Anas Hussaini

Anas Hussaini Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Anas Hussaini, Medical and health, KUMBOTSO LOCAL GOVERNMENT GURIN GAWA, Kano Outlying.

​🌿 AHK-VENTURES ISLAMIC MEDICINE 🌿
"Muna samar da ingantattun magungunan Musulunci na Halal & Kyawawa (kamar Black Seed Oil, Zaitun, da Zamzam) domin inganta lafiyarku.

07/06/2026
🍯 Amfanin Zuma ga Jikin Dan Adam 🍯Zuma na daga cikin ni'imomin Allah masu tarin amfani ga lafiyar jiki. Ga wasu daga cik...
05/06/2026

🍯 Amfanin Zuma ga Jikin Dan Adam 🍯
Zuma na daga cikin ni'imomin Allah masu tarin amfani ga lafiyar jiki. Ga wasu daga cikin amfaninta:
✅ Tana ƙara kuzari da ƙarfafa jiki.
✅ Tana taimakawa wajen rage tari da ciwon makogwaro.
✅ Tana taimakawa narkewar abinci.
✅ Tana ɗauke da sinadarai masu yaƙar wasu ƙwayoyin cuta.
✅ Tana taimakawa wajen ƙarfafa garkuwar jiki.
✅ Tana ɗauke da antioxidants masu kare lafiyar jiki.
Allah Maɗaukakin Sarki Ya ce:
"A cikinta akwai magani ga mutane."
— (Suratun Nahl: 69)

📲 WhatsApp: 09023614020

04/06/2026

Arewa mu farka

04/06/2026

Tsira Aminci Daraja Martaba Matsayi Girmamawar Allah su kara tabbata ga wanda ya kira Wata ya tsaga Shi
MUHAMMAD RASULULLAH

03/06/2026

Shagon mu

Amfanin Ma'ul Wardi (ruwan fure) ya haɗa da:1- Kula da fata – yana taimakawa wajen tsaftace fata da ba ta ɗan sanyi.2- K...
02/06/2026

Amfanin Ma'ul Wardi (ruwan fure) ya haɗa da:

1- Kula da fata – yana taimakawa wajen tsaftace fata da ba ta ɗan sanyi.

2- Kamshi mai daɗi – ana shafawa jiki ko tufafi domin ƙamshi.

3- A ruqya da maganin gargajiya – wasu malamai da masu ruqya kan haɗa shi da ruwan da aka yi karatun Alƙur'ani a kai ko kuma a shafa shi kafin barci.

4- Rage bushewar fata – yana iya sa fata ta ji laushi.

5- A kayan abinci – ana amfani da wasu nau'ikansa wajen haɗa kayan zaki da abubuwan sha.

Address

KUMBOTSO LOCAL GOVERNMENT GURIN GAWA
Kano Outlying
700104

Telephone

+2348038423036

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas Hussaini posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share