09/10/2026
Gaskiya wannan mutumin yak**ata asamu ma kusan tan shi sumai magana ya Daina wannan haukan haka.
Ya girma amma be san ya girma ba, yanzu wannan yaran shi wani irin haushi da takai ci zasu ji,
Allah yasa mudace ameen