24/04/2026
ZUCIYA DA YADDA TAKE AIKI DAGA DAN BADE ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH MANDO KADUNA
assalamu alaikum warahmatullah, insha Allah yau zamuyi takaitaccen bayani akan zuciya da yadda zuciya take gudanar da aiyukanta.
zuciya wata gabace mihimmya ajikin Dan Adam, Wanda annabi Muhammad SAW yace idan tayi kyu gangan jiki yayikyu, idan Kuma tabaci to dukkan gangan jiki yabaci.
zuciya ita Allah ya daurawa nawin isarda duk Wani Abunda gangan jikin Dan Adam yake bukatuwa a gareshi,
dukkan Wani abun halitta baya rayuwa sai da abinci da ruwa da Kuma iska wato NUMPASHI. dukkan wayannan Abu buwan basu zama masu ampani, ko isa inda ake bukatarsu sai da taimakon zuciya. saboda dazara hanta ta samar da jini zuciya take turawa domin isar dashi inda ake bukatarshi.
Allah SWA ya halicci zuciya da wasu dakunan benaye guda hudu, biyu Asama Wanda ake kiransu da (rigt atrium and left atrium) da TURANCI larabawa suna kiransu (اذيني اليسار اذيني اليمان) sai Kuma benaye guda biyu nakasa turawa suna kiransu (left and right ventricle) larabawa suna kiransu da (البطين اليمان والبطين اليسار)
idan hanta yasamar da jini, Yana fara turashi ne yashiga benen zuciya na sama na bangaren hagu. wato left atrium Wanda larabawa suke kira da (اذيني اليسا ر) daganan sai yasauko dakin benen zuciya nakasa ta bangaren hagu, wacce turawa s**a kira da (left ventricle) larabawa suna kiranta da (البطين اليسا ر) daganan sai yakutsa tacikin wata igiyar jini Wanda turawa suke kira da suna (pulmonary artery) Wanda larabawa suke kira da(الشر يا ن الر ءوي) shi zai mikawa huhu JININ domin ya cire mata iska marar amapani, yaku samata iska Mai ampani wato oxygen, bayan sinadarin jini ya gama haduwa da iska Mai ampani wato oxygen, sai Yakama sakkowa zuwa farfajiyar benen sama tadama, wato (right atrium). bayan yacika, sai ya sakko benen kasa na dama wato (right ventricle)
daganan Kuma zasu kutsa ta cikin wata jijiya da ake kira Aorta da TURANCI, larabawa suna kiranta da(الشر يا ن تورطي) sai wata halitta da Allah ya halitta dan kirgawa dakuma turawa ko wace gaba gwargwadon abunda take bukata. (cardiogram) wato (مخطط لحر كة القلب ) ita zata kirga dakuma mikawa kowane cell da yake jikin Dan Adam gwargwadon abunda yake bukata.
Kuma hakan yakan faru sau (60) zuwa (80) acikin dukkan minti daya(1)
danhaka idan takamu da Wani ciwo, to dukkan gangan jikin yasamu matsala
atakaicen takaitawa wannan itace zuciya da Kuma yadda take gudanan da aiyukanta.
idan Allah yabamu dama, zamuyi bayanin abubuwan da suke kawawa zuciya matsala har ta kamu da ciwon, dakuma yadda za'ayi maganin ciwon.
DR JB HARUNA DAN BADE ,(Dr Dan bade) kira ko Whatsapp
08030786122, 07066584885
ADDRESS NO53 ASHEHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA