Waraka Islamic Medicine Herbal

Waraka Islamic Medicine Herbal CIBIYAR BAYAR DA MAGUNGUNAN MUSULUNCI ASHA A WARKE DA IZININ ALLAH

WhatsApp πŸ‘‰ 09065261739

Ga Wani Hadi Mai Sauki Da Aiki Amma Wannan Hadin Anfiso Kisha Da Yogurt Gaskiya Yafi Bada Abinda Akeso πŸ‘ŒAsamu Ridi Gwang...
26/08/2026

Ga Wani Hadi Mai Sauki Da Aiki

Amma Wannan Hadin Anfiso Kisha Da Yogurt Gaskiya Yafi Bada Abinda Akeso πŸ‘Œ

Asamu Ridi Gwangwani Daya Agyarashi Asoya Shi Sama Sama
Asamu Aya Gwangwani 2 Agyarata Asoya Ta Sama Sama

Ragowar Kayan Asamu

Minannas
Kanunfari
Kimba
Masoro
Citta
Kanqarar Mata

Adakasu Suyi Laushi
Asamu Roba A Zubasu
Arika Sha Lokaci Lokaci A Yogurt...

Ga Masu Bukatar Hadadde Complete βœ…πŸ’―
WhatsApp : 09065261739

🌿 BARKA DA ZUWA WARAKA ISLAMIC MEDICINE HERBAL CENTER 🌿Muna Maraba Da Sabbin Customers Da Tsoffin Customers. ❀️A Wannan ...
25/08/2026

🌿 BARKA DA ZUWA WARAKA ISLAMIC MEDICINE HERBAL CENTER 🌿

Muna Maraba Da Sabbin Customers Da Tsoffin Customers. ❀️

A Wannan Shafi Zamu RiΖ™a Kawo Muku Sabbin kayyayyaki, Bayanai DA Amsoshin Tambayoyin Customers...

πŸ“² Domin Ζ™arin Bayani Koyin Order:
Turo Mana SaΖ™o Ta WhatsApp Ko Facebook Inbox.
09065261739

❀️ LIKE β€’ FOLLOW β€’ SHARE
Ku Taimaka Kukai Wannan Shafi Ga Abokai Da 'Yan Uwa.

WARAKA β€” Munanan Domin Yi Muku Hidima Ako Yaushe... 🌿

Duk Yadda Nononki S**a Kwanta S**a Lalace To Shakkababu Kizo Kiyi Wannan Hadin Na Gadali Zaki Ciko Dasu Kuma Su Tsaya Ca...
24/08/2026

Duk Yadda Nononki S**a Kwanta S**a Lalace

To Shakkababu Kizo Kiyi Wannan Hadin Na Gadali Zaki Ciko Dasu Kuma Su Tsaya Cakkk....
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸΌ

Yadda Zaku Hada Kaitsaye

Duk Yadda RUFAIDANKI S**a Lalace S**a Zube Ki Nemi Wannan Sirrin Na Gadalin Nonon Nan Ki Jarraba Insha Allah

Kije Wajen Masu Maganin Gargajiya Irin Muma Muna Saidawa

Kice A Baki Gadalin Nono

Zaki Yayyanka Ya Bushe Zaki Samu Hulba Ki Hadesu Ki Dake Sosaiii

Kina Shan Su Da Nono Ko Kunu Ko Madara...

Ko Akuya Kika Bawa Hadin Nan Zaki Ga Yadda Nononta Zai Cika Yayi Kyau...

Ga Masu Bukatar Hadadde Complete Muna Dashi....
WhatsApp : 09065261739

TYPHOID  &  MALARIASAHIHIN MAGANIN  TYPHOID DA MALARIA          09065261739Ina Wadan da Suke Cewa Matsalar Malaria Ta Sa...
22/08/2026

TYPHOID & MALARIA

SAHIHIN MAGANIN TYPHOID DA MALARIA

09065261739

Ina Wadan da Suke Cewa Matsalar Malaria Ta Sakosu Agaba

Hartakai Gayin Girman Data Haipar Musu Da Matsalar Typhoid

Ansha magani kalakala ba adaceba kagaji da zuwa asibiti kar'bar magani

09065261739

To Ga Ingantaccen Maganin TYPHOID DA MALARIA
Wanda Zai Kawardasu Da Izinin Allah

Kana Yawan Fitsari Yalow
Fitsari Yanai Maka Zafi Yayin Fitarsa
Jikinka Yana Yawan Daukar Zafi
Idanunka Sunyi Yalow

Da Sauransu

To ga magani

Insha Allah indai Angwada Wannan Ingantaccen Magani Za'a Samu Biyan Bukata
Za'a warke da Izinin Allah

Game siyan daya ko sari

Zaku Iya Tuntubar Mu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka

Call πŸ’² 09065261739
WhatsApp πŸ’² 09065261739

Jarrabawarku Itace Hujja Insha Allah

WARAKA ISLAMIC MEDICINE HERBAL CENTER 🀝

Tsumin Tada Zaune Tsaye Kenan Shi Wannan Tsumin Bayan Motsawa Mace Sha'awa Da Kuma Kara Ni'ima To Yana Maganin Sanyi Inf...
21/08/2026

Tsumin Tada Zaune Tsaye Kenan

Shi Wannan Tsumin Bayan Motsawa Mace Sha'awa Da Kuma Kara Ni'ima

To Yana Maganin Sanyi Infection Sosai
Yana Kuma Wanke Mara
Yana Gyara Jiki Sosai

Ko Aure Zaki Wannan Ya Isheki Yar Uwa...
πŸ‘‡πŸ‘‡

Zaki Samu

Sassaken Baure
Kanunfari
Kankarar Mata

Wannan Hadin Koda Sau Daya Ne Ki Jarraba Yar Uwa Zaki Ga Abinda Nake Fada Muku Insha Allah...

Zaki Jikasu Kwana 1 A Roba

Kina Shan Kadan Kadan Safe Da Dare
Kiyi Haka Kwana 3 Ma Kawai Ki Gani...

Munada Asalin Hadadde Complete πŸ’―
WhatsApp : 09065261739

21/08/2026

🌿 BARKA DA ZUWA WARAKA ISLAMIC MEDICINE HERBAL CENTER 🌿

Assalamu Alaikum 🀲

Muna Farin Cikin Maraba Daku Zuwa Shafin WARAKA ISLAMIC MEDICINE HERBAL CENTER.

A Wannan Page Zamu Dinga Kawo Muku:::

🌿 Ilimi Gameda Ganyayyaki Da Kayan Gargajiya
πŸ“š Koyarwa Da Wayar Da Kai Kan Amfani Da Kayan Gargajiya
πŸ§ͺ Bayanai Game Da Herbal Products Da Yadda Ake Kula Dasu
πŸŽ₯ Short Videos Da Darussa Masu Amfani
πŸ’š Shawarwarin Amfani Da Magungunna
πŸ•Œ Abubuwan Da S**a Shafi Magungunnan Gargajiya A Musulunci

Muna Son Wannan Shafi Ya Zama Wurin Ilmantarwa, Amana Da Amfani Ga Al'umma.

πŸ‘‰ Kuyi FOLLOW Page Ι—in Nan
πŸ‘‰ Ku Kunna Notifications πŸ”” Domin Kada Ku Rasa Sabbin Darussa Da Bayanai...

Zaku Iya Neman Mu Kaitsaye πŸ“² WhatsApp: 09065261739 Ko Kira

WARAKA ISLAMIC MEDICINE HERBAL CENTER 🌿
Inganci β€’ Aminci β€’ Amana




Masu Fama Da Matsalar Ulcer Suzo Su Jarraba Wannan Ingantaccen MaganinMasu Fama Da Ita Da Datake Hanasu Azumi  Ajarraba ...
19/02/2026

Masu Fama Da Matsalar Ulcer

Suzo Su Jarraba Wannan Ingantaccen Maganin

Masu Fama Da Ita Da Datake Hanasu Azumi Ajarraba INSHA ALLAH

Za'a Dace

Anyi Ragin Kaso 30 Cikin 100 Na Kudin Maganin
saboda Zuwan Ramadana

Waraka Islamic Medicine Herbal Center

DUK NAMIJIN DA YAYI AMFANI DA WANNAN MAGANIN NAMU TSAWON KWANAKI 14TOH INSHA ALLAH ABUBUWA GUDA 10 NE ZASU FARU DASHI DA...
25/01/2026

DUK NAMIJIN DA YAYI AMFANI DA WANNAN MAGANIN NAMU TSAWON KWANAKI 14

TOH INSHA ALLAH ABUBUWA GUDA 10 NE ZASU FARU DASHI DA YARDAR ALLAH

KIRA KO WHATSAPP
09065261739 ☎️

1. Zakarinsa Zai Kara Girma
2. Jijiyoyin Zakarinsa Zasu Kara Karfi
3. Ruwan Maniyyinsa Zai Kara Yawa
4. Maniyyinsa Zai Kara Kauri
5. Zai Dinga Jimawa Yana Jima'i Bai Kawo Ba
6. Zai Rabu Da Kaikayin Matse"Matsi Ko Kurajen Gaba
7. Zai Rabu Da Ciwon Baya Ko Kwankwaso Ko Ciwon Jiki
8. Zai Rabu Da Cutar Sanyi
9. Zai Rabu Da Cutar Basur
10. Zai Zama Me Lafiyayyen Ciki
11. Zai Zama Me Wankakkiyar Mara
12. Zai Zama Me Kuzari Ta Kowanne Fanni
13. Zai Dinga Gamsar Da Iyalinsa Har ma Ya kure Bukatarta
14. Matarsa Zata Soshi Zata Ji Bata Sha'awar Wani Da Namiji Ya Kusanceta InBa Shi Ba

Sannan Munaso Ku Sani
Duk Abinda Kuka Gani A Hotannan Shine Abinda Muke Saidawar Idan Mutum Ya Siya

Muna Kano
Amma Muna Aika Kayan Mu Zuwa Ko Ina A Fadin Duniya Cikin Aminci Insha Allah
Idan Mutum Yana Nesa

Sai Dai Bamune Muke Biyan Kudin Mota Ba
Ko Kazo Kano Da Kanka Ka Karba Insha Allah
Ko Kuma Mu Aiko Maka Saika Biya Kudin Kawowa

09065261739 ☎️

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Waraka Islamic Medicine Herbal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share