An-noor islamic and herbal medicine

An-noor islamic and herbal medicine An-noor islamic and herbal medicine katsina

RAHUSA TA MUSAMMAN DOMIN RAMADAN
02/03/2025

RAHUSA TA MUSAMMAN DOMIN RAMADAN

*CUTAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN DA NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BAS...
14/02/2025

*CUTAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN DA NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA DA MATA*

Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna'i wato Ma********on ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala'in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa.

Call or wassaap
08068962793
08122754698
``

*WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA'I*
Abinda ake Nufi da istimna'i da hausa shine Biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al'aura da tafin hannu a turance ana kiransa da Ma********on, kokuma Soapy,

*MAZA*
Maza na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha'awa ta damesu ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu da zai taimaka musu wajen santsi yayin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu gami da kallon video ko hoton batsa a waya tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima'in a haka har su kawo wato suyi release, wani kuma ba sai ya kalla ba a hakan kawai zai tunano wata mace ko wani al'amari na sha'awa har ya kawo yayi release

*MATA*
MATA Na amfani da Yatsu biyu ko daya
ta hanyar Kwakwalawa ko sokawa shiga da fita tare da tunano mummunan tunanin jima'i da wani ko wata a haka har ta biyawa kanta da kanta Bukata, wata kuma kan yi amfani da Gindin roba wanda ake kiransa a turance (D***o) ko candle ko Kasan Brush sai su saka mai yayi santsi suna sawa a cikin farjinsu suna kai kawo a haka har bukatarsu ta biya, wata kuma kan belinta ko Dantsakanta take murzawa a haka har ta biyawa kanta bukata, a takaice wannan shi ake kira Istimna'i ko ma********on da hausa kuma Zinar Hanu wanda Maza da mata suke yi Musamman Matasa ko wadanda basu yi aure ba, ko wadanda s**a yi Auren amma s**a rabu da matayensu ko mazajensu (Zawarawa)

*ISTIMNA'I HARAMUN NE*
Bayan haramun ne akwai cutarwa babba ga lafiyar jiki, Duk Namijin da yake aikata zinar hanu hakika ya gama lalata Azzakarinsa gabadaya
bazai iya katabus ba yayin da ya zo jima'i da asalain mace Haka itama macen da take yin Istimna'i ta riga ta gama Rikirkitar da Farjinta bisa dorashi a kan wata dabi'a mummuna wacce zata rasa lafiyar Farjinta gabadaya saidai Allah ya kiyaye

*DALILAN DA YASA ISTIMNA'I YAKE LALATA AL'AURAR MAZA DA FARJIN MATA*
👇🏻👇🏻
(1) Yayin da kake Wasa da Azzakarinka da hannunka kake Gurza fatar yatsunka a kan zakarinka kana kai komo daga saman zakarinka zuwa kasa kana ta goge/kankare karfin fatar zakarin saboda fatar tafin hannunka tayi karfi tayi gogagayya da fatar zakarinka, babu naman fatar da ya dace da gogayya da Fatar zakarinka sai Naman cikin farjin mace
Saboda haka Lokacin da kake ta gurza hannunka
a kan zakarinka kana ta D'ad'e karfin fatar zakarinka kuma kana Raunata zakarin tare da Luguiguita Jijiyoyin zakarin ta yadda zasu dinga laushi su sake, kuma zasu rasa duk wani karfi da zai taimaka wajen zuqo ruwan maniyyi dakyau da kuma yadda zasu mikar da shi kansa naman zakarin naka yayin da ka zo jima'i da mace duk jijiyoyin sun sake gabadaya basu da karfi Saboda haka zaka dinga saurin kawowa kafin ka biyawa kanka da iyalinka bukata sai kaga ka kawo, kuma Maniyyinka za zama tsinkakke baida wani kauri k**an ruwa haka zaka ganshi
Haka itama Mace , lokacin da take Saka yatsa
ko yatsu biyu tana ta Turawa ciki tana zarewa, a wannan lokacin tana ta daddauje tsokoki masu taushi dake cikin farjinta wanda basu da karfi su dama, saboda haka Tana kuma tutture naman farjin ta yadda hatta suffar shape din farjin ma sai ta rasashi nan gaba, saboda karfi da taurin da yatsanta yake da shi yafi karfin haduwa da Naman cikin farji saboda haka sai ta cutar da kanta da kanta bata ankare ba, hala ma akwai datti a yatsanta lokacin da take sakawa bata sani ba, domin akwai bacteria da ba ganinsu ake ba, kuma ma shi Farjin mace Kamar Ido yake baya san bako kowanne iri ne in ba Zakarin Namiji ba, saboda haka Babu abinda ya dace ya shiga cikin farjin mace k**an zakarin Namiji saboda haka sanya kishiyarsa ko wani abu daban kuma dole ya haifar da matsala

(2) Cutar da Zuciya ta hanyar da Mutum yake Mugun tunanin cewa yana Jima'i ne da wata, koda ace wannan watan matarsa ce ko ba matarsa ba, ko ta hanyar kallon video ko hoton batsa a waya , babu shakka hakan na janyo Rasa Nutsuwa yayin da ya zo yin asalin jima'i da Mace, saboda Zuciyarsa ta saba da karkataccen tunani saboda haka zuciyar ta riga ta rasa Nutsuwa gabadaya, Jima'i babu Nutsuwa kuwa Baza a samu biyan Bukata ba kwata kwata, shiyasa zaiji Istimna'in ma kusan yafi asalin Jima'in dadi a wajen sa, haka itama kuma mace
sai taji in ba ta raya cewa da wani namiji daban take Jima'in bama baza ta ji dadi ba saboda wanchan tunanin da take yi mummuna yayin da take wasa da Farjinta (Istimana'i) ya riga ya sabarwa zuciyarta ta riga ta karkata a kai

(3) Lokacin da Mutum yazo yin release a lokacin da yake Yin istimna'i wato zinar Hanu, zaka samu ba mace bace a jikinsa ba, kokuma itama ba Namiji bane a jikinta ba, kawai ita kadaice ko ince shikadaine, saboda haka Rashin Wannan jin wani a jiki din b***e a kankame juna hakan ne zai sa yunkurowar wasu kwayoyin halittu daga jikin me yin Istimna'in a daidai lokacin da zai yi release ko zai kawo sai su yunkuro da nufin kara masa kuzari da karfin da yak**ata ace ya rungumi mace ko ya kankameta haka itama sai kuma wadannan kwayoyin Halittun sai su samu shi kadai ko ita kadai take, hakan zai cutar da su sosai sai su dinga mutuwa daya bayan daya yau da kullum sai ya zama basa iya wannan yunkurowar me karfi k**ar dah, saboda an riga an kassarasu sun mummutu da yawa sun dawo "yankadan, Sai ya zama hatta dadin ma da mutum zai ji dan kadan ne saboda yau da kullum da mutum ke yi, kuma su wadannan kwayoyin halutun suna ko ina a jikin mutum shiyasa suna iya haddasa matsalolin daban daban a jikin mutum.

*MATA MASU MADIGO(LEZBIANISM)*

Haka ma Mata masu aikata Madigo (Lezbianism) ke fama da irin wadannan matsalolin saboda Yatsu da ake saka musu a cikin farji, saka yatsun kan haddasa cututtuka dabam dabam iri iri, kuma dole Su ji in ba madigon ko sa hanun s**a yi ba basa jin dadi, kuma basa sha'awar Namiji kwata kwata, saboda inda yatsan kan iya shiga ya tabo musu zakarin namiji bazai iya tabowa ba, haka kuma gogayyar Beli da suke yi nan ma Namiji bazai tsaya bata lokaci a jima'i yana Taba ko wasa da belin mace har sai ta kawo ba,
Kasancewar Beli ko Dantsaka shine Wajen mafi Saukin tayarwa da mace sha'awa sosai, toh amma a asalin jima'i ai ba a daukar lokaci ana wasa da shi, amma a Madigo ana daukar tsawon duka Lokacin ne ana wasa da shi har bukata ta biya, kuma yatsu da suke turama juna shima kan daddauje Structure da shape na naman Farji gaba daya.

`

*MISALAI GUDA 10 NA MATSALOLIN DA ISTIMNA'I ZINAR HANU KE HAIFARWA*

(1) Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace
ya zama bata da sha'awa kwata kwata
(2) Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas
(3) Bushewar Farji ga Mace
(4) Lalata k**annin naman cikin Farji
(5) Saka ciwon kai me tsanani
(6) Ciwon ido ko rashin gani sosai
(7) Hana ibada yadda ya k**ata
(8) Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi k**an aure
(9) Ciwon baya ko kafafu
(10) Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu k**a da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane

*MAGANIN ISTIMNA'I (MA********ON) KO ZINAR HANU NA MATA DA MAZA*
👇🏻👇🏻
Da farko Mutum kawai ya tuba ya dena, Annabi S.A.W ya riga ya bamu shawara mu dinga azumi in sha'awa ta damemu, saboda haka babu wani uzuri mutum ya zo ya kallafawa kansa wata masifa yana biyawa kansa bukata ku sani laifin zina ake rubuta muku, Saboda ayar da tayi magana a kan suffar "yan Aljannah a cikin suratul Mu'uminun, da take cewa
WALLAZINAHUM LI FURUJIHIM HAFIZUN= Wadanda suke tsarkake Farjinsu basa zina
ILLA ALAA AZWAJIHIM AW MAA MALAKAT AYMANUHUM FA INNAHUM GAYRU MALUMIN
Sai iya ga matayensu na Aure ko mazajensu na Aure kokuma wani abinda Hannun damansu ya mallaka na baiwa ko kuyanga, Hakan bai zama abin zargi ba,
FA MANIBTAGA WA RAA'A ZALIKA FA ULAA'IKA HUMUL AADUN
Duk wanda ya aikata sabanin haka kuma toh hakika ya zama dan ta'adda
Toh kaga a nan Ashe ka yi zina ba da matarka ba ko wani abu na halal ba Ta'addanci ne kenan, bisa wannan ayar ce gaskiya ana iya karfafa cewa Haramun ne yin Zinar Hanu ko Istimna'i
Saboda haka Babban Magani na Farko shine me aikatawa kawai ya dena ya tuba kuma yayi ta istigfari, Sannan ya dinga azumi kokuma yayi aure, koda yake ana samun masu Auren ma wasu suna yin istimna'in kuma maza da matan dukgabadaya, Jama'a a tuba a dena Zinar hanu .

*MAI KARATU*
Nasan yanzu Me karatu ya Matsu yaji an fadi sunan wani magani wanda zai magance Matsalar da Istimna'in ya haifar, Magana ta gaskiya akwai magani saidai ko an bayyana zai yi wuya ka/ki iya hadawa da kanka/kanki, saboda haka dole fa aiki sai me shi, Saboda haka duk me Bukatar Waraka daga Matsalolin da Istimna'i ke haifarwa k**ar:- ★Raunin mazakuta ★kankancewar Mazakuta
★Bushewa Farji ga Mata ★Lalacewar Kamannin Farji
★Rashin Ni'ima ga mata ★Rashin Ruwan maniyyi yawansa ko Kaurinsa ga maza
★ Rashin yin Release da wuri ga mace, ko ma rashin yin Release kwata-kwata ga mace.
★ Ciwon kai
★ciwon baya
★Mantuwa
★Ciwon jiki
★ Ciwon gabobi da sauransu,
InshaaAllahu Allah ya horemin maganin da in aka yi Amfani da shi na sati biyu zuwa uku duk wadannan Matsalolin zasu kau inshaallah, kuma lafiya zata dawo Cikin ikon Allah, Amma Idan ansa ya qini azuciya cewa allah ne mai yi bawai wani dan Adam ba.
To duk me Bukata sai ya kirani tunda ga Lambar wayata na sa, Ubangiji Allah ya Gafarta mana Zunubanmu Manya da kanana Allah ya bamu lafiya me Amfani

Muna katsina bayan Genaral hospital Tsohuwar YAR-KUTUNGU za ag Symbol Namu AN-NUR ISLAMIC MEDICINE

Muna aekawa akowane Jiha a Nigeria da yardar Allah

_Domin neman karin bayani ko bincike akan kowani irin matsala wacce aka gane da wacce ba'a ganeba zaku iya tuntubarmu ta lambobinmu_ .

Call Or wassaap
08068962793
08122754698

LIKE AND SHARE TO OTHERS PLEASE KAMAR ANYI SADAKATUL JARIYANE

Please under 22years stay AWAY Any husband who lasts only 2 minutes in a tournament after taking this combination Worry ...
16/01/2025

Please under 22years stay AWAY

Any husband who lasts only 2 minutes in a tournament after taking this combination Worry not.

Get 5 pieces of bitter kola and ginger. Cut them into smaller pieces and boil with water.

Drink a teacup 30mins before the tournament.
She will give you the captains band🔥🏃🏽‍♀️

INGANTACCEN MAGANI WANDA YAKE, HANA SAURIN KAWOWA, QARA TSAWO KARFI GIRMA DA'DEWA A YAYIN JIMA'I DOUBLE FIRE🔥🔥NASHA DA S...
16/12/2024

INGANTACCEN MAGANI WANDA YAKE, HANA SAURIN KAWOWA, QARA TSAWO KARFI GIRMA DA'DEWA A YAYIN JIMA'I

DOUBLE FIRE🔥🔥

NASHA DA SHAFAWA

Location: Katsina

Nation wide delivery Da yardar ALLAH

KURUNKUS DAGA WANAN INDA MATSALAR MAZA NE TO ANKARE

Yana magance matsalar k**a haka

- Yana hanaSaurin kawowa
- Kan kanacewar Azakari
- Yana Kara Giraman Gaba
_ Yana sa dadewa wajen Jima'i
- Yana kone Basir
- Yana magainin Sanyi

Wanan ingantacen hadine Wanda zai chanzamaka Raywurka data Iyalanka anajaraba Yana kone mataslaan Kurmus da Yarada RABBI SAMAWATI WAL-ARADI

Kada kuyi qasa agwaiwa ku naimi maganin cututtukan dasuke damun ku za'a kai muku magani har inda kuke da ikon allah

Rashin karfin mazakuta na nufin matsalar rashin cikakken karfin al’aurar namiji baligi ko raguwar karfin mazakuta yayinda aka fara saduwa ko kuma rashin mikewar al’aura yayinda ake bukatar fara jima’i.

Bincike ya nuna cewa wannan matsala tafi yawa ga masu shekaru 40 zuwa 70, kuma tana karuwa ne a lokacinda mutum yake manyanta. Saidai duk da haka akwai matasa da dama masu irin wannan matsala wanda basu kai shekara 30 da haihuwa ba matsalolin dasuke zama sababin wannan cuta gasu Kamar haka:

~Erectile dysfunction (ED)
~Premature ej*******on /enhancers/energizers
~Low s***m count/volume/motility
~pen*s shrenkage
~Male low libido /s*x appetizers
~Male infatility...

SAURIN KAWOWA (INZALI)

Abincin tunani shine ilimi, abincin ruhi shine kwanciyar hankali, abincin zuciya farin ciki, abincin sha'awa biyan bu'kata. Biyan bukatar jima'i tsakanin ma'aurata na fuskantar 'kalubale da barazana ga wasu ma'aurata masu yawa. Shin ko kasan cewa rashin biyan bukatar iyalinka zai iya haddasa maku matsaloli munana a zaman takewar ku?

Wasu masana a wata cibiyar bincike ta kimiyya dake Amurka sun gano cewa:

Biyan bukatar namiji da mace wajen jima'i yasha banban ta fuskar tsawon lokaci. Kashi 68 cikin 100 na mata suna bukatar minti 8 su biya bukatarsu da mazajensu, haka kuma, kashi 45 na wasu matan na bukatar minti 12 yayin saduwa. Abin mamaki shine, kashi 75 na wasu maza na kasa jurewa su tsawaita lokacin biyan bukatarsu zuwa minti 3 ko 6, sabanin lokacinda wasu matan ke bukata don biyan bukatarsu.

Har yanzu babu cikekken bayani akan wannan matsala saidai wasu bayanai akan dalilan dake iya bada haske gameda matsalar saurin kawowa ga wasu mazan (premature ej*******on)...

ƘANƘANCEWAR GABA MAFI YAWA MATASA KUNADA WANNAN LALURA

Kankancewar gaba na nufin raguwar girman al'aura, wato wani yanayi ne da al'aurar namiji baligi ke zama ƙarama tamkar ta ƙaramin yaro - ta shige ciki ko ta rage tsawo ko kauri a lokacin da take kwance (flaccid state) ko a miƙe (erect state) saɓanin yanda take ada.

Wannan yanayi na faruwa ne galibi ga mutum a lokacin da yake manyanta cikin rayuwarsa, a dabi'ance. Hakan na faruwa ne ga mutane da shekarunsu na haifuwa s**a kai 30 zuwa 40. Amma duk da haka akan sami matasa da yawa wanda basu kai ga wadannan shekarun haifuwa ba...

Wana ingantacen magani DOMIN MASU IYALI Yana kashe Yana kone wadanan matsalolin HAR ABADA

SAURIN KAWOWA
KARA GIRMAN AZAKRI
KARA KARFIN GABA
DADEWA LOKACIN SADUWA
KONA BASIR
MAGANIN SANYI

Kaneme DOMIN MASU IYALI Domin faranta Iyalanka Dakai kanaka DAN UWA

Muna Tura magani zuwa ko'ina a fadin kasa, Amma sai munji alert din kudin kafin mutura, a baya muna turawa Amma Yanzu halayen wasu mutane sun canzamu zuwa haka.

MUNA Katsina Bayan Genaral Hospital Tsohuwar YAR-KUTUNGU za aga Symbol namu AN-NUR ISLAMIC MEDICINE

Muana aekawa d ssako akownae Jiha a NIGERIA

Call or wassaap
08068962793
08122754698

SHARE TO OTHERS PLEASE KAMAR ANYI SADAKATUL JARIYANE!!!

MAGANIN CIWON SIKILA FISABILILLAH (SICKLE CELL)Dr-Nuraddeen katsinaFOR READY MADE08068962793Idan kana bukatar hadinmuFOR...
11/12/2024

MAGANIN CIWON SIKILA FISABILILLAH (SICKLE CELL)

Dr-Nuraddeen katsina

FOR READY MADE
08068962793
Idan kana bukatar hadinmu

FOR MORE INFO
08122744698

MINTI 2 YA ISHEKA/ISHEKI KI TURAMA YAN UWA DA GROUPS KO DA MUTUM 5 ALLAH NEH YASAN TANADIN DA ZAI MAKA

Wannan Maganin munada Cikakken tabbacin aikinsa, mutum zai rabu da sikila har Abada da karfin Izzar Ubangiji

Wanan magani namu yana chanja genotype dinka gaba daya idan kuma bai chanja maka gyenotype ba Insha Allah bazaka kara samun crises din ba Da izinin Allah

A wannan lokacin Kusan Yara, da manya Ciwon sikila na yawan dakar rayuwaru, wasu iyayen kullum suna hanyar asibiti har angaji da kuma na gargajiya cikin hukuncin Ubangiji ga karshen Matsalar a Yau

Ciwon Sikila na daya daga ciwukan da yake addaban mutane kuma yake da wuyan magani

Amma ga duk musulmi munyi imani cewa dukkan wata cuta da ubangiji ya saukar bata sauka ba sai da ubangiji ya saukar da maganinta Wanda Allah s.w.a ya sanar dashi ya sanar dashi Wanda kuma bai sanar dashi ba to bai sani ba.

Haka shi maganin yakanyi aiki ne da izinin ubangiji shiyasa a kullum nake ganin wauta wajen mai maganin yace nan da kwanaki kaza mutum ya warke tabbas wannan hurumi ne na ubangiji aka shiga, domin idan yaso zai iya sa wani yayi amfani da maganin yasamu waraka wani kuma yayi amfani da maganin yaga bai yi masa ba kwata-kwata.

Abun da akafi so dai shine da mai magani da mai karbar magani ya zamana suna da tawakallin ubangiji ne ke bayar da lafiya sai afi samun nasara wajen maganin.

ALAMOMIN SIKILA

Alamomin cutar sikila bata nunawa daga haihuwa tana fara bayyana ne a tsakanin yara masu watanni biyar zuwa shida.

Wasu daga cikin yaran kan fara samun ciwukan da s**a shafi cutar cikin kankanin lokaci wasu daga cikin kuma sai a gaba cutar ke bayyana.

Farkon abubuwan da ake gane cutar sune:

1. Yawan kumburin kafa da hannuwa

2. Yawan kasala

3. Canjawar kalar fatar jiki da idanu zuwa yellow kala wanda a likitance ake kira da jaundice, ko kuma idanun su canza zuwa white kala wanda a likitance ake kira da icteris.

Alamomin wannan cutar suna bambamta daga wannan mutum zuwa wancan, ko kuma ta dalilin canjin yanayi.

Masu ciwon sikila na cikin wadannan hadarurruka wadanda ke jawo ciwo a jiki irin su;

Ciwon baya

Ciwon kirji

Ciwon kafa

Ciwon hannu

Ciwon mara

Wadannan ciwuka na faruwa ne a dalilin gajiya, rashin shan ruwa isasshe, rashin lafiya, canzawar yanayi ko damuwa.

Sannan suna shiga cikin mawuyacin ciwo wanda su kadai s**a san irin radadin da suke ji.

Idan kuma SCD din ya yi tsanani yana kawo karancin numfashi, gajiya, juwa, da kuma ciwon gabbai.

Sannan yana damaging din SPLEEN.

Spleen gland ne da ke kasan mara daga gefen hagu, yana tarwatsa tsaffin RED BLOOD CELLS, sannan yana a matsayin rumbu na adana jini.

Yana producing LYMPHOCYTES (a type of WHITE BLOOD CELLS) a jikin d’an Adam.

Rashin karfi ko tarwatsewar SPLEEN yana haifar da abubuwa k**ar haka;

A). Blood infection (SEPTICEMIA.

😎. Lung infection (PNEUMONIA)

C). Brain & Spinal cord disease (MENINGITIS)

D). Bone Infection (OSTEOMYELITIS)

HANYAR MAGANIN ISLAMIC SASHI NA FARKO DA AKE MAGANCEWA DA YARDAN ALLAH SHINE;

Sannan muna da wani wasu kalar magungunan na Sikila da sauran cututtuka cikin sauki da tausaya

Ayi share domin amfanuwar Yan'uwa masu fama da wannan larurar

Munada ingantace kuma sahihin maganin Sikila mujaraabun in Allah yayarda

Muna Katsina Gidan Dawa kafin Akai makabarta Za aga Symbol Namu AN-NUR ISLAMIC MEDICENE

Muna Aekawa da sako akowane jiha a Nigeria

Call Or Wassaap
08068962793
08122754698

LIKE AND SHARE PLEASE KAMAR ANYI SADAKATUL JARIYANE!!!!

MAGANIN CIWON SIKILA FISABILILLAH (SICKLE CELL)Dr-Nuraddeen katsinaFOR READY MADE08068962793Idan kana bukatar hadinmuFOR...
10/12/2024

MAGANIN CIWON SIKILA FISABILILLAH (SICKLE CELL)

Dr-Nuraddeen katsina

FOR READY MADE
08068962793
Idan kana bukatar hadinmu

FOR MORE INFO
08122744698

MINTI 2 YA ISHEKA/ISHEKI KI TURAMA YAN UWA DA GROUPS KO DA MUTUM 5 ALLAH NEH YASAN TANADIN DA ZAI MAKA

Wannan Maganin munada Cikakken tabbacin aikinsa, mutum zai rabu da sikila har Abada da karfin Izzar Ubangiji

Wanan magani namu yana chanja genotype dinka gaba daya idan kuma bai chanja maka gyenotype ba Insha Allah bazaka kara samun crises din ba Da izinin Allah

A wannan lokacin Kusan Yara, da manya Ciwon sikila na yawan dakar rayuwaru, wasu iyayen kullum suna hanyar asibiti har angaji da kuma na gargajiya cikin hukuncin Ubangiji ga karshen Matsalar a Yau

Ciwon Sikila na daya daga ciwukan da yake addaban mutane kuma yake da wuyan magani

Amma ga duk musulmi munyi imani cewa dukkan wata cuta da ubangiji ya saukar bata sauka ba sai da ubangiji ya saukar da maganinta Wanda Allah s.w.a ya sanar dashi ya sanar dashi Wanda kuma bai sanar dashi ba to bai sani ba.

Haka shi maganin yakanyi aiki ne da izinin ubangiji shiyasa a kullum nake ganin wauta wajen mai maganin yace nan da kwanaki kaza mutum ya warke tabbas wannan hurumi ne na ubangiji aka shiga, domin idan yaso zai iya sa wani yayi amfani da maganin yasamu waraka wani kuma yayi amfani da maganin yaga bai yi masa ba kwata-kwata.

Abun da akafi so dai shine da mai magani da mai karbar magani ya zamana suna da tawakallin ubangiji ne ke bayar da lafiya sai afi samun nasara wajen maganin.

ALAMOMIN SIKILA

Alamomin cutar sikila bata nunawa daga haihuwa tana fara bayyana ne a tsakanin yara masu watanni biyar zuwa shida.

Wasu daga cikin yaran kan fara samun ciwukan da s**a shafi cutar cikin kankanin lokaci wasu daga cikin kuma sai a gaba cutar ke bayyana.

Farkon abubuwan da ake gane cutar sune:

1. Yawan kumburin kafa da hannuwa

2. Yawan kasala

3. Canjawar kalar fatar jiki da idanu zuwa yellow kala wanda a likitance ake kira da jaundice, ko kuma idanun su canza zuwa white kala wanda a likitance ake kira da icteris.

Alamomin wannan cutar suna bambamta daga wannan mutum zuwa wancan, ko kuma ta dalilin canjin yanayi.

Masu ciwon sikila na cikin wadannan hadarurruka wadanda ke jawo ciwo a jiki irin su;

Ciwon baya

Ciwon kirji

Ciwon kafa

Ciwon hannu

Ciwon mara

Wadannan ciwuka na faruwa ne a dalilin gajiya, rashin shan ruwa isasshe, rashin lafiya, canzawar yanayi ko damuwa.

Sannan suna shiga cikin mawuyacin ciwo wanda su kadai s**a san irin radadin da suke ji.

Idan kuma SCD din ya yi tsanani yana kawo karancin numfashi, gajiya, juwa, da kuma ciwon gabbai.

Sannan yana damaging din SPLEEN.

Spleen gland ne da ke kasan mara daga gefen hagu, yana tarwatsa tsaffin RED BLOOD CELLS, sannan yana a matsayin rumbu na adana jini.

Yana producing LYMPHOCYTES (a type of WHITE BLOOD CELLS) a jikin d’an Adam.

Rashin karfi ko tarwatsewar SPLEEN yana haifar da abubuwa k**ar haka;

A). Blood infection (SEPTICEMIA.

😎. Lung infection (PNEUMONIA)

C). Brain & Spinal cord disease (MENINGITIS)

D). Bone Infection (OSTEOMYELITIS)

HANYAR MAGANIN ISLAMIC SASHI NA FARKO DA AKE MAGANCEWA DA YARDAN ALLAH SHINE;

Sannan muna da wani wasu kalar magungunan na Sikila da sauran cututtuka cikin sauki da tausaya

Ayi share domin amfanuwar Yan'uwa masu fama da wannan larurar

Muna Katsina Gidan Dawa kafin Akai makabarta Za aga Symbol Namu AN-NUR ISLAMIC MEDICENE

Muna Aekawa da sako akowane jiha a Nigeria

Call Or Wassaap
08068962793
08122754698

LIKE AND SHARE PLEASE KAMAR ANYI SADAKATUL JARIYANE!!!!

05/12/2024

Address

Tsohuwar Yar Kutungu Bayan General Hospital Katsina
Katsina
2345

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when An-noor islamic and herbal medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share