Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine

Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine Wannan page mallakin Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine ne. Muna da ingantattun magungunan sanyi karfin maza da kayan mata

Mun budeshine domin taimakon al'umma da ingantattun MAGUNGUNA na GARGAJIYA, SHAWARWARI da FADAKARWA musamman ga ma'aurata.

MAZA DA ZAZZABI🤭😂😂💔NAMIJI zai yita bragging da izza da babban murya'' irin shine mai gida babu wanda ya isa ya takashi b...
29/08/2025

MAZA DA ZAZZABI🤭😂😂💔

NAMIJI zai yita bragging da izza da babban murya'' irin shine mai gida babu wanda ya isa ya takashi bla bla..

Amma small malaria boom mai gidaa ya dawo jinjiri🤭😂😂

Yanzu xakiji anfara...!!!

Ki lullubeni 🥶

Kiramun mama 🥺

Taba wuyana kiji da zafi 😂💔

Kawo mun kunu 😏

Kar kiyi bacci fa 🥴

Ki dauki kudi a Aljihuna 🤗

Harfa akwae mai cire miki password din wayarsa💔😂😂

Allah dae ya qara muku Albarka maxa😂🙏

Yah kuke karewa da maxajen ku idan suna jinya?? 🤣🤣
Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine

Ni Bazawace Yarinya ta Daya Amma ina nan Zan Zam komai daidai masha Allah yaya Nasir ni ba taimakon kudi nake so ka nema...
29/08/2025

Ni Bazawace Yarinya ta Daya Amma ina nan Zan Zam komai daidai masha Allah yaya Nasir ni ba taimakon kudi nake so ka nema min ba mijin Aure nake so ka nema min wllh Aure nake so

Ni na kasance macece yar Gayu mai Tsafta kuma mai son Kamshi Dan Haka yaya Nasir Gaskiya nake da zabi ko ince Raayi akan Duk Wanda ya Ganni yace yana so a maganar Gaskiya nafin son

Namiji Dan Gayu mai Tsafta Wanda ya san me yake yi mai Abin yi mai ilimi Wanda yasan Darajar mace Sannan zan iya Auren mai mata Amma gaskiya sai dai kowace ya kasance tana gidan ta daban

Yaya Nasir Abu na biyu Duk Wanda yake sona Toh sharadin ko munyi Aure zai barni na cigada da yin Aiki na yaya Nasir ni yar kano ce zan baka number waya ta Duk Wanda yake sona tsakani da Allah ka bashi number ta yazo muga juna

Nagode sosai yaya Nasir ❤️

Ubangiji Allah yakawo miji nagari 🙏
Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine

‎AMFANIN RUWAN LEMON TSAMI DA CITTA (14) MASU BAN MAMAKI.‎‎Ga fa’idodi 14 na sha ruwan lemun tsami da citta:‎‎1. Suna Ta...
29/08/2025

‎AMFANIN RUWAN LEMON TSAMI DA CITTA (14) MASU BAN MAMAKI.

‎Ga fa’idodi 14 na sha ruwan lemun tsami da citta:

‎1. Suna Taimakawa Wajan Narkewar Abinci

‎Ruwan lemun tsami da citta yana motsa ruwan narkewa da enzymes, yana sauƙaƙa wa jiki karya abinci. Citta tana da amfani wajen kwantar da ciki da rage kumburi, yayin da lemun tsami ke taimakawa hanta wajen yin tsaftacewa.

‎2. Suna Ƙarfafa Garkuwar Jiki

‎Lemun tsami yana ɗauke da sinadarin bitamin C, kuma citta na da sinadarai masu rage kumburi, waɗanda ke taimaka wa jiki yaƙar cututtukan mura da zazzabin damina.

‎3. Suna Taimaka Wajan Rage Kiba

‎Shan wannan ruwan na taimaka wajen sarrafa nauyi. Citta na ƙara saurin kone kitsen jiki, yayin da lemun tsami ke rage yunwa da hana son cin abinci da yawa.

‎4. Suna Tsarkake Jiki

‎Duka lemun tsami da citta suna aiki a matsayin masu tsaftacewa. Suna motsa aikin hanta, fitar da gubobi daga jiki, da kuma kiyaye koda cikin koshin lafiya.

‎5. Suna Inganta Lafiyar Fata

‎Antioxidants da ke cikin su suna yaƙar abubuwan da ke sa tsufa da wuri. Shan su a kai a kai na iya rage kuraje, haskaka fata, da sa ta yi kyalli.

‎6. Suna Kariya Ga Zuciya

‎Citta tana taimakawa wajen inganta zagayawar jini da rage cholesterol, yayin da lemun tsami ke ƙunshe da potassium da ke daidaita hawan jini. Tare, suna kare lafiyar zuciya.

‎7. Suna Rage Kumburi

‎Citta na ɗauke da gingerol, wani sinadari na rage kumburi da ke taimakawa wajen sauƙaƙa ciwon haɗin gwiwa, amosanin gabbai, da ciwon tsoka. Lemun tsami kuma yana da bitamin C wanda ke taimakawa rage kumburi.

‎8. Suna Sauƙaƙa Tashin Zuciya

‎Tun fil’azal, citta na daga cikin magungunan gargajiya don rage tashin zuciya. Shan ruwan leman tsami da citta yana kawo sauƙi.

‎9. Suna Ba da Ƙarfi Ta Hanyar Halitta

‎Shan ruwan lemun tsami da citta da safe na farkar da jiki, ya tsarkake hankula, ya kuma ba da ƙananan kuzari ba tare da faduwar ƙarfin da kofi ke haifarwa ba.

‎10. Suna Daidaita Sukarin Jini

‎Bincike ya nuna cewa citta na iya taimaka wajen inganta aikin insulin, yayin da lemun tsami

Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine

Mijina Ya Auro Min Kishiya Yar Neman Mata Maana Yar Madigo Kullum Bata da Aiki Sai dai Ta Riga Sha Shafani ko da Kuwa a ...
22/08/2025

Mijina Ya Auro Min Kishiya Yar Neman Mata Maana Yar Madigo Kullum Bata da Aiki Sai dai Ta Riga Sha Shafani ko da Kuwa a Gaban Mijin mu ne 😭

Mijina ya kara aure sati uku da s**a wuce yayi sati dayanshi ranar da zai dawo dakina Sai Naga yazo da Amaryar shi na zaci zuwa tai mu gaisa kawai Sai ya zaunar damu yace yau

burinshi ya cika dama ya Dade yana da burin kwnciya da matanshi guda biyu a tare nace what me kake nufi Sai Amaryar tace anty Don Allah ki

fahimceshi nace ban gane in fahimceshi ba s**a hadu s**a shawo kaina Har Mukayi mu Kawana uku Ni dai a tsorace nayi ita kuwa hankalinta kwance tana wani irin nishadi

shi Kuma Sai Jindadi yake to Ni dai tunda muka gama hankalina yaki kwanciya Gashi yace kullum hk zai dinga kusantarmu gashi tunda

mukayi kishiyata bata Zama a dakinta kullum tana dakina sai ta ringa tattabani irin taba war da take yin min ko mijina baya yi min irinta gashi bata son sa kaya a jikinta haka take

zama Zindir wllh hankali na yaki kwanciya game da wannan kishiyar tawa idan nayi wa mijin mu magana akan ta sai yace ringa ce min wai ita din yar Auta ce kuma yar mace kudi ce in dai damuwa da abinda take nuna min sabida wai Duk cikin Shagwaba ne

Dan Allah ku bani Shawara
ShiShifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine

Iyaa matan aure ku matso kusa na baku wani hadin da zaku Bama Oga yasha......Tun rannan nake so na baku wannan sirrin bu...
19/08/2025

Iyaa matan aure ku matso kusa na baku wani hadin da zaku Bama Oga yasha......

Tun rannan nake so na baku wannan sirrin but hakanan kuma sai nayi typing sai kuma in goge 🫣, but dazu da naji labarin wani mutuwar aure da shigen sanandin hakan ne yasa na tattaro wani courage nace bari dai nasan xe iya ma wasu amfani,....

👇👇👇
INGREDIENTS
Ganyen kuka
Citta
Kimba

👇👇👇
YANDA ZAKI HADA
Ki samu ganyen kukan ki me tsafta sai ki shanya shi a inuwa idan ya bushe sai ki daka shi, Suma citta da kimba din haka zaki musu, toh sai ki Samu garin ganyen kukan nan cokali uku, garin citta cokali daya shikuma kimba rabin cokali ki hada ki juyashi da kyau su hade......

Ana diban rabin cokali a kwaba da madara ko da nono

Hajiyata bafa keh zaki sha ba, Oga zaki ba nashi ne, idan kuma yana da yawa sai kusha tare,.... Allah yakara dankon soyayya 💯

Note: ganyen kuka zaki yi amfani dashi please Saboda wancan garin kukan yawanci a Rana suke shanyawa sannan wasu na mishi hadi

Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine

Mijina baya dadewa idan muna suna dashi baya wuce minti 2 ko 3 wani lokaci kafin ya shiga ya gamsukuma baya iya karayi s...
19/08/2025

Mijina baya dadewa idan muna suna dashi baya wuce minti 2 ko 3 wani lokaci kafin ya shiga ya gamsukuma baya iya karayi sai wataran dan Allah Dr. Mizanyi mashi domin yadinga dadewa kuma yasamu karfin maza sosai a gargajiyance?

Na fahimci damuwarki sosai 🌹. Wannan matsalar tana daga cikin abubuwan da ake yawan samu a alaka tsakanin ma’aurata, wato gajeriyar inzali (premature ej*******on) da kuma raunin sha’awa ko ƙarfin namiji. Akwai hanyoyi na gargajiya da kuma na likitanci da za su iya taimakawa.

Abubuwan da za ki iya taimaka masa da gargajiyance:

Zuma da Madara 🥛🍯
– A rika bashi zuma a haɗe da madara sau 1–2 a rana, yana ƙara ƙarfin jiki da sha’awa.

Gyaɗa da Dabino 🌴🥜
– A murƙushe dabino a haɗa da gyada, yana taimaka wajen ƙara kuzari da tsawon lokacin saduwa.

Garlic (tafarnuwa) 🧄
– A ci danye tafarnuwa ko a soya shi da man zaitun, yana taimaka wa jini gudana da kyau, hakan yana taimakawa wajen tsawaita lokacin saduwa.

Kayan ƙanshi (cloves, kanumfari) 🌿
– A soya ƙanƙanin kanumfari a haɗa da madara ko zuma a sha, amma kar a wuce kima saboda yana da ƙarfi sosai.

Ƙoƙon bara & zogale 🌿
– Su na daga cikin abinci da ke ƙarfafa maza sosai idan aka rika ci akai-akai.

Hanyoyin motsa jiki (exercise) 🏃‍♂️
– A koya masa ya rika yin motsa jiki musamman squats, push-ups, da kegel exercises, suna taimaka sosai wajen samun ƙarfin maza da jinkirin inzali.

Hanyoyin jinkirta inzali
– A lokacin kusanci, idan ya ji zai yi sauri, a tsayar da motsi na ɗan lokaci kafin a cigaba. Wannan dabara tana taimaka masa ya rika dadewa.

Muhimman Shawarwari:

A guji shan taba, giya ko kayan maye gaba ɗaya.

A rage damuwa da tunani da yawa, saboda hakan yana shafar sha’awa.

A tabbata yana samun isasshen bacci da hutu.

Idan matsalar ta ci gaba, zai fi kyau ku je likitan urology ko s*x therapist don a duba ko akwai wata matsala ta lafiyar gaba.

Dan Allah kuyi share ga don sakon ya isa ga masu fama da wannan matsalar
Kafin ka/ki wuce yi following domin samun ingantattun magunguna na gargajiya

Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine
Sirrin ma'aurata

Ni Sabuwar Amarya Ce Mijina Ya Shige Ni Da Karfi  Tunda Nayi Masa Korafin Zafi Nake Ji idan yana Saduwa dani  ya Kaurace...
17/08/2025

Ni Sabuwar Amarya Ce Mijina Ya Shige Ni Da Karfi Tunda Nayi Masa Korafin Zafi Nake Ji idan yana Saduwa dani ya Kaurace min

kwanana biyu a gidan yayi kokarin muraya sunna yayi wasanninshi son ran shi yayi kokarin ya shige ni Sai nasaka kuka ina ce masa da zafi yace yayi shiru baxaeyiba wlh tun daga Ranar

bai Kara attempt din shiga taba yau 5 months da Auren mu amma sai dai yayi wasa dani sosai shine nakeso yan uwa subani shawara yaxanyi dashi inaso ince masa ya shige ne amma inajin kunya dan

Allah kubani shawara ya zanyi kuma wlh ko a Fuskar sa baitaba nunamin wani abuba kullum soyayy muke karayi d shakuwa Amma Babban Abinda yake damuna shi ne

Kullum sai na k**a shi yana kallon film din Batsa idan nayi masa magana sai yace min wai Tirenin yake kafin na fara bashi kai na wllh yaya Nasir ina cikin tashin Hankali

Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine

TALLAR KU🕌 Shifa’un Linnas Islamic Medicine – Filin Mallawa, ZariaMagani na halal, lafiya da amincewa!✨ Maganin Gyaran N...
10/08/2025

TALLAR KU

🕌 Shifa’un Linnas Islamic Medicine – Filin Mallawa, Zaria
Magani na halal, lafiya da amincewa!

✨ Maganin Gyaran N*no & Hips ✨
📌 Ga mata masu son:

Kara girma da cikowar n*no

Kara faɗi da siffar hips

Kara kyan fata da laushi

Inganta kwarin jiki

💎 Fa’idodi:
✅ 100% halal & ingantacce
✅ Ba tare da illa ba
✅ Sak**ako a cikin ‘yan kwanaki
✅ Dacewa da kowace mace

🚚 Ana tura kaya zuwa ko’ina a Nigeria & kasashen waje!

📞 Tuntube mu yanzu:
📍 Filin Mallawa, Zaria
Copyright Shifa'un linnas Islamic herbal medicine, Zaria

Kuyi following din mu domin samun ingantattun magunguna
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine

🟢 Alamomi 10 Da Mace Tana Sonka Amma Ta Kunya💗💗💗1. Ta yawan kallonka a ɓoye:Zata dinga kallonka a ɓoye-ɓoye, idan idonku...
07/08/2025

🟢 Alamomi 10 Da Mace Tana Sonka Amma Ta Kunya
💗💗💗
1. Ta yawan kallonka a ɓoye:
Zata dinga kallonka a ɓoye-ɓoye, idan idonku ya haɗu sai ta kawar da kai da sauri.
💗💗💗
2. Ta nuna damuwa da halinka:
Zata tambaya ko ka ci abinci, ko kana lafiya, ko kana cikin damuwa – ta hanyar damuwa da kai fiye da kowa.
💗💗💗
3. Ta yawan murmushi idan kuna kusa:
Ko da ba kai kake magana da ita ba, zata dinga murmushi idan ka zo kusa.
💗💗💗
4. Ta fi jin kunya a gabanka:
Zata rikice idan kuna kusa. Wani lokaci ta kasa magana ko ta dinga wasa da hannunta ko wayarta.
💗💗💗
5. Ta yawan amsawa da kulawa da saƙonka:
Ko da ba ku da alaƙa ta musamman, tana yawan amsa saƙonka da gaggawa kuma da ladabi.
💗💗💗
6. Zata dinga neman hanyar kasancewa kusa da kai:
Ko a wuraren taro, zata zauna kusa da kai ko ta nemi magana da kai cikin dabara.
💗💗💗
7. Zata iya jin haushin kowace mace da ke kusa da kai:
Tana iya nuna damuwa ko rashin jin daɗi idan ka yi kusanci da wata mace – ko da ba ta faɗa da baki ba.
💗💗💗
8. Ta fi wasa da kayan jikinta a gabanka:
Kamar gyara gyale, gyaran hula ko yawan motsa yatsunta – alamar rashin kwanciyar hankali saboda jin ka kusa.
💗💗💗
9. Ta iya taimaka maka fiye da kowa:
Tana iya sadaukar da lokacinta, taimako ko wani abu saboda kai – ko da bata faɗi dalili ba.
💗💗💗
10. Zata iya amfani da ƙawayenta wajen isar da saƙo:
Wani lokaci ba zata ce maka kai tsaye ba, sai dai ka ji daga wata cewa tana sonka ko tana yaba maka sosai.

🔚 Kammalawa

Wadannan alamomi ba dole sai duka sun bayyana ba. Idan ka ga akalla 4-5 daga cikinsu, akwai alamar cewa tana da sha'awa ko soyayya gareka – kawai kunya ce ke hana ta baiynawa

Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine

Address

Zaria
BANZAZZAU

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shifa'un Linnas Islamic Herbal Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share