01/09/2026
YADDA ZAKI GANE MIJINKI YANA GAMSUWA DA KE KO BAYA SAMUN GAMSUWA
Yar uwa, fahimtar yanayin maigida lokacin saduwa da bayan kammalawa yana ɗaya daga cikin manyan sirrukan da ke ƙara danƙon soyayya da tabbatar da natsuwa a aure. Ma'aurata da yawa maza ba sa cewa komai da baki, amma akwai alamomi na fili da jikinsu ke bayyanawa.
Ga hanyoyin da zaki gane matsayin mijinki
ALAMOMIN DA KE NUNA MAIGIDA YANA GAMSUWA DA KE
1. Sakewar Jiki da Baccin Natsuwa: Bayan kammalawa, yana yin baccin natsuwa da sauri cikin salama, yana riƙe da ke ko kwantar da kansa a jikinki.
2. Motsin Jiki da Bayyana Murya: Fitar da numfashi mai ɗumi, nishi a hankali, ko matse ki da ƙarfi lokacin da yake shirin fitar da ruwa.
3. Yabo da Kalamai Bayan Gamawa: Yakan rungume ki ya yi godiya, ko ya yi miki maganganu masu daɗi nan take ko a kashe gari.
4. Marmarin Maimaitawa: Yana saurin dawowa nemanki akai-akai domin sake gudanar da zamantakewa saboda yana samun abin da yake buƙata.
5. Nuna Fara'a da Kulawa: Yana kasancewa cikin farin ciki, sauƙin kai, da sakin fuska a gida bayan gudanar da shimfiɗa.
ALAMOMIN DA KE NUNA BAYA SAMUN GAMSUWA DA KE.
1.Hanzari ko Shiru: Bayan ya kammala, yakan tashi nan take ya fice ko ya juya miki baya ba tare da wata gaisuwa ko runguma ba.
2. Yawun Korafi da Bayyana Bacin Rai: Yana saurin jin haushi ko gajiyawa a lokacin saduwa, ko ya riƙa ƙorafin bushewar gabanki ko rashin matsewa.
3. Rashin Bawa Harkar Muhimmanci: Yakan rage maida hankali lokacin saduwa, ko ya riƙa yi cikin hanzari kawai domin ya sauke nauyi.
4. Guje Wa Shimfiɗa: Yakan nemo hujjar gajiya, ciwon kai, ko aiki domin jinkirta saduwa da ke akai-akai.
5. Rashin Sakin Jiki: Jikinsa yana kasancewa a murtuke ko a ɗure lokacin da kuke tare a shimfiɗa.
DABARUN GYARA DOMIN KAWAR DA MATSALAR.
Gyaran Ni'ima da Matse Gaba: Amfani da tsumin gargajiya mai ɗumi domin dawo da ɗamshi da matsewa.
Tambayarsa Cikin Natsuwa: Bayan an gama cikin kwanciyar hankali, ki tambaye shi a hankali ko akwai salon da yake so ko wani abu da yake buƙatar ki gyara.
Kawar da Kunya: Sake jiki lokacin saduwa da amfani da Shu'umar Humra domin gina sha'awa.
Doctor Mata Herbal Medicine
WhatsApp 08080468731