Ainulshifa

Ainulshifa A strong medical practitioners

11/03/2026

Jifa da kuke gani kala biyu ne akwai turen aljani sannan akwai kuma sammu Wanda zai kasance a tare da mutum wannan shine mafi hatsari da wahalarwa shi bashida alaka da jinnu tsarki da kyawun yanayi tare da kamshi shike maganin sa akwai magunguna masu tsarkakewa tare da ayoyi masu tsarkakewa suna taimakawa wajen saurin tafiyar da sihiri amman akwai wani abu idan sihirin ya kasance binnene ko kuma rataye ko a ruwa aka saka baci aka yiba ba tsallaka bane ko makamancin hakan to dole makarin sa ya hada da addua domin neman lalacewar abinda aka binne wanda ya kasance shine dalilin afkuwar larurar da jifan ya haddasa Allah yasa mu dace zanci gaba in sha Allah.

Address

Kano

Telephone

+2348162667049

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ainulshifa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ainulshifa:

Shortcuts

Share