10/08/2026
MAGANIN BASIR MAI KARFI DA ARHA – KADA KA BARI WANNAN SIRRIN YA WUCE KA!
Shin kasan cewa kana iya magance matsalar basir da ke addabar ka ba tare da ka kashe dubunnan kudade ba?
Mutane da yawa suna shan wahala da basir na tsawon lokaci, suna tunanin babu mafita mai sauki.Yau zan tona muku asirin yadda Ganyen Sabara yake magance basir cikin kankanin lokaci!
Yadda ake hadawa:
Samu busasshen ganyen sabara ka daka shi ya zama gari fes.Ka debi cokali daya na garin sabara ka gauraya shi da nono mai kyau (ko ruwan dumi idan babu nono).
Sha safe da yamma kafin kaci abinci na tsawon kwanaki kadan.
Za ka yi mamakin yadda zaka samu sauki cikin gaggawa in Sha Allah!
Tambaya ga mabiya shafinmu:Shin ka taba amfani da ganyen sabara don wata cuta?
Ko akwai wata matsalar lafiya da kake son sanin maganinta na ganye?
Rubuta"Ina so" a gurin comment idan kana son ganin bidiyon yadda ake hadawa!