Alkairat Herbal Medicine Concepts

Alkairat Herbal  Medicine Concepts WhatsApp number 07057409910

Hmmm dare daya wanka goma gigita oga kenan har fitsarรญn dadi sai kinyi ๐Ÿคญhmm baa magana fa kudai kawai kuje kuyi Likes ka...
03/09/2026

Hmmm dare daya wanka goma gigita oga kenan har fitsarรญn dadi sai kinyi ๐Ÿคญhmm baa magana fa kudai kawai kuje kuyi Likes kawai๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Shi wannan zoma ake samu mai kyau da kuma garin zogale da ridi zaa hada a kwaba kisha babban chokali 2 bayan kinci abinci.

Yar uwa banda wacce oga baya gari karki sha idan kinsan baki da aure.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

๐Ÿ’ฌ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta โ€œYESโ€ a comment section ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ”ฅ follow Al Kairat Hmc
๐Ÿ“ฒ Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Idan kuna fama da matsalolin mara da mahร ifa da kuma sanyi infection kowanne iri kuna son maganin da zai kawar da wadan ...
02/09/2026

Idan kuna fama da matsalolin mara da mahร ifa da kuma sanyi infection kowanne iri kuna son maganin da zai kawar da wadan nan matsalolin a cikin sauki kuyi wannan hadin yan uwa yar masu matsalar rashin haihuwa maza da mata. Likes kawai ๐Ÿ‘‡

Zaa samu

Ganyen Gwaiba
Tafarnuwa
Albasa

Zaa yayyanka a hada a tafasa a tace ana shan kofi daya sau 2 a rana zuwa kwana 20 Insha Allah ana dacewa

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

๐Ÿ’ฌ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta โ€œYESโ€ a comment section ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ”ฅ follow Al Kairat Hmc
๐Ÿ“ฒ Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Masu fama da kaikayรญn jiki bayan sunyi wanka ko kaikayรญn jiki Lokacin da sukai gumi ko haka kawai jikin ka yana kuraje y...
02/09/2026

Masu fama da kaikayรญn jiki bayan sunyi wanka ko kaikayรญn jiki Lokacin da sukai gumi ko haka kawai jikin ka yana kuraje yana kaikai a jarraba wannan hadin Insha Allah. Likes kawai ๐Ÿ‘‡

Zaa samu

Man zaitun chokali 2
Man darbejiya chokali 3

Zaa hade su waje daya ana shafawa bayan anyi wanka kafin jiki ya bushe kullum haka ake Insha Allah zuwa Kwana 3 zaa samu biyan bukata.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

๐Ÿ’ฌ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta โ€œYESโ€ a comment section ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ”ฅ follow Al Kairat Hmc
๐Ÿ“ฒ Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Idan muna kusa ku fito ku danna min likes kawai na baku wannan sirrin na tayar da Nonรณ duk lalacewar su da wannan abubuw...
02/09/2026

Idan muna kusa ku fito ku danna min likes kawai na baku wannan sirrin na tayar da Nonรณ duk lalacewar su da wannan abubuwan guda 2 kawai.

Kar a manta da Likes.

Zaki samu kwallon tumfafiya ki shanye ya bushe sai a dake shi garin zaa deba a ta kade sosai.

A samu man kadanya mai kyau a hada a kwaba sosai kina shafawa a kirjin ki kullum tausa ake amma bayan an shafa safe dare kullum Insha Allah har ki samu yadda k**e so.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

๐Ÿ’ฌ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta โ€œYESโ€ a comment section ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ”ฅ follow Alkairat Herbal Medicine Concepts
๐Ÿ“ฒ Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Duk masu fama da ciwon Hakori su nemi wannan ganyen Insha Allah ya ishe ku. Zaa samu Ganyen Gwaiba danye zaa daddaka kad...
01/09/2026

Duk masu fama da ciwon Hakori su nemi wannan ganyen Insha Allah ya ishe ku.

Zaa samu

Ganyen Gwaiba danye zaa daddaka kadan sai a saka a wajen da yake da rabi ko yake da cikowa.

Ko kuma a tauna ganyen a baki daidai wajen da yake da matsala sai zuba ruwa a kuskure baki.

Ko a tafasa ganyen bayan ruwan ya huce a rika kuskure baki dashi insha'Allah ana dacewa.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

๐Ÿ’ฌ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta โ€œYESโ€ a comment section ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ”ฅ follow Al Kairat Hmc
๐Ÿ“ฒ Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Kunga wadan nan abubuwan duk tsananin sanyi infection na mara idan aka hada ana sha yana wanke mara yana fitar da infect...
01/09/2026

Kunga wadan nan abubuwan duk tsananin sanyi infection na mara idan aka hada ana sha yana wanke mara yana fitar da infection sosai don haka banda mai ciki.

Zaa samu

Saiwar zogale a wanke a yayyanka
Zaa samu tafarnuwa nono daya a bare ta
Jar kanwa.

Zaa hade a tafasa sosai a tace ana iya zuba zuma ko sukari ana shan kofi daya kullum zuwa kwana 20 komai tsananin sa ana dacewa.

Akwai hadadden sa 07057409910

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

๐Ÿ’ฌ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta โ€œYESโ€ a comment section ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ”ฅ follow Al Kairat Hmc
๐Ÿ“ฒ Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Indai kina ganin irin wannan a un a gร ban ki lallai kin kamu da infection wanda sai kinyi da gaske Sosai zaki rabi dashi...
31/08/2026

Indai kina ganin irin wannan a un a gร ban ki lallai kin kamu da infection wanda sai kinyi da gaske Sosai zaki rabi dashi, amma ga wannan faida ki jarraba Insha Allah zaki dace. Likes kawai ๐Ÿ‘‡

Zaa samu

Cardamom
Cinnamon
Kanunfari
Kammun

Zaa dake su ana zuba karamin chokali a ruwan zafi yayi kinti 4 asha kullum sau 2 a rana zuwa sati 2.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

๐Ÿ’ฌ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta โ€œYESโ€ a comment section ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ”ฅ follow Al Kairat Hmc
๐Ÿ“ฒ Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Infection wanda yayi tsanani yayi chronic koda ansha magani babu biyan bukata Insha Allah a jarraba wannan maza da mata....
31/08/2026

Infection wanda yayi tsanani yayi chronic koda ansha magani babu biyan bukata Insha Allah a jarraba wannan maza da mata.

Hadin nan ba wahala yar uwa

Ki samu yayan habbatussauda
Lemon tsami
Tafarnuwa
Albasa

Zaa yayyanka abubuwan a hada a tafasa da ruwa lita 2 a tace ana shan rabin kofi safe da dare zuwa kwana 10 insha'Allah koma menene a marar ki zaki fitsarar.

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

๐Ÿ’ฌ Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta โ€œYESโ€ a comment section ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ”ฅ follow Alkairat Herbal Medicine Concepts
๐Ÿ“ฒ Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

THE LION MAN POWER WAYBILL
26/08/2026

THE LION MAN POWER WAYBILL

Address

Kaduna South
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349035222265

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkairat Herbal Medicine Concepts posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alkairat Herbal Medicine Concepts:

Shortcuts

Share