Taskar Murtala Kawo

Taskar Murtala Kawo لِكُلِّ دَاءٍ دَوَاءٌ

01/09/2026

Taimako Domin masu Ciwon Ulcer Fisabilillah Ayi share

31/08/2026

SHIN KANA FAMA DA HAWAN JINI?

Kada ka bari hawan jini ya zama barazana ga lafiyarka da rayuwarka.

Maganin Hawan Jini Mai Inganci

An tanada shi cikin tsafta

Mai sauƙin amfani

Yana taimakawa wajen daidaita hawan jini

Yana taimakawa wajen inganta lafiyar jiki gaba ɗaya

Idan kana fama da:

* Hawan jini
* Yawan ciwon kai
* Kasala da gajiya
* Rashin samun nutsuwa
* Yawan bugawar Zuciya

Ka tuntube mu domin samun ƙarin bayani da oda.

Daru-Shifa Prophetic & Herbal Medicine Store

08037624598

"Lafiya ita ce babban jari."

Allah Ya ba mu lafiya mai ɗorewa. Amin.

29/08/2026

Alhamdulillah Masha'Allahu jiya kungiyar Khairul Ummah Humanitarian Foundation ta ziyarci Gidan su Khadija Ibrahim yarinya mai shekaru uku da haihuwa wacce za'ayi ma surgery a asibitin Shika Dake Zaria kaduna. Cikin taimakon Allah an samu Kudin surgery din harda kari a Sama da zasu Iya amfani dashi a transport dss. Allah yasa ayi wannan Aikin Lafiya ya Kuma Saka ma dukkanin Wanda ya taimaka da alkhairi Koda kuwa da share ne ko Addu'a Ameeen.

27/08/2026

Ga dukkanin masu Matsalar Ciwon Sanyi kada suyi missing din wannan Ingantaccen Maganin

26/08/2026
26/08/2026

Ana Neman taimakon Kudin Aikin Nana Khadija Ibrahim da Za'ayi mata aiki a Bakinta akan kudi N170,000 Ku taimaka Fisabilillah
Fidelity Bank 5601*7606*95
Khairul Ummah Humanitarian Foundation

25/08/2026

Masha'Allahu jazakallahu khairan Allah ya kara ilmi

23/08/2026

KU SAMU NAKU CIKIN SAUKI KUMA ANA IYA TURA MAKA KO INA A FADIN NIGERIA

Kawai ka tabbatar kana da account na MONIEPOINT Wanda yakai Level 3 Domin saukaka Aikin Saka Maka terminal.

08037624598

17/08/2026

Taimakon Masu Ciwon Asthma Da Matsanancin Tari Fisabilillah

13/08/2026

Alhamdulillah Allah ya Saka Maku Da Gidan aljannah Ya kara daukaka da arziki Mai albarka ya shirya zuri'a bisa tafarkin kwarai Ameeen.

Address

NO, 30 KUDANSA BY MASANAWA Road, KAWO, KADUNA
Kaduna
0062

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Murtala Kawo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Taskar Murtala Kawo:

Share