Danbade Islamic and traditional medicine clinic

Danbade Islamic and traditional medicine clinic We treat all kind of ailment all type of sickness with traditional and prophetic medicine

Alamun kana da hawan jinin ko matsalar zuciya1 ciwon Kai2 jiri3 nawin kirjin4 Jin ciwo agefen kirjin ta hagu5 yawan gaji...
26/05/2026

Alamun kana da hawan jinin ko matsalar zuciya

1 ciwon Kai
2 jiri
3 nawin kirjin
4 Jin ciwo agefen kirjin ta hagu
5 yawan gajiya da kayi abu kadan
Yawan haki da kayi abu kadan
6 yawan kasala
7 sarkewar numpashi
Dan neman qarin bayani ko magani

Atuntubi
Dr JB Haruna Dan bade
0803078612 07066584885

Ko ADDRESS NO53 ASHEHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA

THE NERVOUS SYSTEM, KO MAJIBINTAR AIKA SAKOTakunshi kwakwalwa da lakar baya, da sauran jijiyoyi masu aika SAKO daga duka...
17/05/2026

THE NERVOUS SYSTEM, KO MAJIBINTAR AIKA SAKO
Takunshi kwakwalwa da lakar baya, da sauran jijiyoyi masu aika SAKO daga dukan jiki, kwakwalwa da lakar baya su ake kira (central nervous system) ragowr jijiyoyin sakon kuwa sune ake kira (peripheral nervous system) MAJIBINTAR aika sako itace take bawa dukkan jiki umarni, dakuma Adana dukkan bayanai da ta samu daga gabobin fadaka, (sense organs) sako Kan taso daga kwakwalwa zuwa lakar baya don Bada umarnin motsa dukkan wata gaba da ake bukatar motsawa. Kamar daukar Abu, ko tafiya magana da sauransu.
Alamomin matsalar MAJIBINTAR aika sako sun hada da rashin daidaiton magana, rashin kwarin jiki wan Nan ya hada har da al'aura, shanyewar wani bangaren jiki kamar external paralysis, ko internal paralysis, facial paralysis, general paralysis, stroke. Kasa ganewa ko haddace Abu rikewar jijiyar bangaren jiki Jin ciwo adukkan jiki.
Atakaice Dan gane inda matsalar take a tuntubi kuararru akan kiwon lafiya
Zasu iya turaku kuyi irinsu GT scan ko magnetic resonance imagining Dan tabbatar da ciwon MAJIBINTAR wane irin ne
DAN NEMAN KARIN BAYANI KO MAGANI KUNA IYA TUNTUBAR DR JB HARUNA DAN BADE TA 08030786122, 07066584884
KO ADDRESS NO53 ASHEHU STREET MANDO KADUNA

Ina masu fama da matsakolin irin na JINNU ko sihiriMaloli irin na sanyin mara, kankancewar gaba, saurin inzali, rashin s...
27/04/2026

Ina masu fama da matsakolin irin na JINNU ko sihiri
Maloli irin na sanyin mara, kankancewar gaba, saurin inzali, rashin sha'awa, rashin HAIFUWA da ssuransu.

Masu fama da ciwon hanta ko qoda ko MATSALAR madciya

Masu fama da appendix ko breast cancer ko masu nema na gyaran mama wato breast up ko breast enlargement hips up.

Masu fama da MATSALAR fibroids
Da sauran matsalolinda bamu ambata ba

MUNA da magunguna na yankan shakku da ixinin Allah

Kuna iya tuntubarmu ta 08030786122, 07066584885

KO ADDRESS NO53 ASHEHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA

ZUCIYA DA YADDA TAKE AIKI DAGA DAN BADE ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH MANDO KADUNAassalamu alaikum warahmatullah,...
24/04/2026

ZUCIYA DA YADDA TAKE AIKI DAGA DAN BADE ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH MANDO KADUNA
assalamu alaikum warahmatullah, insha Allah yau zamuyi takaitaccen bayani akan zuciya da yadda zuciya take gudanar da aiyukanta.

zuciya wata gabace mihimmya ajikin Dan Adam, Wanda annabi Muhammad SAW yace idan tayi kyu gangan jiki yayikyu, idan Kuma tabaci to dukkan gangan jiki yabaci.

zuciya ita Allah ya daurawa nawin isarda duk Wani Abunda gangan jikin Dan Adam yake bukatuwa a gareshi,
dukkan Wani abun halitta baya rayuwa sai da abinci da ruwa da Kuma iska wato NUMPASHI. dukkan wayannan Abu buwan basu zama masu ampani, ko isa inda ake bukatarsu sai da taimakon zuciya. saboda dazara hanta ta samar da jini zuciya take turawa domin isar dashi inda ake bukatarshi.

Allah SWA ya halicci zuciya da wasu dakunan benaye guda hudu, biyu Asama Wanda ake kiransu da (rigt atrium and left atrium) da TURANCI larabawa suna kiransu (اذيني اليسار اذيني اليمان) sai Kuma benaye guda biyu nakasa turawa suna kiransu (left and right ventricle) larabawa suna kiransu da (البطين اليمان والبطين اليسار)
idan hanta yasamar da jini, Yana fara turashi ne yashiga benen zuciya na sama na bangaren hagu. wato left atrium Wanda larabawa suke kira da (اذيني اليسا ر) daganan sai yasauko dakin benen zuciya nakasa ta bangaren hagu, wacce turawa s**a kira da (left ventricle) larabawa suna kiranta da (البطين اليسا ر) daganan sai yakutsa tacikin wata igiyar jini Wanda turawa suke kira da suna (pulmonary artery) Wanda larabawa suke kira da(الشر يا ن الر ءوي) shi zai mikawa huhu JININ domin ya cire mata iska marar amapani, yaku samata iska Mai ampani wato oxygen, bayan sinadarin jini ya gama haduwa da iska Mai ampani wato oxygen, sai Yakama sakkowa zuwa farfajiyar benen sama tadama, wato (right atrium). bayan yacika, sai ya sakko benen kasa na dama wato (right ventricle)

daganan Kuma zasu kutsa ta cikin wata jijiya da ake kira Aorta da TURANCI, larabawa suna kiranta da(الشر يا ن تورطي) sai wata halitta da Allah ya halitta dan kirgawa dakuma turawa ko wace gaba gwargwadon abunda take bukata. (cardiogram) wato (مخطط لحر كة القلب ) ita zata kirga dakuma mikawa kowane cell da yake jikin Dan Adam gwargwadon abunda yake bukata.

Kuma hakan yakan faru sau (60) zuwa (80) acikin dukkan minti daya(1)

danhaka idan takamu da Wani ciwo, to dukkan gangan jikin yasamu matsala

atakaicen takaitawa wannan itace zuciya da Kuma yadda take gudanan da aiyukanta.

idan Allah yabamu dama, zamuyi bayanin abubuwan da suke kawawa zuciya matsala har ta kamu da ciwon, dakuma yadda za'ayi maganin ciwon.

DR JB HARUNA DAN BADE ,(Dr Dan bade) kira ko Whatsapp
08030786122, 07066584885
ADDRESS NO53 ASHEHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA

ALAMOMIN MATSALAR ZUCIYA KAR KAYI WASA DASU 1 Nawin kirji2 ciwon zuciya ta gefen hagu 3 yawan haki4 yawan gajiya, da kay...
31/01/2026

ALAMOMIN MATSALAR ZUCIYA KAR KAYI WASA DASU
1 Nawin kirji
2 ciwon zuciya ta gefen hagu
3 yawan haki
4 yawan gajiya, da kayi abu kadan Sai gajiya Sai haki
5 jiri
6 matsalar numpashi
7 kumburi
DAN NEMAN MAGANIN CIWON KO KARIN BAYANI
A TUNTUBI DR JB HARUNA DAN BADE
08030786122 07066584885
KO AZO OFFICE ADDRESS NO53 ASHEHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA

26/01/2026

Address

NO, 53 ASHESHU Street LAYIN KANSILA MANDO KADUNA
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 20:20
Tuesday 09:00 - 20:20
Wednesday 09:00 - 20:20
Thursday 09:00 - 20:20
Friday 09:00 - 20:20
Saturday 09:00 - 20:20
Sunday 09:00 - 20:20

Telephone

+2348030786122

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danbade Islamic and traditional medicine clinic posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Danbade Islamic and traditional medicine clinic:

Share