24/05/2026
Sarkin Maganin Kasar Hausa Na Jahar Yobe 🌿
Zuma, da Garin Ganyen Naa-naa, da Citta, da Girfat, Su na Taimakawa Kwakwalwa Sosai Don Haka Duk mai yaro yakamata ya nemi wannan ya hadawa yaransa domin zasu Samu Kaifin Basira Sosai da Sosai.
By Dr. Shuwa 🧐🍵.