Salaam Islamic Da'awa and Learning Centre

Salaam  Islamic Da'awa and Learning Centre We only give islamically and practiced accepted medication while Allah helps to cure.

𝗙𝗚 𝘁𝗼 𝗿𝗲𝗽𝗹𝗮𝗰𝗲 𝗡𝗬𝗦𝗖 𝗸𝗵𝗮𝗸𝗶 𝘄𝗶𝘁𝗵 𝗔𝗱𝗶𝗿𝗲 The Federal Government plans to replace the NYSC khaki uniform with locally produced...
02/07/2026

𝗙𝗚 𝘁𝗼 𝗿𝗲𝗽𝗹𝗮𝗰𝗲 𝗡𝗬𝗦𝗖 𝗸𝗵𝗮𝗸𝗶 𝘄𝗶𝘁𝗵 𝗔𝗱𝗶𝗿𝗲
The Federal Government plans to replace the NYSC khaki uniform with locally produced Adire fabric, promoting local manufacturing and economic growth.

An tambayi Manzon Allah صلي الله عليه وسلم wanne aiki nee mafi soyuwa a wajen Allah manzon Allah yace Wanda aka dawwa ma...
01/07/2026

An tambayi

Manzon Allah صلي الله عليه وسلم wanne aiki nee mafi soyuwa a wajen Allah manzon Allah yace Wanda aka dawwa ma anayi koda ɗan kaɗan nee

🪴🪴🌴🌴

01/07/2026
FARFESA MANSUR ISA YALWA YA SAKE KOMAWA LIMANCIN MASALLACIN JUMA'A NA JAMI'AR ATBU A BAUCHI.Babban malamin addinin Musul...
01/07/2026

FARFESA MANSUR ISA YALWA YA SAKE KOMAWA LIMANCIN MASALLACIN JUMA'A NA JAMI'AR ATBU A BAUCHI.

Babban malamin addinin Musulunci a Najeriya, Farfesa Mansur Isa Yalwa, ya sanar da komawarsa limancin Masallacin Juma'a na Jami'ar ATBU da ke jihar Bauchi. Ya bayyana hakan ne yayin gudanar da karatunsa, inda ya ce Majalisar Shura ta masallacin da wasu daga cikin magabatansa ne s**a roƙe shi da ya sake karɓar jagorancin limancin.

Farfesan ya ce ya amince da komawar ne bayan la'akari da wannan buƙata, domin ci gaba da hidimtawa addinin Musulunci da al'ummar Musulmi.

Sai dai ya jaddada cewa har yanzu yana kan matsayarsa ta cewa ba zai bai wa wata ƙungiya ko wani ɓangare damar amfani da mimbarin masallacin ba. Ya ce masallaci ɗakin Allah ne, ba mallakin wata ƙungiya ko wani ɓangare ba, don haka wajibi ne a kiyaye haɗin kai da kauce wa duk abin da zai haifar da rarrabuwar kawuna.

Hakazalika, Farfesa Mansur Isa Yalwa ya yi kira ga malamai da al'ummar Musulmi da su ci gaba da rungumar haɗin kai, fahimtar juna da zaman lafiya, yana mai jaddada muhimmancin kare martabar masallatai a matsayin wuraren ibada da haɗin kan al'umma.

AKAN MATSALAR TSARO: Manya Sunyi Magana...Duk inda 'yan bindiga suke, Gwamnati ta sa ni, amma an ƙyalesu. Yanzu idan ka ...
01/07/2026

AKAN MATSALAR TSARO: Manya Sunyi Magana...

Duk inda 'yan bindiga suke, Gwamnati ta sa ni, amma an ƙyalesu. Yanzu idan ka zagi gwamna a yau, kafin jibi za a kamo ka duk inda kake, inji tsohon gwamnan Kano kuma Sarkin Malamman Kontagora, Kanal Sani Bello mai ritaya

Kanal Sani Bello ya ƙara da cewar, zaka ga 'yan bindiga su na fitowa su na yin bidiyo da kalaman barazana a cikin daji, ba a ɗauki wani mataki a kansu ba. Har ma ana ganinsu da manyan makamai. Duk da haka, a ce maka sojoji ba su da makamai. A gaskiya, sojojin Najeriya su na da makaman da s**a fi na 'yan bindiga ƙarfi.

Tsohon gwamnan ya ce, gwamnati na da dalilai da s**a sa ba ta ɗauki matakin hallaka 'yan bindigar lokaci ɗaya ba, shi yasa aka barsu su na abun da s**a ga dama.

Muslim Students Society of Nigeria, GSS Sakwa Branch
30/06/2026

Muslim Students Society of Nigeria, GSS Sakwa Branch

30/06/2026

NEW TEACHERS ON SCREENING AND DOCUMENTATION

BORNO STATE SENIOR SECONDARY SCHOOL EDUCATION BOARD COMMENCES DOCUMENTATION OF NEWLY RECRUITED TEACHERSThe Borno State S...
30/06/2026

BORNO STATE SENIOR SECONDARY SCHOOL EDUCATION BOARD COMMENCES DOCUMENTATION OF NEWLY RECRUITED TEACHERS

The Borno State Senior Secondary School Education Board (BSSSEB) has commenced the documentation and verification exercise for shortlisted candidates recruited into public senior secondary schools across the state.

The exercise, which began on Monday at the Board's headquarters in Maiduguri, is being conducted in phases to ensure a smooth, orderly and transparent process for all successful candidates.

The Executive Chairman of the Board, Prof. Yusufu Gana Balami, is presiding over the exercise alongside Board members and officials from the Ministry of Education, Science, Technology and Innovation.

Speaking at the commencement of the exercise, Prof. Yusufu Gana Balami said the Board had commenced the documentation in line with its earlier announcement following the release of the list of successful candidates.

«"Today marks the commencement of the documentation exercise as earlier announced by the Board. To ensure a smooth and hitch-free exercise, we have grouped the documentation into three phases. Today, Monday, June 29, 2026, we are attending to candidates from Borno North and Borno Central Senatorial Districts, excluding Maiduguri Metropolitan Council (MMC) and Jere. Tomorrow, Tuesday, June 30, we will attend to candidates from Southern Borno, while candidates from MMC and Jere will be documented on the subsequent day," Prof. Yusufu Gana Balami said.»

The Chairman urged all shortlisted candidates to comply strictly with the documentation requirements.

"All shortlisted candidates are required to present the original copies of their academic certificates for verification. However, where an institution has not yet made the certificate for a candidate's year of graduation available, the original Statement of Result will be accepted for the documentation exercise. Candidates with Degree and Higher National Diploma (HND) qualifications must also present their

Address

Gomari
Maiduguri

Telephone

+2348038373307

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salaam Islamic Da'awa and Learning Centre posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Salaam Islamic Da'awa and Learning Centre:

Share