Traditional herbal medicine

Traditional herbal medicine Traditional herbal 🌿 medicine
call: 09060924963
08164336462
WhatsApp: +2349060924963
address no 6 new bidda road OPP masallacin yarobawa tudun nupawa Kaduna

10/06/2026
Traditional herbal medicineℹ MAGANIN CIWON HAKORI DA WARIN BAKI FISABILILLAHI Zamu kawo wadannan gwalagwalan fa'idodin n...
09/06/2026

Traditional herbal medicine
ℹ MAGANIN CIWON HAKORI DA WARIN BAKI FISABILILLAHI

Zamu kawo wadannan gwalagwalan fa'idodin ne sakamakon tambayoyin da muke samu daga 'yan uwa masu yawa akan haka.

Wanda yake fama da ciwon hakori mai kogo ko marar kogo, ko kumburin dadashi, ga wasu Fa'idodi ajarraba
1. Asamu Garin Hulba akwaba-shi da Ma'u Khal (VINEGER). Sannan arika likawa ajikin hakorin ta cikin bakin. Ko kuma asanya acikin kogon hakorin.
Insha Allahu za'a dace.

2. Asamu 'ya'yan albasa arika turara bakin dashi. Insha Allahu za'a warke.

3. Asamu ruwan zafi rabin kofi azuba zuma cokali 5, Ma'u Khal cokali 3. Ayita kurkure bakin ana furzarwa har ruwan ya kare.
Amaimaita har kwana 7.
Insha Allahu za'ayi farin ciki. Domin kuwa koda bakin yana wari zai daina Insha Allah.

ALLAH YA BAMU LAFIYA......

04/06/2026

TRADITIONAL HERBAL MEDICINE (MAI GODIYA)KODA KAI BAZAI MAKA AMFANI BA KA DAURE KAYI SHARE DOMIN YAN UWA SU AMFANAMAGANIN...
04/06/2026

TRADITIONAL HERBAL MEDICINE (MAI GODIYA)
KODA KAI BAZAI MAKA AMFANI BA KA DAURE KAYI SHARE DOMIN YAN UWA SU AMFANA

MAGANIN ISTIMNA'I NE MAI KARFI

Wato indai kasan ka taba aikata istimna'i kuma kana fama da matsalolin gaba kamar raunin gaba da rashin karfin gaba ko rashin kuzari to ka daure kayi wannan hadin da muka kawo.

Abubuwan da za'a nema :

1. Furen tumfafiya cokali 2 gari
2. Kusdin hindi ko sanya cokali 2
3. Kaninfari cokali 1
4. Namijin goro 2

Wannan hadi daya ne muka fada a sama, kullum za'a sha wannan hadin kuma a maimaita washe gari har kwana 14.

Ana shan wannan hadin a cikin ruwan dumi da madara, wato ruwa zafi a gauraya da madara sai a zuba wannan hadin a ciki a barshi ya jiqu sosai sannan asha. Kullum za'a sha tsawon kwana 14.

Idan babu madara ana sha a shayi haka

Gamasu Buqatar Hadaddan Maganin Zaku iya magana ta inbox 📥 ko Kira call 🤙ko WhatsApp

Address

Tudun Nupawa New Bidda Road Kaduna
Kaduna

Telephone

+2349060924963

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Traditional herbal medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Traditional herbal medicine:

Share