15/08/2026
GYARA Kayan Ki,,,,,,,
Yau Kwana 3 Wani Bawan Allah
Yake Kawomin Damuwa Akan Matar Sa Wanda Ta Ha'ince Shi Ta Ha'inci Kanta
Akan Gyaran Jiki Kuɗi Ne Bata Dashi Ko Kuma Rashin Sanin Zamani Yazo Da Gyara Ne Allahu Aalam
Wlh Yadda Yake Gayamin Kawai Zaije Ya Sake Ta Nace Aa Baza,ai Hk Ba Ga Shawarwari Ga Mafita
Irin Matan Nan Ne Wanda Suke Wa Jikin Su Qarin Kaya Ma,ana Ciko Banda Rashin Sanin Zamani Ma
Yanzu Ga Magunguna Na Hausa Dana Islamic
Me Zaikai Mace Wani Ciko A Zatona An Daɗe Da Ɗena Wannan Sabgar Cikon
Illar Zalintar Wanda Zaki Aura Tafi Komai Muni Kuma Cikon Nan Ya Raba Aure Da Dama Yakamata Idan Halittar Ki Bata Kai Yadda Kikeso Ba Kizo Mu Gyara Ki Tsaf Da Magunguna Marasa Cutarwa
Amma Ciko Haramun Ne A Addinan Ce Ma Domin Wani Bawai Fuskar Ki Ko Kyawun Halin Ki Kaɗai Ke Burgeshi Ba
Hk Mafi Yawan Mazan Zamanin Nan Kuɗaje Ne
Kuzo Ku Same Mu A Office, kowacce irin jinya kuke fama da ita,ko ku kira lambar wayar mu.
YAMMA DA MAHAUTA BAKIN KASUWAR JAMA'ARE JIHAR BAUCHI.
07034925828.
HAJIYA Kiga Yadda Muke Maida Yar 45 Yrs Ta Dawo 25Yrs.