Auwal Azare

Directions Contact the business

Auwal Azare Official Page of Dr. Auwal Azare. Traditional herbal practitioner. Sharing herbal wellness education and information.
(1)

25/09/2026

Next amma sai wanda s**a taba haifuwa

25/09/2026

sai an ƙona ɗanyar gabaruwa a fitarda ruwan babban aikine amma shine tightening na hausa na farko daya shiga babbar kasuwar duniya ta AMAZON

akwai wannan a garinku amma kika zauna disvirgin?

DAREN FARKO APPS

24/09/2026
Tsaftar jiki
23/09/2026

Tsaftar jiki

TAZARGADE ba sai kin jira kin haifu ba #100 ana iya sayansa,

Meye aikinsa?

22/09/2026

fruit clove bawai a photo ba kin taɓa ganinsa ido da ido?

ki jarraba tauna shi kiji ɗanɗanonsa abaki, kiganewa kanki zaki tabbatar benefits ɗinsa kafin zuwa wajen husband,

Shine ake kira fruit clove kananfari tun yana ɗanye, kin taɓa ganinsa?idan kika tauna kikaji yanda yake abaki anan zaki ...
22/09/2026

Shine ake kira fruit clove kananfari tun yana ɗanye, kin taɓa ganinsa?

idan kika tauna kikaji yanda yake abaki anan zaki gane abubda muka faɗa, kafin kije wajen oga😔

22/09/2026

Kiyi addu'a kisamu farin ciki a duk abunda rayuwa ta baki, bare magi ƙaddara ce me kyau wanda da yawa masu bare iPhone basu samu ba

20/09/2026

Kina da ƙarfin daka dabino me suna ZAHIDI. har saiya zama gumba?

19/09/2026

Ganin ƴaƴan hulba acikin ruwan zafi a wajen mace me yake zuwa a ranki?

ƊALIBA acikin ajin koyon fasaha ta tambayi malaminsuMeye dalilin maza na basa barin matansu su duba wayoyinsu?Meyasa duk...
18/09/2026

ƊALIBA acikin ajin koyon fasaha ta tambayi malaminsu

Meye dalilin maza na basa barin matansu su duba wayoyinsu?

Meyasa duk lokacin da mace tayi bincike akan mijinta saita gano wani abu marar kyau?

Hakan yana nufin namiji Bazai iya rayuwa da mace ba har saiya zama me wani hali marar kyau?

duk ranar dana saka tracker a wayar mijina sai naga wani kalar halinsa da bansani ba,

MALAMI yace zan baki amsa amma wannan tambayar da kikamun kin nemi izinin mijinki?

Dukda ciwa ƙaramin abu ne amma ba lallai ya amince kiyi mun wannan tambayar ba hakan kina gani daidai ne?

Kada kiyi amfani da basirar ki wajen gano ƙananan kurakurai na mijinki,

Kiyi amfani da hikima wajen iya zama dashi wannan shine zai amfaneki.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal Azare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Auwal Azare:

Shortcuts

Share