Mutawakkil Ismail

  • Home
  • Mutawakkil Ismail

Mutawakkil Ismail This page is mainly for clarifying the misconception about islam

Search FacebookFacebook menuYour shortcutsPrivacy  · Terms  · Advertising  · Ad choices   · Cookies  · HomeCreate a post...
19/04/2026

Search Facebook
Facebook menu
Your shortcuts
Privacy · Terms · Advertising · Ad choices · Cookies ·
Home
Create a post
Stories
Feed posts
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Hassan Isah Fagge
8 hours ago
·
Yarinyar da hope dinta ne kawai ya rage min dazu naga tayi story wai “Matar me rabo”😭
Salihu Mu'az Koki
Allah ya keɓo ka
3h
Reply
Hassan Isah Fagge
Salihu Mu'az Koki
Yanzu kai ne last hope dina Sharifi😌
1h
Reply
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Facebook
Sponsored
Friend requests
Birthdays
Contacts
Group chats

Post settings
Post preview
SHIN DAMA ANA IYA CIRO ILMIN KIMIYYA (SCIENCE) DAGA CIKIN WASU NASSOSIN QUR’ANI?

Daga karni na 8 zuwa na 12 (8th–12th century), Turawa suna kiran wannan lokaci da Dark Ages, wato duhun shekaru. Ba don komai suke kiran wannan lokaci da haka ba, face saboda a lokacin babu wani abu da s**a sani sosai a fannin kimiyya. Amma ga Musulmai, tabbas a wannan karnin sun yi bincike a fannoni da dama, duk da karancin instruments da suke da su a wancan lokaci.

Kamar misali: Ibn al-Nafis (1213–1288), shi ne ya fara discovery yadda jini ke gudana a cikin jiki (pulmonary circulation). Amma a littattafan da muke karantawa, ana cewa wanda ya yi wannan aikin shi ne William Harvey. Alhali Ibn al-Nafis ya yi wannan discovery tun kafin kusan shekaru 400, amma an dauki littattafan malaman kimiyyar Musulunci aka canza aka ce shi ne ya fara.

Yau wa ya san cewa Al-Idrisi ya zana taswirar Mediterranean (map na duniya) tun 1154? Haka kuma a fannin lissafi, wa ya san cewa decimal point (.) Musulmi ne s**a kirkiro shi? Har ma lambobi kamar 1, 2, 3… shi yasa ake kiransu Arabic numbers, yayin da na Turawa ake kira Roman numerals kamar IX.

Wa ya san cewa Pythagorean theorem wani Bafarisen Musulmi ya kirkiroshi , mai suna Nasir al-Din al-Tusi (1201–1274)? Yau duk abin da ake koyarwa a Mathematics a secondary school, sai ka ji kamar babu wani contribution na Musulmai a cikinsa.

Yau wa ya san Al-Kindi (Abu Yusuf Ya’qub ibn Ishaq al-Kindi), wanda philosopher ne kuma mathematician, an haife shi a Kufa (Iraq), ya mutu a Baghdad, ya rayu karkashin Daular Abbasiyya ,lokacin da Aristotle da Isaac Newton s**a ce all physical laws are absolute, shi kuma ya yi nuni da cewa wasu laws suna da relative? Daga baya ne aka samu Theory of Relativity wanda Albert Einstein ya fito da shi. Daga cikin amfanin wannan theory aka samu GPS (Navigation System), kimiyyar sararin samaniya (Astrophysics), da fasahar nuclear energy wanda a yau Turawa suke amfani da su suna nuna kamar mu Musulmai ba mu da wani ilmi a ciki.

Haka idan ka duba Chemistry, wa ya san Jabir ibn Hayyan (c. 721–815 AD), wanda ake kira Father of Chemistry? Su ne s**a fara fitar da tsarin laboratory techniques kamar distillation, crystallization, sublimation, da filtration. Amma Turawa sun canza sunansa suna kiran shi “Geber”.

Ita kanta kalmar Alcohol ta samo asali ne daga kalmar Larabci Al-ghul, wacce ke nufin “body-eating spirit”. Haka kuma Muhammad ibn Zakariya al-Razi (865–925 CE), babban likita ne a fannin measles (kyanda) da smallpox, kuma shi ne ya fara amfani da mercury a wasu magunguna.

Dalilin wannan posting din shi ne, na san da yawa daga cikin daliban medicine irina za su ga kamar kawai an fadi haka ne ba tare da cikakken fahimta ba, ko kuma a dauka kamar ba a san harkar lafiya ba. Amma abin da muke son a fahimta shi ne: Qur’ani,littafin Allah ne ba littafin SCIENCE ba sai dai kuma littafin SIGNS ne wato Ayoyin.
Tabbas akwai ayoyin Allah da yabamu labari dan gane da halitti sararin samaniya da yanayi wanda wasunsu sai yanzu mah shekara 50 baya ilmin turawa na kimiyya yakai wanda shi kuma tuntuni Allah ya bada haske a cikin wannnan littafinnasa.
Tabbas kuma musulmai na baya basu kasance koma baya a cikin fannin harkar kimiyya bah saboda alaqa da suke da ita da Alqur'ani da kuma irin kallo na fahimta da suke wa Alqur'ani s**ai binciken abubuwa da yawa.

In sha Allah gobe zan zo da rubutu akan wasu daga cikin wadannan ayoyi da Musulmai s**a yi nazari a kansu, kuma yau aka tabbatar da su a fannonin kimiyya da lafiya.

Tabbas Musulmai mun shiga wani yanayi na kankanci da ba mu taba shiga ba, amma Allah Ya kawo mana mafita.

Allah ya kai mu gobe.

✍️ Mutawakkil Ismail

20/03/2025

The inner life of a cell

20/03/2025

Cells are the the basic unit of life! let's explore their structure,functions and types in detail




20/03/2025

Suprising fact!many women have fibroids without even realizing it these non cancerous growths can leads to heavy period, pelvic pain.watch this video to learn more


19/03/2025

Ignoring this could be dangerous! If your body is not making enough insulin it can leads to diabetes.watch this video to learn why


18/03/2025

The faster a drug dissolves,the faster your body absorb it! But did you know that factors like Surface area,pH partioning affect this process? let's break it down!

18/03/2025

What really happens to your food after you swallow it?🤔your digestive system breaks it down, absorb nutrients for energy and finally removes waste! Discover the process in this video





18/03/2025

Do you know that migraine is the third most prevalent illness in the world?
Watch this video to learn about it's symptoms, diagnosis and treatment








16/03/2025

"How do immune cells fight off germs?watch this video to learn more!"



16/03/2025

Did you know that Cancer often shows early warning signs?Here's one symptom you should never ignore!

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mutawakkil Ismail posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mutawakkil Ismail:

  • Want your business to be the top-listed Health & Beauty Business?

Share