Lafiya zinariya islmc mdcn cnt1

Lafiya zinariya islmc mdcn cnt1 Medicine

GAME DA GYAREN (NONO)   Amma idan ba na tsufa ko shayarwa ba👂  Abune guda daya1 zuwa biu abunda Zaki nema               ...
08/11/2025

GAME DA GYAREN (NONO)

Amma idan ba na tsufa ko shayarwa ba👂

Abune guda daya1 zuwa biu abunda Zaki nema
👇🏻
Man kwakwa(coconut oil)
Yanda zakiyi shi Kuma, Zaki sha chukali Daya hade da Madara(milk) chukali uku, safe da dare, lukuta biu kenan, sannan shi man kwakwa (coconut oil) adunga shafe nono akai'k**an minti10 (teen minutes) ana mulmulawa sannan ai'wanka.
DAN KARIN BAYANI👇🏻

09017999994
09065801045
WhatsApp/call

WANNAN HADI KAYISHI INDAI MASALAR MARACEMace zatasha namiji haka, Yana wanke mara Yana warkar da sanyin mara sanyin da m...
13/10/2025

WANNAN HADI KAYISHI INDAI MASALAR MARACE

Mace zatasha namiji haka, Yana wanke mara Yana warkar da sanyin mara sanyin da ma********on yakawo da Duk masalar mara, namiji Yana Kara masa lafiya Fannin Maza Kuta, Mace tana samun niima..... KASAMU WAYANNAN HADI👇🏻

1 KASAMU GAYEN MANGORO 30
2 KANKANA DAYA BISA HUDU NA KWALLO
3 (TUMERIC) WATO KURKUM 3
4 CITTA MAIYATSU (GINGER) 3
5 LEMON TSAMI 3
6 TAFARNUWA (GARLIC) DUNKULE 3
7 TSAMIYA 6
RUWA KARAMIN MODA 3 (KA KANKARE TUMERIC KURKUM KAFUN HADAWA KADAFA) KAHADA KA TAFASASU SOSAI DAGA NAN KATACHE ANASHAN KARAMIN KOFI 1 DA SAFE KAMUN KARIN KUMULLO SAI 1 DA RANA 1 DARE LOKUTA UKU AKE SHA

Idan Kayi wannan hadi insha Allah Zaka/ki Kaji dadinsa Karin bayani ga number 09017999994
09065801045

*DUK WANDA YAKE FAMA DA MATSALAR AMOSANI NA KAI GA MAGANI*KIRA KAI TSAYE KO WHATSAPP.07041495876/09150115855Matsalar amo...
09/04/2025

*DUK WANDA YAKE FAMA DA MATSALAR AMOSANI NA KAI GA MAGANI*

KIRA KAI TSAYE KO WHATSAPP.
07041495876/09150115855

Matsalar amosani ba iya mata take tabawa ba hatta da maza ma akwai masu fama da wannan lalura, kuma tana iya k**a yaro ko babba

*ALAMOMIN AMOSANIN KAI*

1.kaikayin kai

2.fitar farin gari ko kura akai

3.zubewar gashi

4.kaikayin idanu

5.ciwon kai

Da sauransu

Munada Ingantacen maganin amosani da muke bayar wa INSHALLAH game bukata MUNA TURA SAKON MAGANI ZUWA KO INA A FADIN DUNIYA

ZAKU SAMEMU AKAN WADANNAN NOMBOBI KIRA KAI TSAYE KO WHATSAPP

DAGA CIBIYARMU MAI ALBARKA TA
HABERL RESEARCH CENTER
*
*. *
TARE DA LAFIYA ZINARIYA ISLAMIC MEDECENE CENTER

MUNGODE ALLAH YA BAMU LAFIYA AMEEN 🤲🏾

08/03/2025

Kana istiminai wasa da al'aura, baka daina ba, ko Baki daina ba, Kuma baka nemi magani ba, Kila karfinka baikai ka karbi magani ba, kana Mai Karamin karfi ne, kamfanin'mu tayi discount, munyi rage da insha Allah zaka iya karba kaima karabu da masalar istiminai, ma********on, idan ka/kin shirya rabuwa da masalar istiminai, kira ko maganah WhatsApp number👇🏻
09017999994
09065801045
09041883399
Masalar da istiminai Yake jayowa👇🏻

Istimna'i yanada matsaloli k**ar haka
(1) yana hana haihuwa
(2 yanasa gaban da namiji yakoma karami
(3) yana kashe Qwayun halitta
(4) yana sa zuban mazi
(5) yanakawo kawo wasu irin kurajen gaba
(6) yanasa jijiyoyin azzakarin mutum surage karfi. Kaga baka iya gamsar da iyalin ka
(7) Yana kawo tsinke wan manniyi
(8) yana toshe basira
(9) yanakawo mutuwan jijiyoyin ido

04/03/2025
DUK MUTUMIN DA YAKE WANNAN HADIN SANNU KO WANI IRIN SANYI ZAI BARSA    k**a sayin marane ko na'jiki, nemi (NAMIJIN GORO)...
26/02/2025

DUK MUTUMIN DA YAKE WANNAN HADIN SANNU KO WANI IRIN SANYI ZAI BARSA
k**a sayin marane ko na'jiki, nemi (NAMIJIN GORO) guda k**an 15 koma fiye da haka, kana hada ko wani namijin goro daya1 da (DABINO 3) kanaci da'daddare minti 30 kafun kwanciya, kayi wannan ko na sati daya ne insha Allah zaka bada labari, WANNAN HADI ZAISA KARABU DA MASALAR SANYIN MARA, SANNAN KASAMU KARFIN AZZAKARI, ZAKA RAGE SAURIN KAWOWA.....
Kayi sharing wasu'ma su'amfana
Karin bayani 09017999994/09065801045
https://chat.whatsapp.com/LjopBtFVaAH2QV8GhPPs3a

HADA WANNAN FAIDA KAMANA ADDUA.... Duk wani ciwan SANYI insha Allah zaka rabu da ita....1 nemi kanin fari kadaka ta2 Taf...
22/02/2025

HADA WANNAN FAIDA KAMANA ADDUA....
Duk wani ciwan SANYI insha Allah zaka rabu da ita....
1 nemi kanin fari kadaka ta
2 Tafarnuwa itamah dakata
3 citta Mai yatsu Shima haka
4 nemi RAIHAN da Hausa bansan sunanta ba, Amma kaje kasuwa duk inda ake Saida itatuwa zaka samu, idan kasamu itama ka daka, hada su gu'daya, Yazama diyawa kasamo Yanda zakayi k**an sati kana amfani da ita, BAYAN KAHADA SU KASAMU KOFIN SHAYI SANNAN KAZUBA HADADDEN ITATUWAN NAN CHOKALI DAYA, KAZUBA RUWAN ZAFI KO SHAYI BA MADARA, SAFE DA YAMMA KO DARE, INSHA ALLAH ZAKA RABU DA MASALAR SANYI KARIN TAMBAYA 👇🏻
09017999994
09065801045

Address

Gwange Junction Along Bama Road
Maiduguri

Opening Hours

Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347041495876

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lafiya zinariya islmc mdcn cnt1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Lafiya zinariya islmc mdcn cnt1:

Shortcuts

Share