Exclusive beauty & Aphrodisiac

Exclusive beauty & Aphrodisiac M.Sc. Public health.

B.Sc Biochemistry
CEO Lesquare Collections|Kamshi mai sanya natsuwa;
Don gyaran jiki da na ma'aurata na GASKIYA, wanda aka gina shi a kan ILIMIN KIMIYYA (Biochemistry), ba tatsuniya ba!

πŸ“© DM to order | πŸ“Minna | ☎️ 08064306489

πŸŒ™ *EID MUBARAK* As we celebrate this beautiful season of sacrifice, gratitude and blessings, may Allah fill our homes wi...
28/05/2026

πŸŒ™ *EID MUBARAK*

As we celebrate this beautiful season of sacrifice, gratitude and blessings, may Allah fill our homes with peace, happiness and endless barakah 🀍

May this Sallah bring:
joy to your heart
success to your journey
peace to your family
and countless answered prayers

Thank you for supporting Lesquare Scents and being part of our journey

May your days be filled with love, laughter and beautiful fragrances

*Eid Mubarak from Lesquare Scents*
*Kamshi mai sanya natsuwa*

26/05/2026

Allah ya sa MI dace da arzikin wannan rana na ARFA

26/05/2026

Addu'ar ranar Arfa. A daure a yi domin samun rabauta. Allah ya amsa mana.

25/05/2026

Turaren carpet, cushions, labule har ma da dadduma. Domin hidimar sallah.

Allah na tuba sallar Kayya Akwai Gajiya musamman garemu masu tafiya sallah wani garin. Allah dai ya sa mu gama lafiya.Ja...
24/05/2026

Allah na tuba sallar Kayya Akwai Gajiya musamman garemu masu tafiya sallah wani garin. Allah dai ya sa mu gama lafiya.
Jama'a ya Shirin sallah?

Kun dai San bai kamata a yi sallah ba tare da an ba wa OGA goron sallah ba ko?
24/05/2026

Kun dai San bai kamata a yi sallah ba tare da an ba wa OGA goron sallah ba ko?

23/05/2026

Sorry Kun jini shiru yau shirye shirye nake ta yi

Wannan hadinnan macenda ta San kanta ne. SIRRIN mutanen Maiduguri naTuraren tsugunno na asali.
23/05/2026

Wannan hadinnan macenda ta San kanta ne. SIRRIN mutanen Maiduguri naTuraren tsugunno na asali.

MATA, KUN JIYI SABUWAR SANARWA KO KUMA KUNA BARCI?! Wannan babban taron likitocin mata na duniya ya canza komai! Idan ha...
22/05/2026

MATA, KUN JIYI SABUWAR SANARWA KO KUMA KUNA BARCI?!
Wannan babban taron likitocin mata na duniya ya canza komai! Idan har yanzu kuna kiran wannan matsalar da PCOS, to kun bar baya sosai. An shafe sunan PCOS, yanzu an dawo da sabon suna: PMOS!Kuma wannan canjin ba na harafi ba ne kawai; ya shafi daukacin rayuwarki, kishinki, da lafiyarki a matsayinki na mace.

ME YA SA WANNAN CANJIN YA SHAFE KI?
A da, ana zargin mahaifa ce kadai ke da matsala (wai don ana ganin kuraje ko buhunan ruwa a jiki). To amma bincike ya nuna cewa mata da yawa suna da wannan lalurar amma mahaifarsu garau take!Shi yasa aka koma kiransa PMOS (Polyendocrine Metabolic Ovarian Syndrome). Domin matsala ce ta gaba daya jiki β€” tun daga kwakwalwarki, jinin ki, yadda k**e nika abinci, har zuwa ga mahaifarki.Duba wadannan matakan daki-daki ka gani ko kina ciki:.

1.ALAMOMIN DA KE NUNA KINA DA PMOS Kada ki kyale wadannan alamomin suna lalata muku kyanki da kwarin gwiwarku:

1.Al'adarki na wasa: Wata yana zuwa, wata biyu baya zuwa, ko kuma idan ya zo ya rika zuba kamar famfo.

2.Gashin Fuska Da Na Jiki: Kin fara ganin saje, gemu, ko gashin baki mai kauri yana fito muku irin na maza?

3.Kurajen Fuska Masu Taurin Kai: Kuraje sun sace muku kyawun fuska, kun shafa kowane irin mai sun ki tafiya?

4.Kiba Mai Rikitarwa: Kina tashi gari daya sai kiga kin kara nauyi, musamman a yankin ciki, kuma ko kya hana kanki abinci abin ya faskara!

5.Jinkirin Daukar Ciki: Kuna son haihuwa amma abin ya ki faruwa saboda kwayayen haihuwa sun ki girma su fito.

2. MENE NE MAI JANYO SHI?
1.Juriyar Insulin (Insulin Resistance): Jikinki yana da insulin amma sel dinki sun toshe kunnuwansu sun ki saurarensa. Wannan yana sa suga ya taru a jini, jiki kuma ya haukace wajen samar da hormones na maza.

2.Rikicewar Sinadarai: Jikinki ya daina sakin hormones na mata, ya koma sakin na maza (Androgens) wadanda ke juyar da yanayinki.

3.Gadon Halitta: Idan mahaifiyarki ko yayarki tana da shi, to kina da kason gado!

3. HANYOYIN MAGANCE SHI (KADA KI DEBE TSAMMANI!)Labari mai dadi shine, ana iya ikon sarrafa PMOS daki-daki idan aka bi wadannan matakan:
1.Haramta Sukari Da Kayan Zaki: Soke shan kayan zaki, lemon kwalba, biredi na fulawa, da farar shinkafa. Canza su da kayan ganye da hatsi maras surfe.
2.Motsa Jiki Da Kuzari: Ko da tafiya ce ta minti 30 a kalla sau hudu a mako. Wannan yana bude sel dinki su karbi insulin, kibar ciki zata narke!3.Magungunan Daidaitawa: Ziyartar asibiti don likita ya rubuta muku magunguna kamar Metformin ko kwayoyin daidaita hormones.

KU ZO MU TATTAUNA!
Wadanne alamomi ne a cikin wadannan kika taba fuskanta ko k**e fuskanta a yanzu? Shin kin taba yin gwajin hormones?

Rubuta mana ra'ayoyinki ko tambayarki a sashin comment (wurin tsokaci) na kasa, kuma kada ki manta ki danna LIKE sannan ki yi SHARE zuwa ga sauran mata domin su amfana!

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! πŸŽ‰ Adama Muhammad Kabir, Zee Muhammad, Ummu...
21/05/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! πŸŽ‰ Adama Muhammad Kabir, Zee Muhammad, Ummujalisi Aliyu, Hafsert Adam, Ummu Khaleel Ibraheem, Oum Al'ameen Jiddah, Sailuba Mukhtar, Hauwa Abubakar, Suleman Amadu, Maryam Ilyasu

KINA FAMA DA KARANCIN SHA'AWA DA YA HADDASA MAKI RASHIN NI'IMA? Kamar yanda nai alkawarin kawo maku wannan sirrin a mada...
21/05/2026

KINA FAMA DA KARANCIN SHA'AWA DA YA HADDASA MAKI RASHIN NI'IMA?
Kamar yanda nai alkawarin kawo maku wannan sirrin a madadin magungunanda da bai kamata ku cusa a gabanku dan ya sanya maku sha'awa da Kuma baku ni'ima ko ya matse ku ba daga baya a zo a kamu da chronic infection. Toh ga shi nan idan kika daffaci wannan hadin zaki ga sauyi matuka
Abubuwan Da Zaki Nema:
1. Citta danya (Fresh Ginger): Guda daya matsakaiciya (ki daka ko ki yanka).
2. Kirfa (Cinnamon stick): Guda daya matsakaiciya.
2. Kanumfari: Kwaya 5 zuwa 7 kacal (kar a cika shi domin yana da karfi).
3. Star Anise: Guda daya kacal.
4. Nutmeg : Dan kadan daidai kankanin yatsa (Garinsa muke bukata).

Yadda Zaki Hada Cikin Tsafta
Tafasa kofuna biyu na ruwa mai tsafta.Sanya chittarki, kirfa, kanumfari, da star anise a ciki.Rufe tukunyar sannan ki bar shi a wuta kadan na minti 10 zuwa 15 domin dukkan amfanin Essential Oils su fito cikin ruwan.
Bayan kun sauke shi daga wuta, sai ki zuba wancan dan Nutmeg din ki juya.Tace ruwan a kofi, sannan ki zuba cokali daya na zuma mai kyau.

Ki sha wannan shayin da dumi, kimanin minti 30 zuwa 45 kafin lokacin kwanciya barci ko kasancewa da miji.

Zaki ga yadda jikinki zai saki, jini zai kwarara zuwa kasa don samar da ni'ima ta asali ba tare da fargaba ba.

Kada a amfani da shi idan ana da ciki ko kuma idan ana fama da gyambon ciki (ulcer).

Ina muku fatan alheri da dorewar farin ciki a gidan aure! Karki manta ki rika bibiyar shafinmu na Exclusive Beauty and Aphrodisiac domin samun sirrin lafiya na gaskiya.

Address

Airport Road Minna
Kano
920101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Exclusive beauty & Aphrodisiac posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Exclusive beauty & Aphrodisiac:

Share