17/02/2026
If you feel "cold" or "weird" because you don’t just wake up in the mood, this is for you. For most of us, desire is responsive. Which means, there needs to be something it's responding to.
Your brain is busy managing a house and a million to-do lists. It needs a signal to switch gears. Touches, kisses, hugs—they give your body the chance to wake up. Even something as simple as a slow massage or focusing on the warmth of skin-to-skin contact helps your nervous system relax enough to actually feel something.
Intimacy is a skill you can learn, and you don’t have to figure it out alone.
Join our WhatsApp community for real conversations like this. Link in bio.
---
Idan kina jin kamar ke "matsalalliya" ce ko kuma akwai abin da ba daidai ba don kawai ba kya tashi da sha’awar kusanci a ranki, to wannan bayanin naki ne. Ga yawancinmu, sha’awa tana bukatar abin da zai motsa ta ne. Wato, sai an taɓa gangar jiki sannan zuciya take farkawa.
Kwalwarki a cike take da tunanin kula da gida da kuma jerin ayyukan da ba sa ƙarewa. Don haka, tana bukatar wata alama da za ta sa ta sauya tunani zuwa ga maigida. Shafar jiki, sumbata, da runguma; waɗannan su ne suke ba jikinki damar farkawa. Ko da kuwa abu ne mai sauƙi kamar nuna kulawa ga ɗumin fatar juna, hakan yana taimaka wa jijiyoyin jikinki su saki har ki fara jin daɗin abin a ranki.
Ilimin zaman takewa fasaha ce da ake koya, kuma ba sai kin zauna kina fama ke kaɗai ba.
Ki shigo rukuninmu na WhatsApp domin samun tattaunawa na gaske irin wannan. Akwai link a bio ɗinmu.