Hausa Novel Audio And Document

Directions Contact the business

Hausa Novel Audio And Document Daily health tips for Americans 30+ 🌿 Stay informed, stay healthy!

Autar alheri ✍️*SIRRI*Book 4@ O 2"Thank you so much my sweet wife ngd sosai dakika bani farin cikinda bantab'a tinanin s...
21/09/2026

Autar alheri ✍️

*SIRRI*

Book 4

@ O 2

"Thank you so much my sweet wife ngd sosai dakika bani farin cikinda bantab'a tinanin samuba arayuwata kin bani Abu mafi girma da daraja arayuwarki kin mallakaminshi akyauta miyafi Hakan dad'i? Dudda cewar adacan D'an uwana da iyayena sunaso nayi aure Amma Hakan bedameniba na yadda zanyi ne kawai domin samun lpy ta kamar yadda doctor yafad'a Amma daga lokacinda baganki naji araina inaso nayi aure domin samun farin ciki atareda ke domin da kallan farko kika shiga rayuwata shiyasa nagaya Miki tin alokacin domin niba kabilar Hausa bane ko wasu k'abilu daga Africa ni balarabene ban iya b'uyaba ko no pretending akan wani Abu komai nakeso ko zanyi afili nakeshi....tsayawa yayi yad'an nisa domin be iya dogon zanceba yad'an jima kana yacigabada fad'ar "nasan kinji wani iri alokacinda nace inasan zan aureki ko kiyi tinanin dawata manufar na fad'a Sam ko d'aya ba Hakan bane Allah yajara beni dasankine aranar farko da ganinki Kuma alhmdllh sekika karb'eni yau gashi an waye gari kinzama matata ta Sunnah me sakani farin ciki danishad'i Ina alfahari Dake matata I love you so very much my everything, yak'arasa zancen Yana k'ara rungumeta ajikinshi.

Wani irin farin ciki ne ya lullube zuciyar niyami Sam takasa tantance wani irin so zeeyk keyimata cikin rauni da muryar kuka ta bud'e Baki dakyar tace "I love you more and more ya zeeyk I really love you so much...wani irin zaro Ido zeeyk yayi kamar Wanda akayiwa bushara da gidan aljannah yace "please say it again wife the you love Mee?? Yatambaya cikin mamaki....murmushi me tareda kika niyami tayi kana tace "tabbas ada nayi tinanin dawata manufar kace zaka aureni sabida Ina kallon Kafi k'arfina akomai sedai yadda Ido s**a rufe dasan ganin ahalina yasa ban kawo komai arainaba na amunce lokaci d'aya Amma zuciyata cike takeda fargaba, sedaga baya Dana zauna dakai na Y'an kwanakin Nan sa'annan nafahimci waye Kai nakuma yadda da son dakakemun kabani farinciki arayuwata kacika alk'awarin daka d'aukar mun kahad'ani da sister's D'ina Kuma kana bani kyakkyawar kulawa amatsayinka na mujina mikuma zannema bayan wannan? Kasani inasanka tin lokacinda naganka sedai tashin hankalinda nake ciki yaganani fahimtar Hakan seyanzu inasanka mujina inasan sosai abun alfaharina inasanka Jin dad'in rayuwata inasanka linzamina. Tak'arasa tana k'ara shigewa jikinshi ta b'oye fuskarta.....wani irin farin ciki ne ya lullube zuciyar zeeyk Wanda b'eta zatoba yau Aisha dakanta tace tanasanshi shikuwa mizeyiwa Allah yanuna godoyarshi akan wannan al'amarin.

Dan duk'owa yayi ahankali yace "Ashe kina magana Hakan? Uhnm bantab'a Jin muryarkiba bayan gaisuwa sedai Kuma Ina Ina karb'ar kayan dad'i na wannan inajin sautin muryarki Wanda ke k'ara gigitani Amma yau kam gashi naji kunada da d'ad'an kalamai.....Baki tatura gaba tana murmushi tareda Dan dukan k'irjinshi ahankali...Shima dariyar yayi kana yace "ngd sosai gidan dad'ina Allah yabarmin ke har aljannah....ameen y jabbarul Aziz...daganan s**ayi kwamciyarsu Yana gaya mata kyawawan kalamai har bacci yayi awun gabadasu.

*Humm y'ar uwa kokinsan cewa gyara shine mace??? Gyaran asali ba Muna gyaraba🤔Kuma kinsan cewa gyara bazeyuba seda cikakkiyar lpy*

*Kisani cewa muddin kinad'aukeda sanyi ma mararki kota me gidanki tofa babuki Babu Jin dad'in aurenma b***e wani gyara🙄 please kidage kinemi ingantacce maganin infection kokinemawa mijinki domin samun kyakkyawan farin ciki agidan aurenku*

*1, munada ingantacce maganin infection na mata Wanda suke famada bushewar gaba ko kaikayi ko tsagewa kamar an yankaki ko Jin zafi wurin jima'i ko rashin samun cikakkiyar gamsuwa ko uwa uba rashin anfanuwada duk wani maganin mata dazakiyi amfani dashi zakiga kinkashe ma k'odan kud'ad'e wurin sayen maganin mata Amma kiyi anfanidashi kikoma Dake da wadda batayiba bawani banbanci Humm to wlh Sharrin infection ne kigarzayo domin kinemi maganinda yadace hajiyata💃*

*Hakama maza zesakasu saurin inzali (release) ko k'ank'ancewar azzakarinsu (p***s) ko rashin gamsuwa alokacin jima'i ko rashin wadatacciyar sha'awa sekaga zaka kwanta da mace a bed d'aya kuntashi bakaji kanada buk'atar taba wannan abun kunyane dareni tsakanin namuji da matarshi Kuma duk Sharrin sanyine ko namuji zeyi release gaya ajikin mace yake Amma s***m d'in baya fita yadda yadace ko yafita kamar na mace bawani harbawa dazeyi ko rashin kaurinshi duk wannan matsalar infection ce Kuma sosai take Hana kwayoyin haihuwar namuji yin tasirin samun ciki agun mace. Gaduk me irin way'annan matsalolin yadace yayi yunkurin neman magani domin samun farin ciki agidan aurenshi idan kinada buk'atar samun maganinmu cikin sauk'i zaku iya tuntubar wannan nomber 👉 08107819124 on Whatsapp ko kukira wannan nomber 👉 07037092176 ingantacce magani Wanda bayada nabiyu 💃*

*Mata masu matsalar Dan iskan namuji. Idan nace Dan iska bawai meneman mataba aa Wanda baya sauke hakkin matarshi kamar yadda shari'atatanadar nake magana ko Wanda kesurfa Miki rashin mutinci masifa se wadda yazab'a ko Wanda ke nuna Miki banbanci da abokiyar zamanki ko Y'an uwanshi ko Wanda bakya gane gabanshi b***e bayanshi. Hummm duk munada maganinsu domin maganin NAMUJI SE CIKAKKIYAR MACE idan kinshirya karb'awa kanki y'anci agunshi Zaki iya nemanmu ta wannan nomber 👉 08107819124 on Whatsapp ko kukira wannan nomber 👉 07037092176 kinsan hausawa sunce mugu shiyasan makwantar mugu😂 to awannan karon Dan iska shine maganin Dan iska sabida Hakan munemawa kanmu inci mata🙄💃 Allah yasa mudace 🙏*

Acan parlor memartaba kuwa su teemah nashiga s**a sameshi shikad'ai se jagarah Dake danna masa kafafuwansa...murmushi yasaki alokacinda yagansu cikin farin ciki jagarah tatarbesu dama batada bakin cikin komai arayuwarta kowa natane ita kowa so takeyi... memartaba yanuna musu kusanshi s**a zauna kana Jagarah tazuba musu furarshi Dake gefe me had'eda kwakwa da ayiba (banana) gakuma inibi...Aiko s**a zage sosai s**asha seda s**ayi nak kana memartaba yace to Ina d'ayar? Kukazo ku kad'ai wacece Babu acikinku? Murmushi Khadija tayi kana tace Abba Aisha ce Babu wannan fateema ce nasan nidai zaka iya ganeni...."Humm Khadijan Abba Aiko banganekiba shiyasama natambaya to intake ita Aishan? Tana gun mujinta ya zeeyk cewar teemah domin itace me saurin Baki. "To Masha Allah Aiko tayi dabara t**e Ina kikabar naki Mujin yatambayeta...awannan karon dukarda kanta tayi batace komaiba.

Seda memartaba yayi murmushin mugunta kana yace "oya tashi kije gun naki Mujin kikabarmun suruki shi kad'ai. "K'wal,k'wal tatida ido kamar zatayi Kuka tace "Allah Abba bashi kad'ai bane tareda abokinshi suke Kuma idan matafi sister na fa? "Eye wai Khadija ai itama kamun ajima gun nata mujin zataje bakiji yayanku yace nabashi itaba ko bakyaso Khadija??? Yafad'a Yana mayarda kallonshi ga Khadijan....Aiko cikin sauri tayi k'asa da kanta batareda tace komaiba tana murmushi...Hakan yasa memartaba yin murmushinsu na manya kana yabar zancen s**a shiga fira tsakaninsu, Basu s**abar ferarba seda aka kira magarib kana s**a fice domin memartaba yayi shirin zuwa masallaci.

Yaya issifah da Zain kuwa sundawo part d'in atinaninsu ko zeeyk yafice shida matarshi sedai yadda Yaya issifah ya murd'a k'ofar bedroom d'in yajita arufe Hakan ya tabbar musu suna ciki...Basuce komaiba s**anufi bathroom d'in parlor s**ayi alwala kana s**a nufi masallaci bayan Zain yaranga d'awa zeeyk kira awaya yayita damunshi harseda yatashi.

Seda yayi alwala yashirya kana yatada Aisha anan dakin s**ayi sallarsu ta magarib Kai itakyaice mukudai anan s**a kwana domin ko abunci shine yafito yakarb'a musu Zain nata zaginshi dayi masa tsiya Amma yashareshi k'arshenta seda s**a barmusu part d'in Yaya issifah yabud'e part d'in yayanshi aminullah s**a shiga...kayan sawartama teemah yskira awaya takawo mata....su mom ma das**aji lbr dariya s**ayi sosai gwaggo iyami na tsokanar Zain da Yaya issifah dacewa korarri ai zeeyk yayi maganinsu.

Washe gari da assuba yafito yaje masallaci sallah inda anan duk s**a had'u se tsiya suke mishi Amma yayi banza dasu...seda aka gama sallar asuba abun mamaki abunda betab'a faruwaba se awannan karon akuma wannan lokacin inda ana gama sallar asuba aka d'aura auren ZAINUL'ABIDDIN ALHAJI SHAREEF O'Neal DA KHADIJA AL'MUSTAPHA AGDAS akan sadaki nera dubu d'ari biyar....!

15/09/2026

Kasango friend

13/09/2026
13/09/2026

KASANGO DA BIRI HAUKA YA KARE

SIRRIBook 4@ M 2"Suna shiga kowacce tanufi harmaryin sallah bayan sun idarne s**a zauna kawai s**a zubawa juna Ido tsaka...
06/09/2026

SIRRI

Book 4

@ M 2

"Suna shiga kowacce tanufi harmaryin sallah bayan sun idarne s**a zauna kawai s**a zubawa juna Ido tsakaninsu su ukkun wannan takalli wannan waccan takalli wannan kowacce da abunda take tunani aranta gabaki d'aya acikinsu Aisha niyami itace kawai tataso tareda mahaifiyarsu Amma Kuma tafisu Shan wahalar rayuwa koba'aje ko Inaba akatsaya ga iya gorinda akeyimata na musulunci ya'isa b***e sesunnemi abunda zasucima itada mahaifiyar tasu....teemah ma tataso cikin gata danuna kulawa kamar Khadija dukkansu basuyi tinanin zasu had'uda junaba hasali ba wadda tasanda zaman wata acikinsu inba Khadija ba itace kawai tasan cewar su ukku ne Amma Y'an uwanta sun B'ata.....Meri ce tadafa niyami tahanyar anfanida kayan jikinta taganota....juyowa s**ayi dukkansu suna kallanta tareda sakar mata murmushi....."Humm miyasa kikayi shiru Hakan Kuna tinani? Ai bedace Kuna Tina abunda yaeuceba please kubawa komai Baya kufuskanci sabuwar tayuwa kuba yadda kuka koma ayanzu gaku atare ku ukku minene abunda yafi hakan dad'i.

"Gaskiya ne Meri wannan zancen naki hakanne yadace kubawa komai Baya domin Allah yanuna muku isharar cewa shikeyin yadda yaso bawani bawansaba idan Kuma Kuna tinanin yadda saku sake rabuwane to ai inaga kunada damar kasancewa atare har abada idan Allah yaso. Sameera tafad'a tana murmushi....kamarya banganeba cewar teemah domin duk tafisu saukin bakin magana...."eh mana yanzu ke kina auren Dad d'inku Wanda Babu abunda zebara Dad da ya zeeyk shikuwa Yana auren Aisha hakama Babu abunda zeraba zeeyk da Zain to mize Hana sister d'inku takarb'i ya Zain amatsayin Muji kunka Babu abunda ze nisantaku kenan....wata muguwar harara Khadija tadokawa sameera wadda Bata shiryawa yiba domin ko d'azu duk shirmenda Zain keyi acewarta ko kallo be ishetaba shiyasa batama Saka zancenshi acikin lissafintaba....kama Baki sameera tayi tana dariya hakama teemah dasu Meri duk dariyar s**ayi....niyami kuwa murmushi kawai tayi tareda lumshe sexy eyes d'inta.

"Please sweetheart ki amuncewa yayana Allah bashida matsala ko kad'an wlh mutumin kirkine bawai Dan Yana yayana ba Allah ya Zain abun sone agun duk wata cikakkiyar mace domin duk inda akesan namuji yakai to yawuce Hakan wlh Allah gaskiya nake gaya Miki yanada kyawawan halaye yanada tausayi da temakon nak'asa dashi Kuma yanada kishin addininsa sa'annan ga kyau ga class to mikike nema bayan wannan?? Teemah tafad'a tana dafa Khadija....itama hararta kawai tayi baradai cewa komaiba.....kallan Aisha teemah tayi kana tace autarmu kice wani Abun mana please koza amunce domin wlh yafi wannan mujin naki kyawawan halaye sedai yanuna masa kyau Amma shi mutin kullun shiru kamar me dikkakken Baki 😏

Ido niyami tawaro😳Amma batace komaiba se kallon teemah kawai datakeyi...cikin dariya sameera tace abadai yarinya tayaya Zaki aibata mutinta Kuma kice tasakabaki aso yayanki....dariya s**ayi dukkansu kana Meri tace hakane ai to Amma ai duk sune ita d'imma maganar takeyine? Wadda zatayi kwanaki batacewa koma yanzuma Dan tana Dan maganar jefi jefi...."hhhhh lallaikam duk Wanda yaje gidansu yaje gidan kurame Amma zeyi kallon love yadda yake yawo da kafarsa domin Sam wannan mujin nata bayada kunya Kuma Dan love ne nak'arshe. Sameera tafad'a tana dariyar shakiyanci

"Allah anty sameera ya Zain ma Hakan yake Dan beyi aure bane dakunga nashi salon domin atare s**a taso shida ya zeeyk tin yarinta aikuwa Kinga abokai kona girma ne halinsu d'aya b***ena yarinta...dariya s**a koma sakawa yadda teemah tayi maganar abun yayi bala'in Basu dariya hadda Khadija awannan karon....sunacikin nishad'insu wata hadimar tashigo tana kwasar gaisuwa. Daga teemah sesu Sameera ne kawai s**a amsa Khadija kuwa hannu kawai tad'aga mata tana murmushi yayinda goge ke lumshe da Ido komotsi batayiba...cikin girmamawa hadimar tace gimbiya Khadija yarima issifah nasan ganinki keda sister d'inki a parlor sa....Kai kawai Khadija tad'aga mata itako Takoma kwasar wata gaisuwar kana tafice.

Mik'ewa gimbiya Khadija tayi tana kallonsu kana tace kutashi muje ko....nidai gaskiya senayi wanka cewar teemah...haba sis bafa jimawa zamuyiba.."eh dudda haka please ai ita wannan kurmar seda yati wankanma kamun tayi sallah wayasanima ko Yaya zeeyk ne yasakatayinshi...aidasauri Aisha tabud'e idonta tana kallon teemah darashin kunyarta domin wannan zancen nata yabata kunya sosai....itako ko ajikinta tashige bathroom. Mayarda idanuwanta kawai tayi alumshe bareda tace komaiba....kusan minti 10 kana teemah tafito daga wankan kayanta tada'uko tayi simple makeup kana tada'uki wata atamfa zata Saka cikin sauri Khadija tabata wasu kayan Irinna buzayen agadas Kuma na gidan sarauta masu kamar pink tace tasaka itako aisha niyami tabaya jajaye yayinda ita Kuma pitch ne ajikinta...kowacce tasaka kayan dogayen rigunane sunyi bala'in yimusu kyau ba'amaga mayafansu tada'uko tabawa kowanne Su itama tayafa nata cikin sauri teemah takarb'e tashiga yimata rolling d'inshi itama Aisha niyami tayiwa kanta yayinda teemah ma tayiwa kanta...Tab d'ijam ai wlh ko su Sameera da akayi shirin agabansu bandan sunga kalarda kowacce tasakaba Basu Isa su banbancesuba bawani banbanci kamar an tsaga Kara gaya kayan sunyi bala'in yimusu kyau kamar y'ay'an larabawa way'annan kam y'ay'an buzayene💃💃 ahakan s**a fito kowacce se zuba k'amshi takeyi...suna fitowa hadiman gimbiya Khadija s**a zube suna Kwasar gaisuwa kamun sumik'e zuwa yimusu rakiya ahakan s**a jero su ukku gwanin birgewa suna tafiya adiman natake musu baya duk inda s**a wuce se anbisu da kallo hadimai da fadawa se zubewa sukeyi suna kwasar gaisuwa ahakan har s**a K'arasa part d'in yarima issifah.

Shin kinada buk'atar ni'ima kamar irinta Aisha niyami?? Humm ko kinsan infection baze bari kiyitaba koda kuwa maganin duniyarnan zakisha🙄

1, maganin infection ingantacce Wanda ko haifaffen sanyine Dake/ Kai zebar jikin mutin da izinin ubangiji

2, munada shed'aniyar gumba budurci part 2 shine takenta, anashanta dasafe da yamma kisaka hannunki agabanki idan yatsarki tashiga wlh kizo ga kud'inki_____ 3k kud'inta kacal👌 hajiyata💃

3, munada kurman NAMUJI komai kame bakin NAMUJI seyayi bud'e da ihun dad'i koyanaso ko bayaso kuwa____5k ne kud'inshi kacal 👌 hajiyata kala biyune Baki danashi dumin atare ake anfanidashi💃

4, munada umurnina dole shikuwa idan kikayi anfanidashi Sau ukku to ko paper NAMUJI zebaki yace kisaki kishiya idan kinada ita___3k ne kud'inshi kacal 👌 hajiyata.

5, maganin breast, k'iba, hips, hasken fata duka abun magani d'aya 4 in 1 ingantacce maganin Yan agadas...5k ne kud'inshi kacal 👌 hajiyata 😍

6, munada Dan jarida maganin kariyar sihiri Kuma maganin mata me zaman ganshi.😍

7, munada soyayya dole akwai kurce gumba me Yasin akwai kabbara akwai me Silke akwai me lauje maganin NAMUJI me saurin inzali maganin maihad'ama akwai Dan kuwwa Kai dadai sauransu bazan iya k'ayyade mukuba domin abun dayawa se an gwada akansan nagari💃 game buk'atar wannan maganin ze iya tuntubar wannan nomber 👉08107819124 on Whatsapp ko kukira wannan nomber 👉 07037092176 Azo lpy 😍💃

Acan parlor yarima issifah kuwa dukkansu matasanne aciki zeeyk and Zain dakuma wani abokinshi sapwan suna zaune akan manyan kujerinda ke parlor se fira sukeyi atsakaninsu kamar sunsaba da juna,,,yayinda gogan ke kwance kawai Yana tinanin ya inda zega sahibarshi.....Zain neketa Basu dariya Yana fad'ar yadda yakeson Khadija ta karb'eshi domin bayaso zeeyk yayi mishi dariyar Kuma yanaso data amince ad'aura musu aure kamun Subar Niger....cikin dariya yarima issifah yace Nimafa nagani inaso acikin yammatan dakukazo dasu bro...azabire zeeyk yabud'e idonshi das**a fara canza kala Yana kallon yarima issifah yaji mizece...shiko zain cikin Jin dad'i yace haba kenan bani kad'ai nakamuba awannan karon? "Allah kuwa wannan yarinyar danaga Bata Saka mayafi Kuma hausarta kamar irinta Aisha Batabi sosai gaskiya tayimun sosai ta nirgeni...se alokacin zeeyk yamayarda idonshi yarufe Yana sauke ajiyar zuciya (nikuwa nace haba Dan saurayi kamanta alhaji sunusi yafad'a cewa Aisha nada aure Kuma ai agaban yarima issifah aka fad'a 😂)

"Wow 😲 Meri kake nufi?? Cewar Zain Yana kallan yarima issifah cikin mmki...hakane dunanta? Indai itace batada Hausa sosai to ita nake nufi wadda bazata wuse sa'ar sister's D'ina ba domin naga sauran duk sun D'an girmesu...eh tabbas Meri ce sedai akwai matsala d'aya bansaniba ko Abba zebari ka aureta domin ba musulma bace Kuma kawar Aisha tin a sokoto...dariya yarima issifah yayi kana yace "to koba musulma bace aide mutince Kuma Allah ya halatta auren ahalil khitab Inaji ai alabarinda wannan alhaji yabada Aiko zeeyk dayaso auren Aisha Atin batasan ita d'in musulma bace yaso ya aureta domin addini behanaba sedaga bayane tasake karb'ar musulunci to tinda har bala rabe kamar wannan yaji ze iya auren wadda ba musulmaba Dan kabilar annabinmu ni awa dabazan auretaba....dariya sosai Zain da sapwan s**a Saka sapwan yabud'e Baki zeyi magana kenan su Khadija s**a shigo dad'in bakinsu d'aukeda sallama....Hakan yasa dukkansu s**a mayarda hankali akansu suna amsa musu sallamar har zeeyk da idonshi ke lumshe yabud'e sabida Jin sahibarshi ta iso wurin....Ido s**a zaro atare suna kallonsu cikin mugun mamaki domin dukkansu bazasu iya gane kowacce ba b***e sutantance kowacce daga cikinsu...cikin Sakin Baki Zain yace watafarakallah bi'ahasanilkhalik'in tab d'ijam...shidai zeeyk bece komaiba se Ido kawai dayake binsu dashi nason Gano wacece niyami acikinsu Amma yakasa har s**a k'araso cikin parlor s**a zauna kamun dubud'e Baki atare cikin sweet voice d'insu s**ace....!

RUDI NE KO BURI?Sannan za ka samu dakinan ciki daidai ne guda biyu. Na farko na su Mahmoud ne da Jabir, Faruk nashi daki...
04/09/2026

RUDI NE KO BURI?
Sannan za ka samu dakinan ciki daidai ne guda biyu. Na farko na su Mahmoud ne da Jabir, Faruk nashi dakin yana cikin soro, sai na Tsoho, wato mahaifinsu Alhaji Kasimu Baba. Sannan na tarkace, sai na Ammah. Can gefe daya ne Mu’azzam ya gina musu falo babba da bandaki a ciki, ya kawata musu. Haka nan shi ne ya gyara gidan inda kowanne daki aka ja masa bandaki, sannan tsakar gidan aka kawata shi da tayils. Haka dakinan har da silin na zamani, aka fente gidan sannan shagon waje shi ma ya sha gyara don baki meza.
Ammah ta amsa sallamar Jamilu cikin hanzari, ya isa gabanta ya rusuna yana gaida ta. Ta amsa tare da cewa, “Ga tabarma nan a bayanka a jingine, dauko ka shimfida”.
Shi kam tuni ma ya zauna a kasa, saboda ya fahimci mahaifiyarsa tana cikin yanayi na damuwa. “Ya ’yan Ammah sam ba sa son ganin damuwarta ko kadan.” Ya kalle ta, “Ammah lafiya?” Ya tambaya cikin tausasa murya.
Ta kalli dakinta, “Shiga ka gani”.
Cikin kowane ya isa ya daga labulen dakin. Maryam ya gani zaune can saman gado a takure, sannan a kasa ga akwatunanta, kanshi ya daukaka don bai ga komai ba, ya san Maryam ta saba zuwa da akwatuna kamar haka, ta kan yo kwelmar kayanta da na dansu, har da na mijinta. Abin da kawai ya sa kanshi daurewa Maryam din da ya gani takure saman gado, fuskar ta a kumbure.
Ya dubi Ammah da niyyar yin magana, sai Ammah ta riga shi da cewa, “Wai... wai matsa ma Mu’azzam ta yi ya sake ta.”
Maganar ta dirar ma Yaya Jamilu kamar saukar aradu. Ya ce, “Saki kuma?”
Ammah ta taso, ya dan kauce ta shiga cikin dakin. Ta isa guring Maryam wadda ke cikin fargaba, ta ce mata, “Ba ni takardar”.
Cikin rawar jiki Maryam ta miko mata. Ammah ta mika ma Jamilu yana tsaye sororo yana jin zancen kamar a cikin mafarki. Ammah ta ce, “Rike ka duba don ka shaida”.
Ya gama karantawa, ransa ya yi mugun baci har bai san lokacin da ya isa gaban gadon ba. Cikin tsawa ya ce, “Maryam kin haukace ne za ki matsa wa mijinki ya sake ki? Ke dabba ina ce? Me ya rufe ki, me ki ka nema ki ka rasa? Kina zaton samun miji irin Mu’azzam mai sonki da kaunarki, mai kula da tattalinkin ki? Maryam kin yaudari kanki”.
Cikin disasshiyar murya ta ce, “Yaya ni ma ba da son raina na yi hakan ba, sai dai yin hakan shi ne kawai zai zamar min mafita”.
Jamil ya yi matukar kulewa, bai san lokacin da ya dauke ta da mari ba. Ya sake dauke ta da wani mari ta daya gefen, “Har kina da bakin ba ni amsa?”
Ya kalli Ammah wadda ta jingina da bango tana kallonsu cikin takaici. Ya ce, “Ammah ki barta tunda haka ta zaba ga daki nan ta share ta zauna, sannan a hankali za ta gane ta yi butulci, kuma ta yi da ta sani”.
Ammah ta tabe baki, “Ni ma haka na ce, ita dai duniya ai ta ishi kowa riga da wando”.
Ya fita tsakar gida ya ciro wayarshi daga aljihun ya soma kiran layin Mu’azzam. A can bayan Mu’azzam ya daga cikin sauri, Yaya Jamilu ya ce, “Alhaji Mu’azzam ashe haka wannan mara mutuncin yarinyar ta yi maka?”
Mu’azzam cikin safewar murya ya ce, “Tana da hujja, na roke ku kar ku matsa mata cewa sai ta zauna da ni”.
Jamilu ya kalli Ammah da ta fito tana kallonsu.
“Ran Jamilu ya kai makura gurin baci, ya ce, “Au har a kan wannan ma daure mata gindi za ki yi? To tunda ta zabi haka za ta gane kurenta a gidan nan”.
Mu’azzam ya katse shi, “Jamilu saurara ka ji, ba na son abin da zai taba Maryam. Abin da ta yi ba laifi ba ne, don Allah kar a takura mata”.
Jamilu ya ce, “Na yi mata mari biyu masu kyau, kuma kadan ta gani don...”
Mu’azzam cikin daga murya ya dakatar da shi, “Jamilu da ce, “Mari kuma? Haba Jamilu, ta ya za ka taba Maryam? A gaskiya ban ji dadi ba wallahi...”
Ya ce, “Inda wani ya mari Maryam sai ya yi zaman gidan kaso ina mai tabbatar maka wannan Jamilu”.
Yaya Jamilu ya ce, “Haka ka fada?”
Cikin zafin rai Mu’azzam ya ce, “Haka na ce”.
Jamilu ya ce, “In ko zamanta a gidan nan zai bata ran mahaifiyarmu to nata sai ya fi na mahaifiyarmu baci”.
Muryar Mu’azzam ta soma rawa alamun kuka, yana fadin, “Jamilu na roke ka kar ku takura wa Maryam. Na fi son ta zauna a nan ne kan yi idda, amma in dai ganin zama ne ka san ko Nigeria Maryam take son bari

RUDINE  KO BURI HAUSA NOVEL AUDIO EPISODE 1
04/09/2026

RUDINE KO BURI HAUSA NOVEL AUDIO EPISODE 1

Rudine_ko_buri__Episode_1 Halima k mashi song from Algaita Media tv. Release Date: September 03, 2026.

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRAJUN ALLAH YAYI AI MARTABA SARKIN GUMEL RASUWA📰 HND AREWA MEDIATARIHIN RAYUWA DA MULKIN MAI MA...
03/09/2026

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRAJUN
ALLAH YAYI AI MARTABA SARKIN GUMEL RASUWA

📰 HND AREWA MEDIA
TARIHIN RAYUWA DA MULKIN MAI MARTABA SARKIN GUMEL, DR. AHMAD MUHAMMAD SANI II (CON)
Gumel, Jihar Jigawa — Mai Martaba Sarkin Gumel na 16, Alhaji Dr. Ahmad Muhammad Sani II (CON), na daga cikin sarakunan gargajiya da s**a shafe tsawon lokaci a kan karagar mulki a Arewacin Najeriya.
An haifi Mai Martaba 12 ga Disamba, 1942. Ya fara karatunsa a Makarantar Firamare ta Gumel daga shekarar 1948 zuwa 1953, sannan ya halarci Hadejia Middle School. Daga bisani ya yi karatunsa na sakandare a Kano, inda ya kammala a shekarar 1961. ďż˝
Wikipedia
KARATU DA AIKIN GWAMNATI
Dr. Ahmad Muhammad Sani ya yi karatun Public Administration a Institute of Administration da ke Zaria, inda ya samu Diploma a shekarar 1963 da Higher Diploma a 1970. Daga baya ya tafi Amurka, inda ya karanci Political Science da International Relations a Ohio University, ya kammala karatunsa a shekarar 1978. ďż˝
Wikipedia
Kafin shiga harkar siyasa, ya yi aiki da Gumel Native Authority, sannan ya shiga aikin Immigration. Daga baya ya rike wasu mukamai a gwamnatin jihar Kano.
A tsakanin 1978 zuwa 1980, ya kasance Kwamishinan Yaɗa Labarai, Harkokin Cikin Gida da Al'adu na Jihar Kano. A lokacin aikinsa an danganta shi da taimakawa wajen kafa jaridar Triumph da gidan talabijin na CTV67, tare da faɗaɗa ayyukan Radio Kano. �
Wikipedia +1
HAUWANSA KAN KARAGAR GUMEL
Bayan rasuwar mahaifinsa, Marigayi Sarkin Gumel Maina Muhammad Sani II, a ranar 13 ga Disamba 1980, aka zaɓi Ahmad Muhammad Sani a matsayin wanda zai gaje shi.
A ranar 16 ga Disamba 1980, aka tabbatar da shi a matsayin Sarkin Gumel na 16. ďż˝
Wikipedia
Tun daga lokacin, Mai Martaba ya shafe sama da shekaru arba'in yana jagorantar Masarautar Gumel. A shekarar 2025, rahotanni sun nuna cewa ya cika shekaru 45 a kan karagar mulki, abin da ya zama wani muhimmin tarihi ga Masarautar Gumel. ďż˝
The Daily Reality +1
SALON MULKINSa
A tsawon mulkinsa, an bayyana salon shugabancinsa da ƙoƙarin haɗa al'adar gargajiya da tsarin zamani, tare da ƙarfafa kusanci tsakanin masarauta da jama'a.
Tsawon lokacin da ya yi a kan karagar mulki ya sanya sunansa cikin jerin sarakunan da s**a dade suna mulki a Arewacin Najeriya. ďż˝
Facebook
GAME DA RASUWA
HND Arewa Media ta lura cewa babu sahihin bayani da ya tabbatar da rasuwar Mai Martaba Sarkin Gumel Dr. Ahmad Muhammad Sani II a halin yanzu. Saboda haka, ba za a iya wallafa sanarwar rasuwarsa a matsayin labari na gaskiya ba.
Maimakon haka, ya dace a ce:
“Allah Ya ƙara wa Mai Martaba Sarkin Gumel lafiya, nisan kwana da ikon ci gaba da hidimar al’ummarsa.”
HND AREWA MEDIA
*Labari cikin gaskiya, mutunci da rikon amana.*

Shirin mu Na siyasa Rigar YANCI  kofa abude take 0812 298 5779
03/09/2026

Shirin mu Na siyasa Rigar YANCI kofa abude take 0812 298 5779

Address

1 Washington Mews, New York, NY 10003
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Novel Audio And Document posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Novel Audio And Document:

Shortcuts

Share