ADC Kwankwasiyya Saban Shafi

ADC Kwankwasiyya Saban Shafi ADC Kwankwasiyya Saban Shafi
Dala Local Government Kofar Ruwa Ward

Yanzu Yanzu Tsohon Matemakin Shugaban Kasar Nigeria Alhaji Atiku Abukakar  Ya Kawai Jagoran Darikar Kwankwasiyya Ziyara ...
01/04/2026

Yanzu Yanzu Tsohon Matemakin Shugaban Kasar Nigeria Alhaji Atiku Abukakar Ya Kawai Jagoran Darikar Kwankwasiyya Ziyara A Gidansa Dake Abuja.

An naɗa Dan Baban Gawuna da Aminu Kilishi a dakarun kare martaba da muradan Kwankwasiyya.Tuni Kwankwaso ya sanya musu ja...
31/03/2026

An naɗa Dan Baban Gawuna da Aminu Kilishi a dakarun kare martaba da muradan Kwankwasiyya.

Tuni Kwankwaso ya sanya musu jar hula tare da shafa kansu.

Me za ku ce?

Hotuna - Hon. Saifullahi Hassan

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Kwankwasiyya Saban Shafi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share