Dr. Ahmad Shata Abu Nu'aym Herbal Supplements & Traditional Medicine

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Dr. Ahmad Shata Abu Nu'aym Herbal Supplements & Traditional Medicine

Dr. Ahmad Shata Abu Nu'aym Herbal Supplements & Traditional Medicine The no.1 Herbal Supplements & Traditional Medicine Store
08060967431
08033894812
09160403073
08108542068 ASH-MAD FILMS PRODUCTION, Film bearers.

22/06/2026
03/06/2026

Idan ka zamanto Mutumin kirki mai kyakkyawar manufa a rayuwa, sai Allah ya hadaka da mutanen kirki masu kyawawan manufofi.

03/06/2026

Ka boye sirrinka kada kafadawa kowa face iyayenka, Suma saidai idan yazama dole. Hatta Amininka shaqiqi wanda ka yarda dashi kada kayi kuskuren fada masa sirrinka domin kuwa shima yanada amini bayankai. Sirrinka nakane Kai kadai, killaceshi yanada matukar muhimmanci arayuwa.

03/06/2026

Wai dan Allah wadanda s**a rasa iyayensu shin kuna iya goge numbers dinsu awayarsu bayan sun rasu ko kuma baka iya gogewa, ni dai tsawon shekaru hudu kenan da rasa mahaifiyata amma haryanzu nakasa goge numbernta awaya na, jinake kamar watarana idan nakira zata amsa…Allah ka gafartawa iyayenmu.

03/06/2026

I promise to fill it with my unconditional love, hours of laughter and endless happiness! Starting my day loving you. Good morning, gorgeous.

03/06/2026

NUAYM IBN AHMAD

Address

Gaida Diga Along Panshekara, Kumbotso Local Government
Kano
700001

Telephone

+2348033894812

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Ahmad Shata Abu Nu'aym Herbal Supplements & Traditional Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dr. Ahmad Shata Abu Nu'aym Herbal Supplements & Traditional Medicine:

Shortcuts

Share