Kamal Salihannur herbal medix

Kamal Salihannur herbal medix 🌿kamal salihanur herbal medix
tana bada gudun mawa da
💡 shawarwari wajen yakar cututtukan zamani na maza🙋
🇳🇬📞+2348038963435
+2347087590995

Dr.Kamal)
16/08/2026

Dr.Kamal)

.,👉 Nau’ikan Matsalar Prostate da Bambancinsu 0803896343507087590995A. Girman Prostate (BPH)Ba kansa ba neYana faruwa da...
02/02/2026

.,👉 Nau’ikan Matsalar Prostate da Bambancinsu

08038963435
07087590995

A. Girman Prostate (BPH)
Ba kansa ba ne
Yana faruwa da tsufa (40–50+)

Alamomi: fitsari da wahala, yawan
tashi da dare, raunin fitsari

B. Kumburin Prostate (Prostat**is)

Saboda kwayoyin cuta ko sanyi
Zai iya k**a matasa
Alamomi: zafi yayin fitsari/inzali, ciwon ƙasan ciki, zazzabi

C. Kansar Prostate (Prostate Cancer)
Mafi haÉ—ari

Sau da yawa baya nuna alama da wuri
Alamomi (idan ya tsananta): fitsari da jini, ciwo a ƙugu/kugu, raguwar ƙarfi

2. Abubuwan da ke Haddasa
Matsalar Prostate

Tsufa
Canjin hormone (testosterone/DHT)
Rashin motsa jiki, zama tsawon lokaci
Cin abinci mai kitse da naman ja
Shan taba sigari & giya
Ciwon suga / hawan jini
Tarihin iyali
Rashin yin jima’i na dogon lokaci

3. Alamomin GargaÉ—i

Fitsari baya fitowa da ƙarfi
Jin fitsari bai ƙare ba
Yawan fitsari da dare
Zafi yayin fitsari ko inzali

📌 An gwada, mutane da yawa sun samu sauƙi
📦 Ana turawa ko’ina

💬 Ka turo “PROSTATE” a inbox domin karin bayani 0803 896 3435
+2347087590995
📞 Kada ka bari ciwo ya hana ka rayuwa lafiya

**alsalihannur

02/02/2026

.,👉 Nau’ikan Matsalar Prostate da Bambancinsu

08038963435
07087590995

A. Girman Prostate (BPH)
Ba kansa ba ne
Yana faruwa da tsufa (40–50+)

Alamomi: fitsari da wahala, yawan
tashi da dare, raunin fitsari

B. Kumburin Prostate (Prostat**is)

Saboda kwayoyin cuta ko sanyi
Zai iya k**a matasa
Alamomi: zafi yayin fitsari/inzali, ciwon ƙasan ciki, zazzabi

C. Kansar Prostate (Prostate Cancer)
Mafi haÉ—ari

Sau da yawa baya nuna alama da wuri
Alamomi (idan ya tsananta): fitsari da jini, ciwo a ƙugu/kugu, raguwar ƙarfi

2. Abubuwan da ke Haddasa
Matsalar Prostate

Tsufa
Canjin hormone (testosterone/DHT)
Rashin motsa jiki, zama tsawon lokaci
Cin abinci mai kitse da naman ja
Shan taba sigari & giya
Ciwon suga / hawan jini
Tarihin iyali
Rashin yin jima’i na dogon lokaci

3. Alamomin GargaÉ—i

Fitsari baya fitowa da ƙarfi
Jin fitsari bai ƙare ba
Yawan fitsari da dare
Zafi yayin fitsari ko inzali

📌 An gwada, mutane da yawa sun samu sauƙi
📦 Ana turawa ko’ina

💬 Ka turo “PROSTATE” a inbox domin karin bayani 0803 896 3435
+2347087590995
📞 Kada ka bari ciwo ya hana ka rayuwa lafiya

**alsalihannur

Dr.Salihannurmabiya Shafi na lafiya.Da mabiyanmu na Duniya munai muku fatan Alkhairi..    DR. SALIHANNUR Kamal Salihannu...
13/01/2026

Dr.Salihannur
mabiya Shafi na lafiya.
Da mabiyanmu na Duniya munai muku fatan Alkhairi..
DR. SALIHANNUR
Kamal Salihannur herbal medix

Mutane da yawa na shan magani amma basu san dalilin cutar ba.A yau zan bayyana abubuwa 3 da ke lalata hanta ba tare da k...
12/01/2026

Mutane da yawa na shan magani amma basu san dalilin cutar ba.
A yau zan bayyana abubuwa 3 da ke lalata hanta ba tare da ka sani ba.
👉 Bi shafin nan don karin ilimi na lafiya.
Kamal Salihannur herbal medix
12/1/2926

Address

Mandawari Saban Titi Gidan Kankara
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kamal Salihannur herbal medix posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share