Amana Islamic Medicine Store

Amana Islamic Medicine Store Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Amana Islamic Medicine Store, Medical and health, Nasarawa State Close To Abuja City, Abuja.

Maganin gyaran Nono na mata,wanda yake kara girma,da kuma yadda ake rage:SHARE 🌾 Domin gyara nono ga mata07040700701 & 0...
09/05/2026

Maganin gyaran Nono na mata,wanda yake kara girma,da kuma yadda ake rage:

SHARE 🌾
Domin gyara nono ga mata
07040700701 & 08081117050

Idan baku mantaba munyi muku alkawarin zamu kawo muku bayani akan yadda zaku magance zubewar nono masamman awajen mata waenda suke kasada shekaru 39 yrs.

Saboda mahimmancin gyaran jiki awajen mata masamman ma gyaran nono munkawo muku bayanai akan yanayin gyaran nono, aciki mun ambaci cewa gyaran nono yakasu kashi uku:

🌾- Nafarko shine karin girman nono.

🌾- Nabiyu shine rage girman nono

🌾- Na'uku shine mikar da nono.

Munyi bayani akan nafarko yau kuma zamuyi bayani akan na ukun wanda shine yadda za'a magance matsalar zubewar nono awaje mata masu karancin she karu, har yanzu sai abimu bashin nabiyun zuwa wani lokaci akusa.

Hakikanin gaskiya kowace mace tanaso taga tanada tsayayyen nono tsawon rayuwanta amma kash.. Saide hakan ba maiyuwa bane, sabida zubewar nono adabi'ance yana faruwa tareda tafiyan shekaru.

Maganin sanyin kowanne iri

k**ar yadda aka sani duk lokacinda mace takai shekaru arba'in to gaskiya babu abinda zaihana nononta zubewa, saide matsalan ana iya samun dayawa mata wanda bas**ai wannan shekarunba kuma nononsu yazube, sannan yana daga cikin abubuwanda yake janyo zubewar nono k**ar:

🤶- shayarwa.

🤶- Daukan ciki.

🤶- Yankewar jinin haila gabadaya.

🤶- Ramewa cikin dan kankanin lokaci.

🤶- Kiba.

🤶- Wasu cututtuka k**ar cancer dasauransu.

Atakaice zamu fadi hanyoyi guda uku na mikarda nono batareda shan wahala ko kashe kudiba, nafarko:

1- ✮ _GYARAN ・NONO_ ✮

_ko kisan wanna_

Abin lura Nonuwan mata sun kasu kashi biyu, akwai mata masu manya nonuwa. Sannan akwai masu kananan nonuwa zanso nayi bayaninsu daya bayan daya.

✿═─ MANYA NONUWA ═─✿

Su wadannan nau'in nonuwa suna da matukar daukar hankalin da namiji
Musamman in ya kasance sabuwar balaga Irin wadannan nau'in nonuwa s**an ciki kirjin budurwa a lokacin da take ganiyar kuruciyarta to amma da zarar tayi aure ta haihu shikenan sai nonuwan su koma su fadi gaba daya k**ar an fasa Leda. Mata masu irin wadannan nonuwan ba su cike burge mazajensu ba.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
❀═ KANANAN NONUWA ═❀
Message Amana Islamic Medicine on WhatsApp. +2347040700701

Su wadannan nau'in nonuwa sune s**a fi daukar hankalin mazaje to amma ba duk maza ne ma'abota irin wadannan nonuwa ke daukar hankali ba sannan kuma su wadannan kananan nonuwa sun kasu kashi biyune:

➮1••• kan tasa, su nau'in wadannan nonuwa s**an tsiro ne daga kirjin budurwa da kaurinsu sannan kuma suna da fadi daga tushe irin wadannan nonuwa koda yaro yasha su basa faduwa sai dai su koma su tsaya cak tamkar ja sabuwar budurwa.

•••➮2••• nau`in nonuwa na biyu kuwa sune mafiya kankantar a cikin nonuwa mata su wadannan nonuwa suna da tsawo kadan amma basu da kauri.

Kuma idan yaro ya sha su basa faduwa gaba daya sai dai su dan sunkuya sannan daga samansu su d**o kadan mata masu irin wadannan nonuwa na burge mazajensu sosai.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
Message Amana Islamic Medicine on WhatsApp.
+2347040700701
۩۞▀ GYARAN ・NONO ▀۞۩

Idan kuna fuskantar alamomi ko kuna da damuwa, ku tuntuɓi AMANA ISLAMIC MEDICINE STORE LTD. 0704 070 0701

Kuyi following din page 📃 dinmu domun samun shawar wari gameda Rayuwar aure da igantantun magununar musulunci ga link 🖇️ Nan Amana Islamic Medicine Store

👇👇👇👇👇👇👇 https://www.facebook.com/profile.php?id=61577090410398

📌 FACEBOOK GROUP: Amana Islamic Med.
📌 EMAIL: [email protected]
📌 FACEBOOK PAGE LIKE: Amana Islamic
📌 WhatsApp: ☏ +2347040700701

💙💜❤ KANA FAMA DA ƊABI’AR YIN ISTIMNA’I (MA********ON)?Shin babu rana da take wucewa ba tare da ka aikata shi ba?Ga wasu ...
07/05/2026

💙💜❤ KANA FAMA DA ƊABI’AR YIN ISTIMNA’I (MA********ON)?

Shin babu rana da take wucewa ba tare da ka aikata shi ba?

Ga wasu dokoki da za ka iya saka wa kanka domin ka daina gaba ɗaya:

1. Kada ka kwanta da waya a hannunka.
Wannan babban abu ne da ke jawo wannan hali!

2. Dare + yawan scrolling = faɗawa cikin jaraba.
Ka fara da barin wayarka a falo ko ka ajiye ta nesa da gadonka.
Hakan zai rage abubuwan da ke tayar da sha’awa.
Yawancin faɗawa cikin wannan hali yana faruwa ne da dare, lokacin da kake kai kaɗai tare da waya.

3. Yanke duk abin da ke tayar da sha’awa ba tare da tausayi ba:

Shafukan social media masu nuna hotunan batsa/tsiraici ko masu tada hankali.

Shafukan batsa (p**n) da bidiyoyin da ka adana a waya.

4. Ka canza tsarin abubuwan da kake gani a Google ko social media domin su daina nuna maka irin waɗannan abubuwa.
Duk abin da ke ƙara maka wannan ɗabi’a — ka katse shi gaba ɗaya.

Yawancin mutane ba sa faɗuwa saboda suna da rauni bane,
suna faɗuwa ne saboda sun bar ƙofofin jaraba a buɗe.

5. Ka sa kanka cikin aiki koyaushe.
Ka cika rayuwarka da abubuwa masu amfani:

~Gym

~Tafiya

~Aiki

~Manufa

6. Ka rage zaman banza a gida, domin zaman banza yana haifar da waɗannan tunani.

Idan rayuwarka ba ta da manufa,
zuciyarka za ta nemi jin daɗi mai sauƙi (cheap pleasure).

Yawanci masu zaman kaɗaici (introverts) da marasa aiki sosai ne s**a fi fama da wannan matsala.

A ƙarshe:
Ka samu aboki ko abokiyar da za ta taimaka maka a wannan tafiya ta gyara,
ba wanda zai riƙa hukunta ka ko ya sa ka ji kunya ba.

Kai fa, ta yaya kake ƙoƙarin fita daga wannan ɗabi’a?

ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI1. Jin Zafi Lokacin Jima i2. Kaikayin Gaba3. Fitar farin ruwa agaba 4. Gushewar Shaawa 5. ...
07/05/2026

ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI

1. Jin Zafi Lokacin Jima i
2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa agaba
4. Gushewar Shaawa
5. Warin Gaba

ALAMOMIN SANYI NA MAZA

1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Sha'awa

FAMA DA JIN ZAFI YAYIN SADUWA (PAINFUL IN*******SE):

AMANA ISLAMIC MEDICINE CENTER
07040700701 & 08081117050

Jin zafi yayin saduwa ababe daban daban Kän jawo hakan k**a da zafi daga waje-waje farko farkon da azzakarin maigidan ya fara shiga jikin macen.

*JIN ZAFI A FARKO- FARKO*

Shine fara jin tun kafin mutum ya gama ratsa farjin mace sosai ya kai ga deep penetrating.
Abunda Kän jawo irin wannan zafin akwai;

1- Rashin ni'ima ko ruwan farko farko mai yauki dakan fara fitowa yayin da sha'awa ta fara motsowa sosai. Abunda Kän jawo rashin lubrication din bai wuce rashin fara wasanni wato foreplay kafin fara saduwa.

2- Raguwar sinadarin oestrogen ajika ga macen dake gab da daina haila, Rashin jimawa da haihuwa ko shayarwa.

3-Akwai kuma nau'in magunguna da suma Kän kai ga dauke damshi a farjin mace wanda hakan kansa jin zafin irinsu magungunan (hawan jini, nasa bacci, na farfadiya, magungunan kawar da damuwa, na allergies/mura, dana bada tazarar haihuwa.

4- Jin rauni a farji Sak**akon tura yatsa ciki ya zamto farcen mutum ya haifar da rauni, ko wani abun daban k**ar faruwar hatsari, operation na kugu.

5- Kaciyar mata da akanyi nan ma ga macen da ak**a irin wannan Kän fuskanci zafin, ko Qari da akanyi ma mata yayin haihuwa, ko shigar kwayoyin cuta Kän fatar farji, da sauran nau'in cuttukan fata daka iya shafar farji.

7- Ko mace ya zamto mai ts**akken gaba yayin penetrating zata iya fuskantar zafi.

*SAI KUMA ABABE DAKE SA JIN ZAFI DAGA CIKI*

Wato zafi yada deep pe*******on. Wannan Mafi yawa Kän faru ne Sak**akon wasu cuttuka k**ar;
1)- Cuttukan mara,
2)- Qarin cikin mahaifa (fibroid),
3)- Zazzagowar mahaifa (uterine prolapse),
4)- Canjin halittun cikin mahaifar mace,
5)- Ciwon mafitsara,
6)- Cutar basir,
7)- Karancin majinar cikin hanji

ASIRIN DA MUTANE DA YAWA BA SU SANI BA GAME DA S***M DA SEMENAkwai mutane da dama da suke tunanin s***m da semen abu ɗay...
07/05/2026

ASIRIN DA MUTANE DA YAWA BA SU SANI BA GAME DA S***M DA SEMEN

Akwai mutane da dama da suke tunanin s***m da semen abu ɗaya ne. Sau da yawa ma ana amfani da sunayen biyun k**ar ma’ana ɗaya suke da ita.

Amma a zahiri akwai babban bambanci a tsakaninsu.

A wani lokaci na ji wasu suna muhawara akan wannan batu. Wani ya ce duk abu ɗaya ne, wani kuma ya ce ba haka ba ne. Wannan ya sa na ga dacewar yin ƙarin bayani domin mutane su fahimta yadda ya k**ata.



➡️ Shin Ka Taɓa Ganin S***m Da Ido?

Gaskiyar magana ita ce:

Yawancin mutane ba su taɓa ganin s***m kai tsaye da ido ba.

Abin da ake gani lokacin fitar maniyyi shi ne semen, ba s***m ba.

S***m ƙanana ne ƙwarai da gaske, saboda haka ba a iya ganinsu sai da microscope.



➡️ Menene S***m?

S***m ƙwayar halittar namiji ce wacce ke taka muhimmiyar rawa wajen samun ciki.

Ita ce ke haɗuwa da ƙwayar mace (egg) domin samar da ɗa.

Haka kuma s***m na ɗauke da bayanan gado (genetic information) daga uba zuwa jariri.

Wasu bayanai game da s***m:
• Ƙanana ne sosai
• Ba a iya ganinsu da ido kai tsaye
• Ana kallonsu ne da microscope
• Kowanne s***m yana da:
• kai
• jiki
• doguwar wutsiya domin yin motsi
• Ana samar da su a cikin te**es (maraina)



➡️ Menene Semen?

Semen kuwa shi ne farin ruwan da namiji ke fitarwa lokacin inzali (ej*******on).

Shi ne abin da ido ke gani yayin fitar maniyyi.

Semen ba s***m ba ne, amma yana ɗauke da s***m a cikinsa.

Ayyukan semen sun haɗa da:
• Kare s***m
• Taimaka musu su rayu
• Sauƙaƙa musu motsi zuwa cikin mahaifa

Ana samar da semen ne daga haɗuwar ruwa da ke fitowa daga wasu glands na jiki k**ar:
• seminal vesicles
• prostate gland
• bulbourethral glands



➡️ Muhimman Bambance-Bambance

S***m:
• Ƙwayar halitta ce
• Ita ke ɗauke da bayanan gado
• Ba a iya ganinta da ido
• Ana samar da ita a te**es

Semen:
• Ruwa ne
• Yana ɗauke da s***m
• Ana iya ganinsa da ido
• Yana taimaka wa s***m rayuwa da motsi

Haka kuma semen na ɗauke da wasu sinadarai k**ar:
• fructose
• proteins
• enzymes
• minerals

Waɗannan sinadarai suna taimaka wa s***m su kasance cikin ƙoshin lafiya.



➡️ A Taƙaice

S***m k**ar fasinja ne, semen kuma k**ar abin hawa ne da ke taimaka masa isa inda zai je.

Saboda haka, abin da mafi yawan mutane ke gani lokacin fitar maniyyi shi ne semen, ba s***m kai tsaye ba.

💜💙💛 BREAST ENLARGEMENT"GYARAN NONO" & HIPS Yan uwa kuzo ku fito ga wata sabuwar sabaya nazo muku da ita mai saukin gakse...
07/05/2026

💜💙💛 BREAST ENLARGEMENT"
GYARAN NONO" & HIPS

Yan uwa kuzo ku fito ga wata sabuwar sabaya nazo muku da ita mai saukin gakse k**ar kyauta.

💙 Tana ciko da mace
💙 Tana kara girman hibs
💙 Tana kara breast
💙 Sannan bata saka tumbi
💙 Yana gyara fata.

WhatsApp 07040700701 / 08081117050

01/08/2025

🧼 SABULUN GYARAN FATA GA MACE:

ANA BUKATAR ABABE KAMAR HAKA:📒

Sabulun Diyana

Sabulun Salo

Lalle

Majigi

Zuma

Garin Darbejiya

Dawa’ussabuni

Sabulun Premier Antiseptic

Kurkur

Sabulun Zaitun

Dudu Osun

Dettol

Lalle

Majigi

Zuma

Kurkur

Sai ki juya sosai.

Me Bukatar Hadadde MAGANIN mu aimana magana +2347040700701. Kota WhatsApp ne, Zamu aikoma har Jihar da ake Bukata ta hannun direbobi.

OFFICE ADDRESS 🏢
Beside Abuja Keffi Express Way, Nasarawa State, Nigeria

Zaka iya samun maganin mu a kowane gari ko jiha kake a Nigeria indai ba cikin kauye bane, wato muna turawa a duk inda kake.

Garin Darbejiya kuma, ganyen zaki samu, ki shanya, ki daka, ki tankade, ki haɗa akan sabulun.

Sannan ki sa ruwa kaɗan ki juya yadda zai haɗe jikinsa.

Zaki ga yadda fatarki zata canja — sirrin kyaun jikin ki ya kadu!
Sai an gwada dai za a tantance.

✨ GYARAN JIKI DA FUSKA – FATA TAYI LAUSHI DA SHEKI

Abubuwan Da Ake Bukata:

1. Man Zaitun

2. Lalle

3. Kur-kur

4. Madarar ruwa (Peak)

Yadda Ake Amfani:

Note:-Ga Duk wadda take da bukatar gyara ko wata matsala a lpyr ta, ko Kuma wata cuta ta bangaren mu'amala da maigidanta.

Zaka iya samun maganin mu a kowane gari ko jiha kake a Nigeria indai ba cikin kauye bane, wato muna turawa a duk inda kake.

Calls: ☏+2347040700701

A haɗa duk kayan a wuri guda, a kwaba su, a shafe jiki da fuska.
A barshi ya bushe, sai a murje, sannan a shiga wanka.
Wannan hadin yana sa jiki ya yi kyau da sheki, in sha Allahu.

🌿 HADIN DALLÊLIYA – GYARAN FUSKA KO JIKI

Abubuwan Da Ake Bukata:

1. Kur-kur

2. Dilka

3. Zuma kwai

4. Lemon tsami

Yadda Ake Amfani:

A haɗa su a wuri guda, a samu ruwa a kwaba k**ar lalle (amma ruwan ya fi kadan).
A shafe fuska ko jiki.
Bayan awa ɗaya, a shiga wanka.
Zaki ga yadda jiki zai goge — da izinin Allah.

🌟 WANI HADIN GYARAN JIKI

Abubuwan Da Ake Bukata:

1. Lalle

2. Kwaiduwar kwai (3)

3. Manja (Cokali 3)

4. Kur-kur

Yadda Ake Amfani:

A haɗa kayan hadin wuri guda, a shafe jiki na tsawon awa guda.
A wanke da ruwa zalla.
Daga nan a jika da ruwan ɗumi, a sake shafa, sannan a wanke gaba ɗaya.

🌸 GYARAN FUSKA

Abubuwan Da Ake Bukata:

1. Dettol

2. Sabulun Ghana

3. Garin Zogale

4. Farar Albasa

Yadda Ake Amfani:

A haɗa su wuri guda, a yi turare da su, a mulmula, a rinka wanke fuska.
Za ki ga yadda fuskarki za ta yi kyau.

✴️ WANI HADIN FUSKA NA MUSAMMAN

Bawon Kankana — sai a rinka gogewa da shi a fuska.
Yana gyara fuska ta yi sumul, ta haskaka da annuri, kuma yana korar kuraje.

💖 HADIN AMARE – GYARAN FATAR JIKI NA MUSAMMAN

Abubuwan Da Ake Bukata:

1. Ayaba

2. Lemon Tsami

3. Tataciyar Madara

4. Kwai (fari kawai)

Yadda Ake Amfani:

A bare ayaba a matse da hannu ko a markad'a a blender.
A zuba madara, a fasa kwai (fari kawai), a matse lemon tsami, a gauraya.
A shafa a jiki na tsawon awa ɗaya.
Daga nan a wanke da ruwan zafi.

Idan aka yi hakan tsawon kwanaki uku, za a sha mamaki, in sha Allah.

📌 Copyright © BY: Amana Islamic

Kuyi following din page 📃 dinmu domun samun shawar wari gameda Rayuwar aure da igantantun magununar musulunci ga link 🖇️ Nan Amana Islamic Medicine Store

👇👇👇👇👇👇👇 https://www.facebook.com/profile.php?id=61577090410398

Zaku iya tuntubar mu domin magani ko karin bayani ✆ WhatsApp +2347040700701 or +2348081117050 👉 Muna Jahar Nasarawa Close To Abuja City Nigeria!

Copyright BY: Amana Islamic Medicine

📌 FACEBOOK GROUP: Amana Islamic Med.
📌 EMAIL: [email protected]
📌 FACEBOOK PAGE LIKE: Amana Islamic
📌 WhatsApp: ☏ +2347040700701

📞 07040700701 / 0808111705

01/08/2025

YADDA ZAKA TA ZUBAR DA RUWA

Gurare da hanyoyi (hot spots da techniques) da za ka iya amfani da su don motsa jikin mace har ruwa ya fara fita.

BY : AMANA ISLAMIC MEDICINE STORE
🔥 HOT SPOTS NA MACE — WURAREN DA KE MOTA TA DA SHA’AWA:

1. Baki da Leɓɓe:
Fara da soft kissing, da motsa leɓɓenta a hankali
Karka fara da harshenka gaba daya — sai jikin ta ya natsu

2. Kunne da Kusa da Kunne:
Fesa mata isks mai sanyi da kalmomi masu taushi
Dan hura iska, ko shafa gefen kunne da yatsanka

3. Wuyanta:
Sosa ko shafawa a wuyanta yana motsar da jiki
Sumbatar wuya daga gefe zuwa kirji

4. Nonuwa da Gefenta:
Kar ka rika matsewa da karfi — dan sosa da zagaye da yatsa
Shafa nono da harshenka ko yatsanka yana kara fitar da ruwa

5. Cinyoyi (Thighs):
Motsa yatsanka a tsakanin cinyarta
Daga nan zaka motsa jiki zuwa gefen farji ba tare da shiga ba

6. Goshi da Gaba Kusa da Farji (Cl****is Area):
Wannan na da matukar motsa jiki, amma ka fara da nesa kafin ka kusa
Shafa, zagaye da yatsa a hankali — k**ar kana rubuta harafi da yatsa

7. Bayanta:
Da yawa daga cikin mata suna jin motsi idan aka shafa musu bayansu — musamman kafadarsu ko gefen kugu

💞 YADDA ZAKA YI FOREPLAY MAI TAYAR DA SHA’AWA:
✨ Mataki 1: Yin magana mai motsar da zuciyarta:

“Kin fi kamshi fiye da duk wani turare.”
“Zan bar duniya in tsaya a jikinki kawai.”
“Ina jin ki k**ar jikin ki shine natsuwata.”

✨ Mataki 2: Jikin juna a hankali
Kafarka ta shafe tata, hannunka ya tsaya a kirjinta
Karka yi gaggawa – hakan yana motsar da zuciya sosai
✨ Mataki 3: Motsa Hot Spots daga sama zuwa ƙasa
Fara daga leɓɓe → wuya → nono → cinyoyi → gefen farji

A wannan lokacin ruwa zai fara fitowa idan ta natsu sosai

Ka Rungume rungume ta sosai kana shafata tare da shan bakinta

Dr- Amana 001
0704 070 0701

Kuyi following din page 📃 dinmu domun samun shawar wari gameda Rayuwar aure da igantantun magununar musulunci ga link 🖇️ Nan Amana Islamic Medicine Store

👇👇👇👇👇👇👇 https://www.facebook.com/profile.php?id=61577090410398

Zaku iya tuntubar mu domin magani ko karin bayani ✆ WhatsApp +2347040700701 or +2348081117050 👉 Muna Jahar Nasarawa Close To Abuja City Nigeria!

Copyright BY: Amana Islamic Medicine

📌 FACEBOOK GROUP: Amana Islamic Med.
📌 EMAIL: [email protected]
📌 FACEBOOK PAGE LIKE: Amana Islamic
📌 WhatsApp: ☏ +2347040700701

📞 07040700701 / 08081117050

01/08/2025

♀️𝘽𝙐𝙎𝙃𝙀𝙒𝘼𝙍 𝙂𝘼𝘽𝘼, 𝙆𝙊 𝘿𝘼𝙐𝙆𝙀𝙒𝘼𝙍 𝙉𝙄'𝙄𝙈𝘼 𝙂𝘼 𝙈𝘼𝘾𝘾𝙀‼️

Saudayawa mata ke damuwa akan daukewar ni' ima ko bushewar gaba har sai sunyi amfani da lubricants.
Okkkk! Saurare ni dakyau ki ajiye hankalin ki ki fahimce ni,

Amma menene alamomin bushewar gaba❓

1. Yawan jin kaikayi ko zafi a gaban macce
2. Jin ciwo yayin saduwa.
3. Shan wahala kandan namiji yasami damar shigan macce
4. Ganin jini lokacin saduwa
5. Jin zafi lokacin saduwa
6. Rashin jin sha'awar namiji
7. Yawan zuwan infection akai akai babu dalili, musamman masu juna biyu

AKWAI MANYAN DALILAI DAKE KAWO BUSHEWAR GABA AMMA ZAN FADADA BAYANIN KOWANNEN SU.

1️⃣Infections: Duk lokacin da macce ke fama da infection, kowannen kalan infection ne(bacterial, fungal, viral ko protozoan vaginal infection) wadannan kwayoyin cutar zasu hana gaban macce yin aikin shi yanda yak**ata, tayanda ruwan dake fitowa a gaban mace su daina zuwa saidai wasu ruwan masu wari ko karni na infection ko jini

2️⃣Tsufa ko tara shekaru: duk lokacin da shekarun macce s**a haura 35, toh jikin ta zaya rage producing oestrogen hormone (shi wannan oestrogen shikesa gaban mace ya rika sako wadannan ruwan na niima, sannan shike kula da duk wani abu da ya shafi saduwa, jindadi, juna biyu da sauran su)

Akwai wasu dalilai dake sa Oestrogen hormone ya rage a cikin jini ko macce bata tara shekaru ba 15 zuwa 30 k**ar haka.

1 yawan motsa jiki da aikin kiza kiza k**ar namiji
2. Tunani da damuwa
3. Shayarwa idan macce ta haihu
4. Shan sigari
5. Shan giya da magungunan maye
6. Rashin lafiya k**ar hawan jini ko ciwon sugar
7. Magungunan family planning
8. Idan akayi macce theatre ga ovaries misali (PCOS)
9. Duk wadansu magungunan da zasu iya alaka da hormones k**ar su DEXAMETHASONE da sauran su.
Duk wadannan dalilan suna kawo karancin OESTROGEN a jiki ta har yakai gaban macce ya bushe

SHAWARA KYAUTA GA MA'AURATA.....

ANGO. Kasha maganin Infection fiye da kashe kudinka kan maganin karfin maza idan har kasan bakayi ISTIMNA'I ba.

AMARYA Kisha maganin infection fiye da matsi da gyaran jiki inhar kin yarda da kanki kuma kema bakiyi Istimna'i ba.

90% na matsalolin rashin haihuwa yana da alaka da infetion.

80% Mata idan zasuyi aure basa shan maganin infection kafin auren su.

Saboda wani lokacin sanyi baya nuna kansa sai bayan tsawon lokaci sannan zaki ga alamomin sa.

Wata kuma tana samu infection ne lokacin da take matsi na gyaran jiki.

SHAWARA ITACE:

1 Ko kafin ki aure da kudin da zaki kashe na matsi kina budurwa, ki sha magani sanyi yafi miki wannan matsi.

2 Iyaye Ku bada muhimmanci maganin sanyi fiye da gyaran jiki.

3 Kafin saduwa kuyi hakuri ke da ango Ku sha maganin sanyi zai fi.

4 Idan kina budurwa Baki da bukatar matsi.

5 Ango ka sha maganin infection fiye da maganin karfi maza.

HANYOYIN MAGANIN INFECTION:
Dr- Amana 001
0704 070 0701

HADIN NA MAZA ZALLAH:
WhatsApp:
☏ +2347040700701
☏ 08081117050

Kuyi following din page 📃 dinmu domun samun shawar wari gameda Rayuwar aure da igantantun magununar musulunci ga link 🖇️ Nan Amana Islamic Medicine Store

👇👇👇👇👇👇👇 https://www.facebook.com/profile.php?id=61577090410398

Zaku iya tuntubar mu domin magani ko karin bayani ✆ WhatsApp +2347040700701 or +2348081117050 👉 Muna Jahar Nasarawa Close To Abuja City Nigeria!

Copyright BY: Amana Islamic Medicine

📌 FACEBOOK GROUP: Amana Islamic Med.
📌 EMAIL: [email protected]
📌 FACEBOOK PAGE LIKE: Amana Islamic
📌 WhatsApp: ☏ +2347040700701

📞 07040700701 / 08081117050

01/08/2025

Gatan 'Ya Mace!
Waɗannan su ne mafi ƙololuwar gatan 'ya mace. Idan baki samu kanki ƙarƙashin ɗayan waɗannan ba akwai babban ƙalubale a gabanki.

*Mahafi/yayye ko ƙannen mahaifi
*Miji
*Ɗa
*Yayye ko Ƙanne Maza

Ƙin zama ƙarƙashin waɗannan haɗari ne ga rayuwar 'ya mace!

01/08/2025

TAMBAYA DAGA MEMBER ?

Assalamualaikum Alaikum Doctor ? Dan Allah A boye Sunana Dan Allah me yak**ata nayi ya ragemin Girman BREAST Dina Sunayimin Nauyi Wani Lokacinma Har Ciwon Kirji Nakeyi Numfashi Sama Sama?

AMSA DAGA DOCTOR 🏥 💊

Wslm A Gaskiya 🌺 Matsalar: Breast masu nauyi suna haifar da...

Ciwon kirji da kafaɗa (chest and shoulder pain)

Wahalar numfashi

Rashin jin daɗi lokacin barci ko motsa jiki

Karancin kuzari saboda nauyi a gaba

✅ Abubuwan da Zaki Iya Yi Don Rage Girman Nonuwa (a Hanya Lafiya):

🏋️‍♀️ 1. Aiki da Jiki (Exercise)

Kamar:

Cardio: k**ar walking, jogging, skipping rope, swimming — suna kona kitsen jiki gaba ɗaya ciki har da na nono.

Chest-focused workouts:

Push-ups

Wall press

Arm circles

Chest flies (idan kina da dumbbells)

🕑 Yin wadannan a kalla minti 20–30 a rana sau 4–5 a sati na iya fara rage girman nono a cikin makonni.

🥗 2. Gyaran Abinci (Diet)

Rage abincin da ke kara kiba da hormones:

Guji: abincin soyayye, nama mai mai, kayan zaki da gaske.

Rage: dairy (madara, cuku), carbs (bread, shinkafa), soft drinks.

Ƙara: kayan lambu, lemun tsami (lemon), cucumber, kabeji, ruwa mai yawa.

🥤 Ruwa mai yawa yana taimaka wajan narkar da kitse da hormones masu kara girman nono.

🌿 3. Natural Remedies (Magungunan Gida)

🌱 Fenugreek seeds (hulba):

A jika a ruwa dare daya, a sha da safe — yana rage girman nono da gyara fata.

🌱 Ginger tea:

Yana kara metabolism kuma yana kona kitse a jiki gaba ɗaya.

🧴 Man zaitun + Lemon oil massage:

Yin tausa na minti 10–15 a rana yana taimakawa da rage nauyi da siffar nono (ba dare ba, kafin wanka).

👙 4. Bra da Ya Dace

Yi amfani da supportive bra mai madaidaicin size.

Sports bra — idan kina motsa jiki.

❗️Bra da bai dace ba yana ƙara matsin kirji da baya, har zai iya hana numfashi.

🚨 Yaushe Zaki Duba Likita?

Idan:

Ciwon kirji yana ƙaruwa sosai.

Nonon suna ciwo ko suna canza siffa/ƙamshi.

Ciwon ya tare da kumburi ko zubar ruwa daga nono.

Wannan yana iya nuni da mastitis ko wasu ciwukan nono da ke bukatar kulawa ta musamman.

Kuyi following din page 📃 dinmu domun samun shawar wari gameda Rayuwar aure da igantantun magununar musulunci ga link 🖇️ Nan Amana Islamic Medicine Store

👇👇👇👇👇👇👇 https://www.facebook.com/profile.php?id=61577090410398

Zaku iya tuntubar mu domin magani ko karin bayani ✆ WhatsApp +2347040700701 or +2348081117050 👉 Muna Jahar Nasarawa Close To Abuja City Nigeria!

Copyright BY: Amana Islamic Medicine

📌 FACEBOOK GROUP: Amana Islamic Med.
📌 EMAIL: [email protected]
📌 FACEBOOK PAGE LIKE: Amana Islamic
📌 WhatsApp: ☏ +2347040700701

📞 07040700701 / 08081117050

Address

Nasarawa State Close To Abuja City
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amana Islamic Medicine Store posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Amana Islamic Medicine Store:

Share