Umar. Magaji

Umar. Magaji Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar. Magaji, Medical and health, Kano.
(2)

Registered Nurse/ Health educator

Sharing trusted health tips, disease prevention, maternal & child health, nutrition, and wellness information to help you live a healthier life.

09/08/2026
Wannan dai auren mikon min sandata aka masa. Ba auren gata ba!Mamood galadanci
09/08/2026

Wannan dai auren mikon min sandata aka masa. Ba auren gata ba!

Mamood galadanci

Kayan mayen naira dubu a rana, tsakanin tabar wiwi, ƙwayoyi da sigariAcikin shekaru (20) zaka kashe sama da naira miliya...
09/08/2026

Kayan mayen naira dubu a rana, tsakanin tabar wiwi, ƙwayoyi da sigari

Acikin shekaru (20) zaka kashe sama da naira miliyan 7 a kayan maye kacal

1000 x 365 x 20 = N7,300,000
--------------------------

Shin wai menene ribar shaye-shayen miyagun ƙwayoyi da sigari?

Bashida wata riba sai jaraba, daga ƙarshe mutum ya mutu a wulaƙance

Duk wanda yake shaye-shaye, yanada matuƙar wahala yakai shekaru 50 na rayuwarsa lafiya lau

Zai ƙare rayuwarsa da cututtuka irinsu (ciwon ƙoda, ciwon hanta, ciwon zuciya, hawan jini, tarin huka, da cututtukan numfashi)
-------------------------

Ya kai matashi, kuɗin da kake kashewa a shaye-shaye kaɗai ya isa ya sauya rayuwarka idan kai mai hankali ne.
Copied

Matsin tattalin arziki yasa wani Mai bautar kasa (N.Y.S.C) ya fara wannan tsarin domin tara kudaden da zai fara kasuwanc...
09/08/2026

Matsin tattalin arziki yasa wani Mai bautar kasa (N.Y.S.C) ya fara wannan tsarin domin tara kudaden da zai fara kasuwanci da alaween da yake karba bayan ya gama bautar kasa.

🧑‍🦯🥱 ko kaima zaka iya irin wannan hikimar?

09/08/2026

🩸 KIN TAƁA YIN AL'ADA HAR TSAWON KWANAKI 10 KO FIYE? KI KARANTA WANNAN.👇

Address

Kano

Telephone

+2348130417345

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar. Magaji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar. Magaji:

Shortcuts

Share