❗ Kuzari yana raguwa
❗ Jiki baya bada haɗin kai kamar da
❗ Rashin nutsuwa da damuwa suna ƙaruwa
😔 Wannan ba abu ne da ya kamata a yi shiru a kai ba…
💭 Gaskiya ita ce: Idan ba a kula da wuri ba, wasu matsaloli kan iya ƙaruwa a hankali…

🌿 Abin farin ciki: Akwai hanyoyi na kula da jiki da dawo da ƙarfi cikin sauƙi
ba tare da wahala ba

⏳ Kar ka jira sai abin ya tsananta

📩 Danna WhatsApp yanzu ka samu karin bayani
👉 Mataki ɗaya zai iya canza abubuwa gaba ɗaya

02/02/2026

🔥 KA DENA JINKIRI! 🔥
Idan istimna’i ya rage maka ƙarfi, sha’awa da kwarin gwiwa, yanzu ne lokacin ka ɗauki mataki.
🌿 Ma********on Flusher daga Cibiyar ALFA’IDA — magani da ya taimaka wa mutane da dama su dawo da ƙarfinsu.
📲 Danna WhatsApp yanzu, ka fara canjin da kake jira.

24/01/2026

Lafiya ita ce ginshikin rayuwa.
A yau cibiyar ALFA'IDA ISLAMIC MEDICINE CENTER
mun kawo muku ingantattun magunguna da aka gwada, masu taimaka wa jiki ya dawo da karfi da nutsuwa.
🔹 Maganin Matsar Istimna’i:
Yana rage raunin gabbai, yana dawo da kuzarin maza, yana gyara jijiyoyi da kwakwalwa daga illar istimna’i, har mutum ya samu kwarin guiwa da ƙarfin maza kamar yadda ya dace.
🔹 Maganin Ciwon Hanta:
Yana tsaftace hanta daga gubobi, yana rage kumburi, yana dawo da aikin hanta yadda ya kamata. Wannan magani na taimakawa mutum ya ji sauƙi, ƙoshin lafiya da saukin barci.
🔹 Maganin Ciwon Koda:
Yana rage radadin koda, yana tabbatar da fitar fitsari yadda ya kamata, yana taimakawa wajen cire datti a jikin mutum. Yana kara ƙarfin jiki da kwanciyar hankali.
Idan kana neman lafiya mai dorewa, wadannan magunguna sune sahihin mafita. Lafiyarka daraja ce — kada ka yi sakaci da ita.”

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alfa'ida Islamic And Herbal Center Page 14 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share