Dr-Auwal Azare

Dr-Auwal Azare Reason for using only traditional medicine

Assalamu alaikum
01/06/2026

Assalamu alaikum

Double night update is coming,,Ki haɗa amarya da wannan ko babu kayan ɗaki, zata zauna.😂
30/05/2026

Double night update is coming,,
Ki haɗa amarya da wannan ko babu kayan ɗaki, zata zauna.😂

Masu turo sakon barka da Sallah ta message da WhatsApp ina godiya, harma da masu turo dafuwar ciccibi congratulation, ma...
28/05/2026

Masu turo sakon barka da Sallah ta message da WhatsApp ina godiya, harma da masu turo dafuwar ciccibi congratulation, maza kuma masu niyar dafa jelar sa su dakata akwai wani sirrin, kada kaje kaci wannan jijiyar ka kasa control 😂

5minutes Result shine first BARKA DA SALLAH duba comments
27/05/2026

5minutes Result shine first BARKA DA SALLAH duba comments

27/05/2026
Wannan shine tozon raƙumi me ɗauke da dunƙulen nama da kitse, yana da amfani ajikin mace harma wasu suna haɗa amfaninsa ...
25/05/2026

Wannan shine tozon raƙumi me ɗauke da dunƙulen nama da kitse, yana da amfani ajikin mace harma wasu suna haɗa amfaninsa da jijjibin saniya domin ana iya dafashi da yajin masu jego,

Jijjiɓi no 1 ne a gyara mace babu nama da zai iya mayarda babbar mace ƙarama irinsa, yawwa

JARABA confirmed 👍Yanzu lokacin zafi abu biyu zaki mayar da hankali ko insach ko sitz bath, sai uwa uba kuma tsarki,Ba i...
24/05/2026

JARABA confirmed 👍

Yanzu lokacin zafi abu biyu zaki mayar da hankali ko insach ko sitz bath, sai uwa uba kuma tsarki,
Ba iya tushen taba ake dafawa ayi tsarki ba ana haɗawa da asuwakin mata.

Naje sayan fruit muna tsaye saiga wasu mata sunzo, acikinsu wata tace waɗannan mazan fa yanzu haka matansu ne s**a aiko ...
24/05/2026

Naje sayan fruit muna tsaye saiga wasu mata sunzo, acikinsu wata tace waɗannan mazan fa yanzu haka matansu ne s**a aiko su,

tayi mana dariya amma ni tausayi ta bani

domin idan haar bakisan yanda ake aiken miji dole saiya je ba to kinada bukatar sake koyon zaman aure,

Abokan ango a bakin aiki, da fatan amarya bazata rabasu ba
23/05/2026

Abokan ango a bakin aiki, da fatan amarya bazata rabasu ba

JIJIYAR YAƊIYA hanya me kyau ta warkewa daga ciwon sanyi, hallau shine jiƙo da ake dafashi da jar albasa domin zubar da ...
21/05/2026

JIJIYAR YAƊIYA hanya me kyau ta warkewa daga ciwon sanyi, hallau shine jiƙo da ake dafashi da jar albasa domin zubar da ciwon ta hanyar fitsari, Update 🔥🔥

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr-Auwal Azare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dr-Auwal Azare:

Share