Dr umar herbal & holistic medicine

Dr umar herbal & holistic medicine DR.UMAR HERBAL AND HOLISTIC MEDICINE
WANNA SHAFIN MAI AL-BARKA MUN KIRKIRESHE NE DON WAYAR DA KAN AL-UMMA KASAN MAGANI DA KANKA

07/12/2025
06/09/2025

TRADITIONAL HERBAL 🌿 MEDICINE KUCIGABA DA BIBIYAN WANNA SHAFIN MU MAI AL-BARKA DON SAMUN KARIN BAYYANI
ILLAR YIN FAMILY PLANNING GA MACE ME KANANUN SHEKARU:


Wannan babban hatsarine kaga macce me shekarun da Basu wuce 23 zuwa 24 ba Kuma Bata wuce haihuwa 1 zuwa 2 ba Harma da masu sabon Aure Zakaga hardasu sunada Sha'awar yin family planning ta hanyar Shan kwayoyi kokuma yin alura ko saka roba.

Kuma dayawa anayin aikin ne Ba tare da anbi ka'idojin yin family planning ba Wannan babban hatsarine yana illanta mahaifar macce mussaman ga wadda Bata taba yin haihuwa ko 1 ba illace da takan hana haihuwa kwata kwata da maida macce infertility.

Acikin rukunnan planning akwai su k**ar haka:

1.depo provera _ wannan alurace da mata su kanyi domin samun tsaikon haihuwa na wata (3) Wanda kafin yinta a tabbatar da macce tanada haihuwa kusan (3 ko 4) zuwa sama ga haka Saboda alurace me matukar hatsari da lalata mahaifa da canzawar Al'ada ga ya macce wanna alurar ba'ayima macce me haihuwa 1 ko 2 zuwa 3 sedai wadda ta haihuwa k**ar 4 zuwa sama.

2.noristerat_ wannan alurace da akeyima macce tazarar haihuwa na wata 2 wadda ita anayima masu kananan haihuwa k**a daga haihuwa 1 ko 2 wanan acikin alura tanada saukin Sha'ani
bisaga (depo provera) ta wata 3.

3.pills _ Shan kwayoyin planning Shima yanada kalar tasa illa na sanya macce zubar jini koba a lokacin (period) ba sannan Shima Yana Hana haihuwa kwata kwata ga wasu matan.

4.Implanol robar hannu_ wanan itace a kesak**a Mata a hannu ta shekaru k**ar 4 zuwa 5 wanan itama illarta mussaman ga wadda Bata taba yin
haihuwa ba takan hana haihuwa da Kuma sanya macce tayi kiba kokuma tayi rama tana kuma sanya zubar jini Idan zubar jini yayi yawa to anemi likita.

5. I.U.D wannan planning ne da a ke sak**a macce a mahaifa cikin farjinta Shima Yana shekaru aciki Wanda duk yafisu hatsari domin wani lokaci idan akazo cireshi inba adaceba yakan katse aciki sannan Yana sanya jin zafi lokacin saduwar aure sannan yana sanya macce bleeding sannan Yana karkatarma maigida azzakari lokacin saduwa saboda akwai masu doguwar (p***s).

*ILLAR DA FAMILY PLANNING KE HAIFARWA*

1.sanya zubar jini a farji.
2.sanya ramewa.
3.sanya jiki yayi kiba.
4.infertility Hana haihuwa.
5.rikicewar jinin Al Ada.
6.zafin lokacin saduwa idan akasaka I.U.D.
7.jin wani Abu na yawo acikin cikinki
k**ar kinada juna biyu
8.rashin ganin Al Ada kwata kwata har
zuwa shekaru
9.wasa da Al Ada tazo ta dauke anjima
tadawo

*PLANNING MAZA*

mazama zasu iya yin planning nasu Wanda base Mata sunyi planning ba.

1.saka robar (condom)

2.coitus interreptus (withdrawal)
idan kana saduwa
da matarka da kaji zakayi inzali seka cire
ka zubarda s***m din a waje

wannan shine yin planning ga macce
wadda Bata taba haihuwa ba

Yin family planning wani lokacin Babbar illace ga lafiyar macce musamman idan ba'abi ka'idojinsa ba.

Domin yana Hana haihuwa kwata kwata ko kuma lokacin da aka bukaci haihuwar sai ta dade batazo ba.

Iyayenmu Mata se Akula.

04/09/2025
03/09/2025

TRADITIONAL HERBAL 🌿 MEDICINE

WAI KUWA KUNSAN WADAN'SU MANYAN ANFANIN KANUNFARI KUWA AJIKIN DAN ADAM.
TO KUBIYONI YANZU ZAN LISSAFOSU,

Kanunfari na daya daga cikin abubuwan da muke amfani da su a matsayin sinadaren kamshi a cikin abinci ko abun sha. - 𝐈𝐊𝐎𝐍 𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇.

Ko kun san cewa alfanun sa ya wuce gaban haka? - TO kusani kanunfari na dauke da dumbin sinadaran kara lafiya da magance cututtuka da dama.

𝐘𝐀𝐍𝐀 𝐌𝐀𝐆𝐀𝐍𝐂𝐄 𝐂𝐈𝐖𝐎𝐍 𝐒𝐈𝐊𝐀𝐑𝐈
A wani bincike da aka gudanar a shekarar 2006, an gano cewa kanunfari na taimakawa wajen rage yawan sikarin da ke cikin jini, a don haka yana matukar taimakawa masu ciwon sikari.

𝐘𝐀𝐃𝐃𝐀 𝐙𝐀𝐊𝐀 𝐒𝐀𝐑𝐑𝐀𝐅𝐀 𝐒𝐇𝐈.
Yadda ake amfani da shi Za a iya zuba kimanin gram 10 na dakakken kanunfari a cikin ruwan dumi a sha shi da safe kafin a ci komai, ko kuma a barbada shi a cikin abinci.

𝐘𝐀𝐍𝐀 𝐌𝐀𝐆𝐀𝐍𝐂𝐄 𝐌𝐀𝐓𝐒𝐀𝐋𝐀𝐑 𝐁𝐀𝐊𝐈.
Kanunfari da man shi na da tasiri akan kowane irin cuta ta baki, k**a daga ciwukan hakori zuwa warin baki ko kumburin dasashi da sauran su. Dalili kuwa shi ne ya na dauke da sinadaran da ke kashe kwayoyin cuta da kuma rage radadin ciwo.

𝐘𝐀𝐃𝐃𝐀 𝐀𝐊𝐄 𝐀𝐍𝐅𝐀𝐍𝐈 𝐃𝐀𝐒𝐇𝐈.
Ga mai ciwon hakuri, za a iya shafa man kanunfari ko kuma a tauna kanunfarin kan shi domin samun sauki cikin gaggawa. Idan kuma mutum ya na fama da warin baki ne, to zai tafasa kanunfarin a cikin ruwa, idan ya huce, za a na amfani da shi wajen kurkure baki bayan cin kowane abinci.

𝐘𝐀𝐍𝐀 𝐌𝐀𝐆𝐀𝐍𝐂𝐄 𝐌𝐀𝐓𝐒𝐀𝐋𝐀𝐑 𝐆𝐀𝐁𝐎𝐁𝐈.
Kanunfari na dauke da sinadaran da ke rage radadi da kuma kumburi, wannan ya sa ya ke da matukar tasiri ga masu ciwon gabobi.

𝐘𝐀𝐃𝐃𝐀 𝐀𝐊𝐄 𝐀𝐍𝐅𝐀𝐍𝐈 𝐃𝐀𝐒𝐇𝐈
Za a nade garin kanunfarin a cikin tsumma mai tsafta a dan dumama shi a wuta, sannan a dora shi a gurin da yake ciwon, ko kuma ana zuba man kanunfarin kadan a cikin ruwan wanka.

𝐘𝐀𝐍𝐀 𝐌𝐀𝐆𝐀𝐍𝐂𝐄 𝐌𝐀𝐓𝐒𝐀𝐋𝐀𝐑 𝐌𝐀𝐊𝐎𝐆𝐖𝐀𝐑𝐎.
Kasancewar shi dauke da sinadaren da ke kashe kwayoyin cuta da rage radadi, kanunfari na da matukar tasiri akan ciwon makogwaro.

𝐘𝐀𝐃𝐃𝐀 𝐀𝐊𝐄 𝐀𝐍𝐅𝐀𝐍𝐈 𝐃𝐀𝐒𝐇𝐈.
Za zuba kanunfari guda gudan shi a zuma, a barshi na k**ar tsahon awanni 8. Bayan haka sai a sha zumar da kadan da kadan ta yadda zumar za ta na rufe cikin makogwaron da ke ciwo.

𝐘𝐀𝐍𝐀 𝐌𝐀𝐆𝐀𝐍𝐈𝐍 𝐌𝐀𝐓𝐒𝐀𝐋𝐀𝐑 𝐅𝐀𝐓𝐀.
Kanunfari na tasiri akan matsalolin fata k**ar su kuraje, dabbare dabbare, kumburi da sauransu.

𝐘𝐀𝐃𝐃𝐀 𝐀𝐊𝐄 𝐀𝐍𝐅𝐀𝐍𝐈 𝐃𝐀𝐒𝐇𝐈. Za a iya hada garin kanunfari da Zuma da lemon tsami ana shafawa a gurin da yake da matsalar.

𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐮𝐛𝐚𝐧𝐠𝐢𝐣𝐢 𝐲𝐚𝐛𝐚𝐝𝐚 𝐧𝐚𝐬𝐚, 𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐚𝐲𝐢𝐬𝐡𝐢 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐬𝐚.

Address

Tudun Nupawa Kaduna
Kaduna
700001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr umar herbal & holistic medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dr umar herbal & holistic medicine:

Share