Mikiya hausa

Call Directions

Mikiya hausa Manufarmu ita ce fadakarwa, ilmantarwa, da ƙarfafa al'umma ta

MIKIYA HAUSA amintacciyar kafar yada labarai ce ta Hausa wadda ke kawo labaran siyasa, ilimin lafiya, al'amuran jama'a, sabbin bayanan kasuwanci, labaran al'umma, da sauran bayanai masu amfani.

Babban koton Najeriya ta umarci jam'iyar PDP jahar gombe da tasake yin zaben fidda gwaniNa takarar gwamnaWatoProfessor i...
24/09/2026

Babban koton Najeriya ta umarci jam'iyar PDP jahar gombe da tasake yin zaben fidda gwani
Na takarar gwamna
Wato
Professor isah ali pantami

24/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Buzu Umar Tasiu, Bello Ishaka, Abdullahi Dauda Dgm, Musa Bashir, Sadiq Musa Sarkin Fulani, Abubakar Idris Hunkuyi, Bala Jarma, Nuradden Abubakar Tela, Umar M Inuwa Dabai, M Likoro M Likoro, Ismaila Alhassan, Muazu Arabo, Ibrahim Lawal, Bello Saleh, Mohammed Ahmed Sheshi, Hafsat Ahmed, Maman Ismail, Ahmed Abubakar, Abdullahi Isah Aliero, Farincikin Amare Furniture, Abdulmajid M Kabir, Waqeeah Saminu, Dineey Zakeey Kurah, Uban Abba, Abubakar Sadiq Shuaibu, Mustapha Wani Abu, Mustapha S Bello, Ukasha Bala Yalo, Ibrahim Gera Ahmed, Haruna Muhd Kwami, Adoussi Siddi, Usman Ayuba Yaunake, Nafiu Muhammad, Sani Abba, Idris Iliyasu, Ibrahm Abdullah, Magaji Sintalin Mubi, Mohammed Danna, Abdul Rashid Adamu Duguryel, Ibrahim Mubarak, Misbahu Ibrahim Alkammu, Hon Hashim Ibrahim Jauri, Paul Adamu, Aliyyu Yunusa Suleman, Nafi U Muhammat Ridawa, Aliyu Ishaq Abu Musaddiq, Joseph Koribeller, Usama Jika Kangiwa, Umar Shehu Muhammad Kanawa, Yusuf Hussaini

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Sunusi Ibrahim, Abba Adamu, Bello Saleh,...
21/09/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Sunusi Ibrahim, Abba Adamu, Bello Saleh, Alhassan Shehu Musa, Umar Abu, Kabiru Kb, Adamu Ibrahim, Ibrahim Lawal, Salisu Jibrin, Idris Iliyasu, Salisu Tijjani, Isa Gwaneri, Abdullahi Ibrahim, Misbahu Ibrahim Alkammu, Ibrahim Abdullahi, Bello Mundadu

yadda wasu dalibai dake karatu a jami'ar bauchi mallankan jaha wato sa'adu zungur bauchi state University ke murnan gama...
19/09/2026

yadda wasu dalibai dake karatu a jami'ar bauchi mallankan jaha wato sa'adu zungur bauchi state University ke murnan gama degree

Shin zancen
Bashir damagun
Kamal
Haka zancen yake na cewa
SU BA MUTANEN BANZA BANE DEGREE HOLDERS 😀😀😀

KO KUNA   TARE DA RA'AYIN? ABUBAKAR SANI MAI WAKAR HAUSA Tinubu bai yi wa kowa laifi ba, wajibi ya maimaita wa'adinsa, T...
19/09/2026

KO KUNA TARE DA RA'AYIN?

ABUBAKAR SANI MAI WAKAR HAUSA

Tinubu bai yi wa kowa laifi ba, wajibi ya maimaita wa'adinsa, Tinubu Must Stay Abubakar Sani, mawakin fina-finai

Duniyar Kannywood
Mikiya hausa
BBC Hausa

Ko Kuna Fatan Ganin An Rantsar Da Atiku Abubakar A Matsayin Shugaban Ƙasar Nijeriya A 2027?
18/09/2026

Ko Kuna Fatan Ganin An Rantsar Da Atiku Abubakar A Matsayin Shugaban Ƙasar Nijeriya A 2027?

Bari Mu Ga Wanne Ne Sikelinsa Zai Fi samun  Rinjaye A Cikinsu?
17/09/2026

Bari Mu Ga Wanne Ne Sikelinsa Zai Fi samun Rinjaye A Cikinsu?

PDP a Kano ta tabbatar da Muhammad Abacha a matsayin ɗan takararta na gwamna
16/09/2026

PDP a Kano ta tabbatar da Muhammad Abacha a matsayin ɗan takararta na gwamna

YANZU YANZU ALLAH YAWI WA:Zainab Abdullahi wadda aka fi sani da Zee Diamond ta rasu ne a jihar Kaduna bayan fama da rash...
07/09/2026

YANZU YANZU ALLAH YAWI WA:

Zainab Abdullahi wadda aka fi sani da Zee Diamond ta rasu ne a jihar Kaduna bayan fama da rashin lafiya.

Jarumar ta yi fice ne a shirin dogon zango na Labarina inda ta fito a matsayin Talatuwa.

Hukumar Lafiya ta Duniya:(WHO) ta samar da sababbin ƙa’idoji domin taimaka wa masana kimiyya da kamfanonin magunguna waj...
05/09/2026

Hukumar Lafiya ta Duniya:

(WHO) ta samar da sababbin ƙa’idoji domin taimaka wa masana kimiyya da kamfanonin magunguna wajen ƙera sabbin magungunan cizon maciji.
Kimanin mutane miliyan 5.4 macizai ke cizawa a duniya kowace shekara.
Cizon maciji yana haddasa mutuwar kusan 83,000–138,000 a kowace shekara.

Ana buƙatar magungunan kashe dafin maciji (antivenom) masu inganci, aminci, da saurin aiki.
Sabbin magungunan na iya taimakawa wajen rage mace-mace da nakasar da cizon maciji ke haddasawa.

WHO ta tsara waɗannan ƙa’idoji domin tabbatar da cewa sabbin magungunan da ake bincike a kansu sun dace da bukatun mutanen da ke cikin haɗarin cizon maciji.

A baya, WHO ta samar da makamantan ƙa’idoji a 2023 da 2024 domin inganta magungunan kashe dafin maciji na gargajiya, musamman a Afirka kudu da Sahara da Kudancin Asiya.

Mikiya hausa

Address

Gombe
Bara

Telephone

+2349138683805

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mikiya hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share