Nizamul-Jisim Traditional Herbal Medicine Center

Nizamul-Jisim Traditional Herbal Medicine Center KABUGA BATAYYA PLAZA BLOCK B NO 7

Hanyoyin da mace mai ciki zatabi domin zama cikin koshin lafiya:1- Idan mace tayi ciki yaron da yake cikinta yana zukan ...
18/12/2025

Hanyoyin da mace mai ciki zatabi domin zama cikin koshin lafiya:

1- Idan mace tayi ciki yaron da yake cikinta yana zukan jininta sabida shine abincinsa wannan dalilin yasa mata masu ciki suna yawan samun karancin jini .

Yakamata ta samu nau’in abinci mai dauke da sinadarai masu gina jiki, kayan lambu, da kuma kayan mar-mari:

- Wake
- kifi
- Nama
- kwai da sauransu

Dakuma ganye da kayan itatuwa kamar su :

- Salat
- kabeji
- Alayyafo
- zogole
- Lemu
- kankana
- Apple dasauransu .

Wanda cin abinci lafiyayya yana karawa mata jini , lafiya , yana karawa yaron da yake cikib ta lafiya da kaifin basira .

2- Rayuwar yau da kullum na mai ciki dole ya banbanta da na sauran mutane.

a- mace mai juna biyu baikamata tadinga aikin wahala sosai ba , yakamata tadinga hutu ko wacce rana .
b- idan mace mai ciki bata da lafiya dole taje asibity domin gudun kada tayi amfani da maganin da zai zama mata matsala ,ko zai yakawo matsaka ga yaron cikinta .
c- tsaftar muhalli da tsaftar jiki yana da amfani sosai ga mace mai juna domin kare kanta da yaron cikinta daga kamuwa da cututtuka .
d- maccen da take yawan amai yakamata tayi amfani da busheshshen abinchi wanda hakan zai rage yawan amai ko kuma ya tsayar da aman gabaki daya .

3- Zuwa awu (Antenatal) yana da amfani sosai wanda alokocin awu za a auna aga yadda yaro ya kwanta a ciki .

Kuma ana auna aga wassu matsaloli masu kashe uwa da jaririnta domin a magance su , kamar su :

1- Hawan jini
2- Ciwon sugar na masu juna
3- Cutan kanjamau
4- Yawan Jini
5- Zazzabin cizon saura
6 - Halamar Eclampsia
4- Ina gargadin mata da sudinga amfani da maganin karin jini da ake basu a wajen awu (Antenatal).

07046377939




SAURIN INZALI/ KAWOWA WAJEN JIMA'I DA MAGANIBiyan bukatar namiji da mace wajen jima'i yasha banban ta fuskar tsawon loka...
17/12/2025

SAURIN INZALI/ KAWOWA WAJEN JIMA'I DA MAGANI

Biyan bukatar namiji da mace wajen jima'i yasha banban ta fuskar tsawon lokaci. Kashi 68 cikin 100 na mata suna bukatar minti 8 su biya bukatarsu da mazajensu, haka kuma, kashi 45 na wasu matan na bukatar minti 12 yayin saduwa. Abin mamaki shine, kashi 75 na maza na kasa jurewa su tsawaita lokacin biyan bukatarsu zuwa minti 3 ko 6, sabanin lokacinda wasu matan ke bukata don biyan bukatarsu. (Qinghai Province Xining City Ailida Biotechnology Company, 2012).



Saurin inzali ko kawowa (القذف المبك/Premature Ej*******on) yanayi ne da namiji yake saurin biyan bukatar jima'i da zaran zakari ya shiga farji cikin 'yan daƙiƙoƙi ko mintuna kaɗan koma kafin shigar zakari cikin farji kasancewar namijin baya iya tsawaita lokaci ko jure dadin jima'in da yake ji na tsawon wani lokaci, musamman saboda matsannanciyar sha'awa ko kamuwa da yawa. Saurin inzali na faruwa ba tare da mutum yayi wata niyyar yin hakan ba. Jima'i a wannan yanayi na karewa da zaran maniyyi ya fita daga jikin namiji. A wannan yanayi namijin baya iya yiwa sha'awarsa linzami ta fuskar rage sauri domin more jima'i na tsawon wani lokaci kuma baya iya gamsar da iyalinsa wacce saurin inzalisa ke hanata biyan bukatarta , ko haddasa rashin gamsuwarta. Kasancewar mata na bukatar lokaci mai tsayi fiye da na maza mafi yawan lokutta.



ABUBUWANDA KE HADDASA SAURIN INZALI / KAWOWA

Haryanzu dai babu wani sahihin bayani ko dalili dake bayyana dalilin saurin kawowa ba, saidai wasu bayanai akan dalilan da ka iya bada haske gameda matsalar saurin kawowa ga maza (premature ej*******on). Sune kamar haka:



1. Matsalar rashin karfin mazakuta (erectile dysfunction). Idan namiji baya da karfin gaba to akwai yiwuwar asami saurin kawowa lokacin jima'i , haka kuma, idan akwai karfin zakari to akwai yiwuwar dadewar yin jima'i mai tsawo tsakaninin ma'aurata biyu. Saboda haka, saurin inzali na iya zama wani lokacin alama ce ta rashin karfin zakari.



2. Yanayin halittar wasu mazajen. Wani haka Allah Ya halicce sa ko minti 1 baya iya yi da mace. Amma wannan baya nufin baza'a iya samun saukin yanayin ba. Za'a iya neman magani ko Allah Yasa a dace.



3. Samuwar hadari (accident) wanda zai iya shafar al'aurar mutum. Hadari wanda ya shafi lafiyar al'aura na iya haddasa matsalar saurin kawowa.



4. Magungunan kayan mata/da'a da mata keyi. Magunguna na matsi da mata ke sakawa cikin gaba domin matse/tsuke farji. Idan mace tayi amfani da wani magani gabanta ya tsuke/matse fiye da yanda maigidanta ya saba jinta zai iya sa maigidan yayi saurin kawowa saboda karuwar dadi ko dandanon jima'i.



5. Cututtuka masu shafar lafiyar jima'i, kamar cututtukan sanyin mara na maza da mata.



6. Ciwon damuwa ko fargaba na iya haddasa saurin inzali. Misali, idan mutum yayi sabuwar amarya budurwa ko bazawara , idan yana fargabar ko zai iya gamsar da ita ko damuwa akan wani abu, wannan tunani zai iya sanya saurin inzali a cikin saduwar su.



7. Yin istimina'i da gaggawa ( quick ma********on) da wasu matasa keyi kamin suyi aure, musamman yara don gudun kada a kamasu (wasa da al'aura ko zinar hannu). Yana shafar lafiyarsu, yana haddasa saurin kawowa lokacin jima'i.

Domi samu cikekken maganinmu Sai ku tunttubemu a wan nan nomber Kamar haka coll our WhatsApp

07046377939


16/12/2025

INA MASU FAMA DA MATSALAR NAUYIN KIRJI DA KASALA

Domi samu cikekken maganinmu Sai ku tunttubemu a wan nan nomber Kamar haka coll our WhatsApp

07046377939
0814100560





Dr. Salihannur) Ga amfanin shayin citta da Nescafé ga maza, amma zan yi bayani bisa abin da ake tsammani a gargajiya da ...
23/11/2025

Dr. Salihannur) Ga amfanin shayin citta da Nescafé ga maza, amma zan yi bayani bisa abin da ake tsammani a gargajiya da abin da kimiyya ta tabbatar:

Follow
nizamul j***m

07046377939


Ayi Follow da shares

Amfanin Shayin Citta da Nescafé ga Maza

1. Ƙara kuzari (Energy)
Nescafé na ɗauke da caffeine wanda yake:

ƙara kuzari da natsuwa rage gajiya
taimaka wa maza wajen samun ƙarfin motsa jiki

Citta ita ma tana ƙarfafa jijiyoyi da motsin jini.

2. Taimakawa wajen inganta jini
Citta tana taimakawa wajen:

ƙara yawo da motsin jini
rage matsin ciki da kumburi

Wannan yana taimaka wa maza wajen samun ƙarfin sha'awa (libido) domin motsin jini shi ne ginshiƙin lafiya a bangaren maza.

3. Inganta narkewar abinci
Hadin na taimakawa wajen:

maganin kumburin ciki
narkar da abinci da sauri rage tashin zuciya
Idan ciki yana lafiya, jiki yana motsi da kyau.

4. Kula da ciwon kai da gajiya
Nescafé + citta na taimakawa wajen:

rage ciwon kai rage gajiya ƙara wayewar kai
Wannan yana taimaka wa maza musamman masu aiki mai wahala.

5. Matsakaicin amfani ga sha’awa
Ba ya kai maganin maza kai tsaye, amma yana:

ƙara kuzari ƙara zafin jiki inganta yawo da jini
Wadannan abubuwa na iya ƙara ɗan ƙarfin sha’awa ga wasu maza.

Abubuwan da ya kamata a kula da su
Idan kana da matsanancin hawan jini, rage shan Nescafé.

Kada a sha da yawa caffeine na iya kawo bugun zuciya da tashin hankali.

Idan kana da ulcer, citta tana iya yi maka, amma Nescafé na iya tayar da ciki.

Yadda ake hadawa

Citta ɗan yatsan hannu

Nescafé ƙananan cokali 1

Ruwa mai zafi

A barshi ya jike na minti 5

Za ka iya ƙara zuma idan kana so

Wallahu a'alamu

Muna bada magungunan hadaddu ga masu bukata zasu iya 07046377939

Kuyi sharing domin Al'umma su amfana.

30/10/2025

ANFANIN BAWAN AYABAH A JIKIN DAN ADAM

Domin Samu cikekken maganinmu Sai ku tunttubemu a wan nan nomber Kamar haka coll our WhatsApp

0814 210 0560
07046377939

MAGANIN GYARAN NONOUwargida, ki nemi wadannan kayayyakin: Farar shinkafa Garin Alkama Garin habbatus sauda Garin Ayaba (...
22/10/2025

MAGANIN GYARAN NONO

Uwargida, ki nemi wadannan kayayyakin:
Farar shinkafa Garin Alkama Garin habbatus sauda Garin Ayaba (Plantain). Gyada mai malfa (mai zabo) Aya Madarar gari. Zuma
Za ku bare bayan plantain sai a yanka shi,
a shanya ya bushe, sai a daka, a hada da garin alkama da garin farar shinkafa, sai a hada aya da gyadar a markada a tace ruwan. Bayan nan, sai a dora kan wuta a zuba garin Plantain da alkama da farar shinkafar da muka hade a guri daya, sai kuma ku zuba garin madara da zuma, ku dama ya yi kauri sai a rika sha safe da yamma

Domin Samu cikekken maganinmu Sai ku tunttubemu a wan nan nomber Kamar haka coll our WhatsApp

0814 210 0560
07046377939

22/10/2025

INA MASUFA DA MATSALAR SECULAR CELL
DA KONEWAR JINI GA MAFITA IN SHA ALLAH

Domin Samu cikekken maganinmu Sai ku tunttubemu a wan nan nomber Kamar haka coll our WhatsApp

0814 210 0560
07046377939

MATSALAR ISTIMNA'I A YAU        (Ma********on) DA MAGANIN DA NAZOMUKU DASHI DOMIN MAGANCE MATSALOLIN DA YA HAIFAR MUKU. ...
21/10/2025

MATSALAR ISTIMNA'I A YAU
(Ma********on)
DA MAGANIN DA NAZOMUKU DASHI DOMIN MAGANCE MATSALOLIN DA YA HAIFAR MUKU.


CALL:- 0703 597 3216

WASU SUNCE WAI MENENE ISTIMNA'I?

ISTIMNA'I shine Wasa da Al'aura wajen biyan bukata Imma ya zama da hannu ne da duk wata hanya da mutum zaibi ya biyawa kansa bukata shi kadai Mace ko namiji

HUKUNCINSA A MUSULUNCI

HUKUNCINSA A musulunce haramunne da ijma'in malamai .

ILLOLIN ISTIMNA'I

(1️⃣) ISTIMNA'I yana jawo fushin ubangiji

(2️⃣) ISTIMNA'I yana karya GARKUWAR JIKI

(3️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon Sanyi

(4️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da yawan ciwon kai

(5️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da raunin IDANU Da raunin JI

(6️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da yawan bacchi da kasala

(7️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon kafadu da ciwon BAYA da ciwon GABOBI

(8️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da jin zafi yayin saduwa ta aure ga namiji ko Mace

(9️⃣) ISTIMNA'I yana hana haihuwa ga namiji ko Mace

(🔟) ISTIMNA'I yana haifar da kankancewar gaba ga MAZA

(1️⃣1️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da bushewar gaba ga mata

(1️⃣2️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da raunin sha'awa ga maza ko Mata

(1️⃣3️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da yawan damuwa

(1️⃣4️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da yawan bugun zuciya da karfi

(1️⃣5️⃣) ISTIMNA'I yana sa jikin mutum ya dunga karkarwa

(1️⃣6️⃣) ISTIMNA'I yana sa Mai yinshi ko yayi Aure bazai iya biyawa Abokin zamansa bukata ba namiji ko Mace

(1️⃣7️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da yawan mantuwa

(1️⃣8️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da Larurar MAFITSARA ga namiji ko Mace

(1️⃣9️⃣) ISTIMNA'I yana kashe gaban namiji ko Mace gaba Daya

(2️⃣0️⃣) ISTIMNA'I yana haifar da ciwon DAJI wato (Cancer)

(2️⃣1️⃣) Yawan mantuwa rashin rike Karatu

(2️⃣2️⃣) Yana Haddasa Yawan zubewar Ciki ga Mace idan mjinta yataba yi abaya kafin yayi Aure, ko ita macen tayi abaya.

(2️⃣3️⃣) Yana Haddasa Ciwon Zuciya

( 2️⃣4️⃣) Yana Hadda Ciwon Kwakwalwa akarshe yazama Hauka.

HANYOYIN RABUWA DA SHI

Mutum yaji tsoron Allah ya daina.

Kuma yai Aure

Sannan mutum ya daina yawan kebewa shi kadai da daina kallon finafinan batsa.

Domin Samu cikekken maganinmu Sai ku tunttubemu a wan nan nomber Kamar haka coll our WhatsApp

0814 210 0560
07046377939

20/10/2025

MAGANI CIWAN HANNU DA CIWAN JIJIYA

INA MATA MASU FAMA DA INFECTION KO CIWAN MARA A LOKACIN AL,ADAH Gawani hadi wanda in sha Allah Zaitamakamiki Zakisamo Ga...
20/10/2025

INA MATA MASU FAMA DA INFECTION KO CIWAN MARA A LOKACIN AL,ADAH

Gawani hadi wanda in sha Allah Zaitamakamiki

Zakisamo

Ganyan rayawa

Ganyan lemon Zaki

Ganyan gamji

Ganyan zogale

Ganyan Al,babunaj

Griffa

Tafarnuwa

Tgayadda Zaki Hada shine

Zaki maidasu gari gabadaya Sai kizuba Kamar rabin babban cokali a cikin ruwa a tafasa asaka kanwa da Leman tsami Sai a tace asha kullum akalla Asha tsawan kwana 5
In sha Allah Za,a Rabu da ciwan sanyi Ko Wana irine

Domin Samu cikekken maganinmu Sai ku tunttubemu a wan nan nomber Kamar haka coll our WhatsApp

0814 210 0560
07046377939

Address

Gwale Goron Dutse
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nizamul-Jisim Traditional Herbal Medicine Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share